9

670 34 0
                                    


                    •

Alhaji AMEER ya kalli NEELAM dake bacci ahankali daka ganta kasan tanajin jiki,hawayene suka kawo ruwa a fuskarsa take yaji wani tausayi na yar' tasa yakamasa ahankali yamike yanufi inda take yana gyara gashin kanta daya rufe mata Ido  sannan yajanyo hular kanta datai baya yana gyarawa Allah yakara sauki NEELAM.yakalli Hajia zuhra data kasa hada Ido dashi Sannan yadora da Yaya jikin nata dialysis din aka mata ne??hajia zuhra tace ehh Tana kokarin maida hawayen dasuke kokarin xubo mata muryarta narawa tace ehh  ammata dialysis din jira muke Doctor din taxo TA sallamemu nanda 3weeks xasu mata kidney transplant din.

Alhaji AMEER yai hammadalah da Allah yasa yana raye xa'amata dashen kodar.sannan yakoma wajen xamansa yaxauna ,inda massengers na asibitin suke TA shigo da Kayan dubia Wanda su Alhaji AMEER da alhaji hammadi sukashigo dashi inda Hajia zuhra tai godia daga bisani kuma tamike tabar dakin tafice waje.tana fita alhaji hammani yakalli Alhaji AMEER Wanda ke hawaye,sannan ya tausasa muryasa haba AMEER ba kuka yakamata kaiba,atleast you shd be happy Ma ai at long last kaga family Dinka Wanda kaskntar da kanka yakamata kayi kanemi gafara awajensu amma bakaita kukan da ba abinda xejanyo maka ba se ciwon kai kuma kasan kanada hawan jini (blood pressure)Dan Allah ya Isa haka yanxu mafita daya ce kacire kudi kabiya wa yar'ka NEELAM kudin kidney dinnan asamu amata kidney transplant dinnan.hakade sukai ta xanjensu harde Hajia zuhra tashigo abayanta kuma dr fareedah ce.

Da murmushi a fuskar Hajia zuhra takallesu tace ansallamemu,dr Fareedah tanufi inda NEELAM take sannan tadan duddubata tareda tashinta tamata allura sannan tamaida da takwantar,sannan takalli Hajia zuhra xaku iya tafiya ansallameku nadubata batada matsala Allah ybata lapia ,sannan tadanyi rubutu ajikin takarda tamikawa Hajia zuhra wanann medicine din daza'a siya mata ne akula pls da irin abincinta sannan into weeks time seku dawo xa'ai mata kidney transplant din..Allah yabata lapia sannan tasakai tafice .

ONE HOUR LATER

Har sun isa gidah a motar Alhaji hammani,shiga ciki sukai sannan suka xauna inda Hajia zuhra tadau Waya takira SAMEER kan lalle yanxu yaxo tana nemansa..NEELAM datashi daga bacci alokacin ta tsaya Tana kallon bakuwar fuskar dakamar tasanta dukdade andau shekaru amma ai baxaka Taba mance fuskar mahaifinkaaba..tashi tai dakyar sannan ta kalli mamee ,mamee abba ne wannan?mamee tai murmushi abbankine baby doll tashi kije kigaysheshi kinji?neelam tanoke kafada Noo I dun want to see him again..shakera dayawa bexo wajenmu ba seyanxu after all muna missing dinshi always muna expecting call dinsa nd betaba kiraba sannan ta kalleshi why abba why hatred din har ya Kai haka?

Alhaji AMEER yamike yaxo inda take da nufin yarike ta tai saurin dakatar dashi don't touch me,,abba don't.hawaye yafara gangarowa a face dinta lokacin kuma SAMEER yashigo gidan fuskarsa a mirtike yanemi waje yaxauna,NEELAM tacigaba da magana tana hawaye abba you never care how muke samin shelter,schooling da sauransu duk kudin da mamme da Yaya ke samu a dialysis dina suke tafiya,kullum friends dina na tambayata Ina mahaifina?tun mamee nacemin kayi tafiya harna gane korarmu Kai daga gidanmu.and you even have the guts to come right in to our very own house sannan kace kayi amending mistake s Dinka how?sannan tasa hannu a bakinta dakuka yaci karfinta I will never ever for...bata karasaba Alhaji AMEER yarike ta yana kuka sosai Wanda xeba me karatu tausayi.itama Hajia zuhran kuka take har Alhaji hammani dayasa tissue yana gogewa.

Dan Allah SAMEER da NEELAM kayafemin Wlhy nasan nayi maku lefi tabbas wannan shine babban kuskuren Dana tafka arayuwata Wanda Wlhy tallahi idan har Baku yafemin ba narantse da Allah baxan sami rahamar ubangiji ba ballanatana aljannarsa megirma..kuma nasan kuma baxakuso yau nafadi na mutu ba da rashin yafiyar danai muku a kaina.Allah yanasan me yafiya kuma nasan xaku yafemin..

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now