3

1.1K 62 0
                                    

Safiya nayi bayan sunyi breakfast da Irish potato da cappuccino Americano .hajia suhayla takalli Hajia zuhra wadda tatafi duniar tunani zuhra kinhada qualifications din??,se asannan Hajia zuhra tajanye tagumin datayi nahada suhayla muje...Hajia suhayla tace good daganan semu biya school din daxa'a sa SAMEER da neelam Dan kar awucesu a abubuwa ...su nawal da morad akafara saukewa a school sannan sukawuce can ministry of women affairs.

Suna zuwa ministry of women affairs massenger din suhayla yataresu tareda rike mata briefcase dinta.Morning Ma'am...morning gidion(haka sunanshi yake)how are u?Fine ma'am.....dayake Hajia suhaylan babbace awurin aikin itace assistant director kuma nurse ce a asibiti.office dinta suka nufa katon gaske babu abinda babu a office din.takalli Hajia zuhra dakebin office din da kallo .shide SAMEER samin guri yai yaxauna yana Allah Allah sugama ai admitting dinsu a school.bayan sun zauna Hajia suhayla tabude files din dake gabanta tana dubawa..neelam ta Matsa wajenta aunt suhayla xansha ruwa..okay dear sannan tabude medium freedge din dake kusada ita taciro ruwa a roba tabata Tasha ..sannan taduba hand watch dinta yawwa yaxo director din.

Files tadiba nagabnta zuhra muje wajen director yanxu yaxo.sameer kaida neelam kujira anan yanxu xamudawo...sannan suka fita itada zuhra ahanya suhayla tace zuhra director dinnan he's a no nonsense man Wlhy  ki masa magana in a polite manner..saboda shima Doctor sannan director na surgeons site ne a wani asibiti damu ke aiki tare a NOBLE MEDICAL CENTER nawani babban family ne acan maitama suke..zuhra tace insha Allah suhayla I will try my possible best ..suhayla tai Daria Wlhy saboda hakan xe iya affecting Dina dake kuma..suna tafe suna magana har suka Isa office din dayake dadan taxara tsakanin nata office din da wancan..

Da sallama suka shiga Doctor  Hammadi yadaga Kansa tareda amsa sallamar..suhayla takarasa kusa dashi good morning sir,morning suhayla how was ur night..suhayla tadan russina it was okay sir Alhamdulillah..sannan itama Hajia zuhran tagaysheshi.suhayla tadan ajiye files din agefe hadda Dan stammering (in'ina)Dan dr hammadi basauki..sir wannan sister nace ta....take Neman aiki shine nace barin rakota wajen ....kafin tagama yadaga mata hannu kinsan bama daukar non qualified workers..infact ni I don't think she's well deserved to work under this ministry....zuhra takalli dr hammadi wai ita xefadawa haka lalle rayuwa Itada duk karatunta bama a Dubai taiba a state tai(like abroad haka)suhayla ce takatse mata tunanin datake sir she's well deserved..dr hammadi yawulla mata harara how sure are u???file din hannun zuhra takarba sannan tamika masa ga qualifications din..

Kamar baxe ciroba dakyar yasa hannunsa yana xarowa sekace tsumma,sannan ya maida medicated glasses dinsa ,yana karantawa gashinan from grade 1_6 tayi a Hong Kong sannan high school dinta tayi a india se university dinta datai a Oxford university England takaranci international studies and psychology..yadade yana karantawa what amused him was the first class data fito dashi 4:95🤔,bayadda ya iya duk kunya ta isheshi yagashi dakyar ma uwarsa datake danwake abakin layi tasashi a govt sch kuje abuja yaxo yai scholarship a gwags(gwagwalada)sannan yasamu yai housemanship dinshi a Aminu Kano teaching hospital kano..daganan yaxama Doctor yasamu aiki a NOBLE MEDICAL CENTER nawasu hamshakan mutane dake nan abuja masu NOBLE FOODS,FACTORY,PETROLEUM STATIONS,SCHOOLS,COMPANIES ETC.

Dakyar ya iya dakewa tareda dago Kansa yana kallonsu well nagani atlast akwai little space daxamu iya sata nd I hope xaki bada full cooperation dinki.dukda ur sister yanuna suhayla assistant dinace hakan baxesa ki abinda kikaga dama ba ,u must abide our rules nd regulations failure to do so might gt u fired.kingane ???hajia zuhra tai nodding kanta nagane sir insha Allah baxanyi abinda aka hanava.doctor hammadi yace okay fine nxtweek kixo abaki office congratulations !!!hajia zuhra da hajia suhayla sukamai godia tareda mai sallama sannan suka fita..

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now