4

957 49 0
                                    

BAYAN WASU SHEKARU:SAMEER da neelam Wanda ayanxu sune sunayen da ake fada a makarntarsu sbd kokari biyayya dakuma bin nagaba dasukeyi.sameer lokacin dayagama karatunsa Hajia suhayla tasama mashi karatu a turkey (Istanbul)inda yake karantar mmbs itakuma nawal diyarta tasamu Dubai tana karantar professional mass commutation nd theatre arts.

Neelam kuma tana ss1 tana art dan sotake takaranci sociology acewarta.DR SAMEER AMEER the talk of school.duk inda kaje xancensa ake shine best surgeon a surgical site na university din.emmata insunganshi harwani blushing da flattering sukeyi.shiko duk basa gabansa aganinshi suba types dinsa bane haryau bega test dindayake so ba.DR SAMEER AMEER bakine irin chocolate eyes dinnan dogone sannan jikinsa medium ne ba kato vane,yanada cyboc (saje)irin kwancaccennan sannan idonsa irin sexy sleepy eyes dinnan infact DR SAMEER AMEER naturally handsomely Kyau nedashi Wanda abokanansa yan Nigeria dama su uku ne suka sami scholarship din da kabir,yaseer da saif.suke cemasa DR SAM(successfully admired member) ko sucemasa moneybug danyafi kowa sankudi a colleague dinsu aganinsu.(amma ba aganin ANKA DA XOXO BA)danko DR SAMEER AMEER yana saving kudinshine saboda aikin dashen kodar(kidney)daza'aima sister dinshi NEELAM.wanda sukeda shirye shiryin gama housemanship dinsu sudawo gidah Nigeria da aiki.

  

BAYAN SHEKARA DAYA

   AMBASSADOR MUHAMMAD MAHMOUD RESIDENCE.

         •••••

Nasreen baxaki dena kukannanba?uhm haba daughter Allah daya fimu Santa yadau abarsa kuma insha Allah ,Allah ze'entata cikin rahamarsa dakuma aljannarsa dawwamammiya.please ya Isah haka kakki mnta yau kusan 1 daya kenan mesa baxaki dena kukannaba kirike addua amatsayin makariya???(Alhaji Muhammad ne keyiwa diyarsa Nasreen adduar ta tsayar da hawayen dake faman reto a fuskarta kan addua itace kadai mafita wadda xata amsu gurin ubangiji izuwa mahaifiyar tata  wadda kimanin shekara daya kenan da rasuwarta)

Naji abbi insha Allah baxan sakeba,sannan tasa hanky tana goge hawayen fuskarta.Alhaji Muhammad yakara gyara murya sanin kankine awajen haihuwa tarasa ranta and kinsan cewar matar data rasa ranta awajen haihuwa anai mata kyakkywan sakamako ko?nodding kanta kawai tayi..Alhaji Muhammad yace why not baxami believing dahaknba tunda faith ne Allah yadora mana kuma destiny dinta haka yaxo.kidena wannan kukan Nasreen Allah yanatare dake baki dawata damuwa ko MATSALAR RAYUWA .kakkimnta kece me largest share kuma head na NOBLE GROUP.har special daki nagina maki musamman inbaki da lpy aduvaki acan NOBLE MEDICAL CENTER .saboda banasan princess dita tashiga damuwa ko bakyaso???nasreen tai murmushi inaso mana abbi nagode Allah yasaka da alkhairi sannan tai hugging dinsa taname San mahaifinta Wanda shikadaine masoyinta adunia.ko a school batada aboki namiji saboda tsoron maxa takeji se mutum daya Wanda yanace yanasanta Dan abokin babansu ne lawyer ne anan customary court .sunanshi FAREED.tana cikin magana da abbi me aikinsu Ummy tashigo .

Salamu alaykum,aunty wai wani FAREED yana nemanki awaje...

Nasreen tadanyi tsaki oh my goodness jekice bananan,abbi yakalleta ba ahaka Nasreen kishirya kije bakyau Rena mutum kinji beside babanshi president (babban ma'aikaci)ne na cement site a NOBLE GROUP,aikinsan de PRESIDENT JAMEEL basena baki biography dinshiba.tashi kishirya kije kugaysa.

Tohm abbi,sannan takalli Ummy ,jekice ina xuwa kinji.sannan tatashi tanufi dakinta danshiryawa itakanta tasan tanasan FAREED sede batasan hada soyayya da karatu Dan karatunta meant a lot.

Ummy tanufi balcony din waje Wanda kujeru irinna reception dinnan ne Ajere agurin tana xuwa tadurkusa harkasa wai auntyn tace tanaxuwa.tohm nagode sannan yaxaro  sabuwa bugun Abuja guda daya(1k)yamika mata nagode .takara durkusawa akasa tamai godia sannan tatafi.waya Barr FAREED yadakko yasa akunne hello Daddy eh inagidan yanxu haka tace tanaxuwa ma,insha Allah daddy ehh ba matsala.sannan yakatse wayar tareda damke ta ahannunsa insha Allah I will make you proud daddy .NOBLE GROUP Seya xama mallakinka😩😩yana cikin murmushi yaji andafashi akafadarsa dagowar daxeyi da mamakinsa seyaga YAXEED azuciarsa yanata shikenan yau kashinsa yabushe kenan,wani fake smile yayi masa y....Y,YAZ...EED.yaxeed shide grin kawai yai tareda daga kafada sannan yajuya bayansa axuciarsa yana sake saken yadda xebullowa al'amarin FAREED wato shima NOBLE GROUP yakeson yai owning lalle Ma bashida hankali amma dole seyahada Kai dashi sannan yasamu ya kaucemasa,juyo dabayansa yai akaro nabiyu FAREED yagari don't worry naga fuskanka haryacanxa i got the logic just bear with me.sannan yadaga masa gira tareda wucewarsa batareda yaji amsar da FAREED dinxebashiba.

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now