6

716 36 0
                                    


Safiya nayi bayan sunyi having breakfast dinsu a a mini dinning table dinsu ..breakfast ne na toyayyen kosai Wanda yaji hanta da Kwai da kuma haddaddan kunin shinkafa...mamee takalli DR SAMEER AMEER daya xage yana ta dura kunu da kosai tace SAMEER hope you like it?DR SAMEER AMEER yai murmushi like it..I love it mamee..thank you it's being ages danai having breakfast da abincin gargajiya..every morning annoying breakfast muke having kullum soybean milk da lasagne.

Mamee tai Daria amma it's good for the body aiko??dr SAMEER yai murmushi of course soybean yana adding nutrients a body sosai,NEELAM dake gefe tai saurin daukar cup tashanye kununta sannan takalli agogon hannunta..Kai mamee Wlhy nakusa makara sannan ta mike tana gyara suit din jikinta dayake uniform dinnasu suit ne maroon Riga da skirt mini da leggins se longsleeve din ciki baki ne da kuma leggins din shikuma tie din multi color ne na maroon and black se turban black da covered shoe baki se ankle socks maroon..

Mamee takalli nata agogon tareda mikewa itama wai wallahy ban kula ba kinsan kosannanne ya makarar damu gashi hiran jia yasa mukayi lattin tashi..DR SAMEER AMEER yamike its all my fault gaskia ninenaxauna se xuba nake kaman radio..NEELAM tai murmushi a haba Yaya Kaiba radio bane nd bet you inna dawo school wannan puzzle din xamuci gaba.har kasa yarakasu sannan suka tsari cab har biyu daya Wanda xekai NEELAM dake schooling can maitama dayan kuma xekai mamee dake can wurarren garki market..

Har mamee tashiga mota ta leko da kanta ..SAMEER kakka mnta da gidan suhaylan please..DR SAMEER yai murmushi Kai mamee bakya mantuwa insha Allah xanje amma kuma ba yana office yanxu ba?mamee tace no tana gidah she's off duty every Tuesdays..DR SAMEER yai nodding Kansa insha Allah mamee xanje but sena karbo kayana a airport saboda akwai handbag da shoe Dana saya mata Itama..mamee to angode semin dawo ..sannan yadaga mata hannu yakoma cikin gidah.

Yana xuwa cikin gidah ya xauna Akan kujera tareda daukar wayarsa yakira yaseer sannan yasa a handsfree ringing biyu yaseer ya dauka ..DR SAMEER yace yo dude I have being waiting for you..whr you dey??

Yaseer yai murmushi dude I dey airport..didn't expect your call Ma na karbo mna kayanmuma yanxu haka kaganni ana saka kayan a cab.DR SAMEER yace dude jokes apart you serious?

Yaseer yace I'm damn serious Wlhy yanxu haka kaganni nama shiga cab expect me insha Allah nanda 20_30 mins..SAMEER yace thanks dude your one in a zillion till you come..sannan yai cutting call din yana murmushi Alhamdulillah dama xuwa airport dinnan ga nisa ga wiyar xama..

Minti 35 kacal yaseer ya iso gidansu DR SAMEER AMEER yasa gateman yatema ka mashi shigowa a luggages da irin traveling loads dinann katinkatin kaman Wanda yasaye mall din kaya..DR SAMEER yatayasu suka shiga da Kayan sannan suka xauna a parlor bayan yakawomashi lemo da ruwa..yaseer yakalli DR SAMEER dude Ina mamee and beautiful NEELAM?DR SAMEER yai murmushi mamee na office .beautiful NEELAM kuma taje school..yaseer yace dude NEELAM a wane class takene..SAMEER yace tana ss1..yaseer yasakecewa wanne field art or ours?DR SAMEER yai murmushi bros I'm tired of this annoying questions finally NEELAM tana art .sociologist xata xama ..yaseer ya mike tareda daukar gorar ruwa well nifa nayi kamu..Allah xanjirata tagama I'm serious ku ajeyemin ita sannan yakurba ruwan yana heading towards the door xe bude..DR SAMEER yace nide baxanwa NEELAM auren dole ba haka kawai batasankaba batai komaiba kace xaka aureta sanann ya harareshi da wasa beside gynecologist xata aura ba surgeon ba..nd dakake bude kofa Ina xakaje?

Yaseer yace for NEELAM's sake Wlhy xan iya switching inkoma gynecologist,Kai bakasan love bane and kofa dana bude gidah xani mana dama Wlhy Dan NEELAM naxo kuma batanan xaman mexanyi?DR SAMEER yai murmushi aikwa da ansaka a Guinness world book of record..and tunda futa xakai jirani xanje wuse gurin aunty suhayla..yaseer yace aunt suhayla maman nawal??DR SAMEER yace ehh mamnta.Yaseer yace aikwa naga yarinyar a amigo taje shopping Ashe tagama karatu itama?DR SAMEER Yabata rai to Ina ruwana?yaseer ya kyalkyale da daria I thought you care for her?DR SAMEER yai tsaki why on earth shd I care me hadina da ita ?kai lemme tell you nifa wannan yarinyar she's not my type wallahy tafiya iyayi and beside she's rude tunmuna yara Wlhy takeda Hali haka..yaseer yace toh toh Allah yabaka type dinka

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now