7

664 36 0
                                    


                     •

Washegari da sassafe DR SAMEER AMEER yashirya cikin English wears jar Riga polo da kuma Wando baki jeans skinny amma bekama Ma.ya bulbula turarensa tareda body spray futowayai parlor yana kallon agogo zaune su mamee suke da  alama shi suke jira ,mamee Ina kwana ?sannan yaja kujera ya xauna NEELAM dake cusa doya abakinta tai saurin hadiyewa Yaya Ina kwana ?lapia qalau baby sis ya jikinki?dasauki Yaya inajin sauki..agurguje suka gama breakfast din sannan kowannensu yahau cab bayan mamee tasamusu albarka.

Dasauri yashiga cikin asibitin yammata se kallonsa suma nurses mata marassa aure ba abarsu abayaba Dan yayi Kyau ba karya cikin English wears dinshi ga gashin Kansa ya kwanta luf barinma cyboc dinsa kamar wani balarabe,da sallama yabude office din Dr hammadi sannan yasakai yashiga.bayan sungaysa dr hammadi sannan hammadi yadago Kansa yana kallon DR SAMEER AMEER Yawwa SAMEER ko?dr SAMEER yadaga Kansa ehh nine..dr hammadi yace toh sameer dawuri xakaringa xuwa gaskia kaga yau kadanyi late and duk mexuwa late anacire wani amount acikin salary dinsa.karfe 7 yamaka anan xaka cike entrance mode Dinka sannan in kaxo fita Ma haka.

Sannan babu xuwa wani bangaren sede innine nake round a wards kuma in har nanemeka kenan yazamana kullum kana surgical ward kagane ko?DR SAMEER AMEER yace nagane Doctor insha Allah baxanyi abinda kace karnayiba.dr hammadi yace Yawwa for now baxamu Baka office ba harse kacika 2weeks munga yanayin skills Dinka for now xamu barka a combine consulting room Wanda yakecin doctors kamar 4_5 haka .idan har kacinye duk exams din damuka gwada akanka toh xamu Baka office din kanka.DR SAMEER AMEER yace insha Allah.

Dr hammadi yabude baki xesake magana landline din dake office din tayi ringing,dauka yai kome akace masa oho yace toh ganinan sanann yamike tareda daukar Wata jaka agefensa bayan yadanyi dube dubensa sannan yace DR SAMEER Ina xuwa take care of my office yanxu xandawo duk Wanda yaxo kace naje round NA wards sanann yafice bejira cewar dr SAMEER ba.

Dr hammadi na futa yanata juyawa baya kowani yagansa sannan yanufi Wata kofa tare budewa a ahankali sanann ya shiga YAZEED ne xaune akujera se juyi yake da ita sannan wani danaji dr hammadi yagaysar da dr lawwali.sanann dr hammadi ya kwashi gaysuwa wajen YAZEED .both dr hammadi da dr lawwali kamewa sukai a tsaye danko duk basusan meke tafe da YAZEED ba,seda YAZEED yagama Shan yoghurt dinsa sanan yai jifa da roban tareda mikewa DAGA kan Kujeran yana zagaye office din.dr lawwali murya na rawa yake tambayan YAZEED sir da akwai matsala ne?

YAZEED yaja tsaki nikwa nakeda matsala kunsan cewa nine nan nasama maku aiki a medical center dinnan ko?dr hammadi yace kwarai kuwa kaine nan sir.yazeed yace toh gashi nima naxo da nawa favour din inason acikamin shi..dr hammadi yace komeye shi insha Allah baxefi karfin muba.yazeed yai murmushi tareda dafa kafadar dr hammadi,wannan maganr dakai bahar zuci take ba hammadi.well tinda kun amsa.bawani Abu bane inasan kwiwa CEO anesthesia guda 5 ajijiyoyinsa amma kafinnan kutabbatr da ambashi maganin atarax da Valium kafin kuyi masa.

Muryar dr lawwali Tana rawa yafara magana sir anesthesia kuda biyar kuma ajijiya?sir kasheshi fa kenan xamuyi sannan wannan magungunan daka fada ba ahadasu da anesthesia because tsinka hanji suke Wanda xeyi relating to internal bleeding sannan kidney din xeyi damage baxata iya excreting fitar da blood dinba..YAZEED yai murmushin kyashi kaga bahaushe amma Baka iya Hausa ba abinda nake nufi umarni nakebaku ai ba wai tambayar ku nakeba,inaso yai mutuwan dabaxa a zargi kowa ba.yanxu abinda nakeso kukaishi OR(operating room)sannan kwi abinda nasaku yanxu xanje gidah ni idan yacika seku Kira NASREEN kufada mata .nikuma xamu xo da ita alokacin kaga bawanda xe xargi wani abu kenan.yanxu kuje ku Kai shi OR din nikuma xanhada Dan meeting da kowa na asibitin kan wani ward daxa'abude kaga hankalin kowa bayagurinku kenan.kungane? Atsorace suka DAGA kansu sannan suka fice xuwa dakin da CEO yake kwance yake peacefully yana baccinsa ahankali dukkoda oxygen din dake bakinsa.

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now