10

1.3K 49 2
                                    


BAYAN SATI DAYA:

Abubuwa da dama sun faru kamar xaman da akai a company akace YAZEED becancanci zama chairman na Nobel group ba,NASREEN kanwarsa itatafi cancanta,seya daukaka kara inda yakai Supreme Court suma sukace becancantaba.adole yahakura yajira sharia court Dan Jin yadda Abu xekasnce.

Ranar laraba da safe itace ranar da aka aje dangin sharia dakuma raba gado tsakanin YAZEED da NASREEN dubban mutane ne suka xauna Dan sheda haka.su dr hammadi,dr lawwali da nurse afrah da DR SAMEER AMEER duk suna gurin .alkali yafuto yaxauna akan Kujera kiran farko yakira YAZEED Dan masa tambayoyi akan zarginsa da ake na neman kisan kanwarsa,yaxeed yafuto dauke da murmushi afuskarsa ganin ba alamar NASREEN agurin.

Ahankali YAZEED yafuto yatsaya akan stage,sanann lawyer dake Kare kararsa wato barr ibrahim yamike yana magana yame girma meshari'a nine lawyer dake Kare karar zargin da akema YAZEED.sannan Barr lubna itama tamike itace lawyer datake Ke karar YAZEED abisa xarginsa dasuke na Neman kashe kanwarsa NASREEN.bayan YAZEED yagaysheda da alkali ,alkali yafara magana ko xaka iya gayamana hakikanin gaskiya kaika keneman kashe kanwarka NASREEN shin zargin da ake maka hakan yake koko bahaka bane?yaxeed yashake murya yame girma me sharia hakika bani ne nake Neman kashe kanwata ba wannan xargin da ake min kazafine kawai naneman cinma Burinsu akaina..

Alkali yace toh tayaya kenan?yazeed yace toh lokacin da aka sanar mana da mahaifinmu yarasu tare mukaxo da ita asibitin ,Ana sanarmna yarasu tafadi tabige kanta tai doguwar suma Wanda likitocin dake wajen sunshaida haka,,alkali yace ko xan iya ganin su nan aka Kira dr hammadi da dr lawwali harda dr SAMEER.

Haka akaita gwagwarmaya a court din,Barr lubna tamike cikin fushi harda biga bench objection my lord,wannan abinda suka fada bahaka yake ba,alkali yace tafadi dalili nan taxayyano nata da lilin,alkali yai shiru sannan yace yana Neman NASREEN data futo TA baiyani inba hakaba toh YAZEED ne Mai gaskiya ,se wani murmushi yake yana kallon kasa,nan kotu aka dau murna ganin NASREEN tashigo cikin court din da saurinta.tabawa alkali hakuri sannan tafara zayyano bayaninta batabar Komi ba tareda doriyar YAZEED shiya kashe mahaifinsu CEO.kotu tadau surutu ,alkali yace ai shiru,ko xaki fadi su waye evidence dinki Dan kotu TA samu kwakkwarar sheda Akan hakan?DR SAMEER AMEER taiwa nuni da hannu ya fito,nan jikin dr hammadi yai la'asar yasan tabbas kashinsu yau yabushe.

DR SAMEER AMEER yafuto sannan yahau kan abin tsayawa ya tsaya.alkali yace toh amatsayinka na Wanda xebamu kwakkwarar sheda Akan zargin da akema YAZEED da sahannunsa akashe mahaifinsa mexaka iya cewa akai sannan kakka mnta nan court din musulunci ce kafadi tskaninka da Allah.nan DR SAMEER AMEER yai shiru sannan yafara magana ya megirma me Shari'a tabbas da kunnena naji YAZEED yayan NASREEN yana fadawa likitocin mahaifinsa dasu cigaba da xuba allurar da xata sa kanwarsa bacci harna sati biyu harse angama Rabon gado yaxama chairman a company din Nobel group tareda doriyar musu tilas Akan hakan sannan yamasu wasu alkawura masu tsoka da fadin aikin dasukai yayi tunda ba agane da hanunnsu akashe mahaifinsu ba,TA yadda sukai TA masa allurorin anesthesia da kwayoyin ataraxs.

Alkali yai shiru sannan yace yanasan ganin wanann likitocin su fito dr hammadi da dr lawwali suka fito jiki se rawa yake,alkali yatambayesu shin abinda yafada gaskiane ko ko bakayakeva idan bahaka bane toh su fadi akasin hakan,idan kuma hakanne sukai shiru toh su kuka da kansu idan yagano gaskiar al'amari.sukai shawara ajunansu sannan suka fadawa Alkali haka abin yake kuma tilastasu YAZEED dinyayi tareda furucin ba korarsu kadai xeyiba akwai mummunan al'amari daxe faru dasu.alkali yagama rubuce rubucensa sannan yadago Kai yana kallon jama'ar gurin.to wannan kotu me albarka tagama duk wani bincikenta Akan wannan sharia.sannan kamar yadda akasani Rabon gadon wa'innan yan Uwa mahaifinsu yaruga yagama rabashi dakansa inda amintacccrn abokinsa yanuna mna,sannan Abu nabiyu kotu TA wanke NASREEN da xargin da YAZEED yake mata xe biyata tarar kudi Wanda xa'afada nan gaba.

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now