5

915 48 0
                                    


FAREED ne kwance adakinsa abun dunia duk ya isheshi wannan wacce irin rayuwa ce haka kawai andorashi Akan abinda beyi niyya ba..mtscew yaja tsaki tareda daukar carkey dinsa yafito parlor xewuce ta corridor yafita parking space yahadu da sister dinsa HANAN tana tace tana gyara buttons din rigarta gggghhmmmmm sukai gware agoshi ...bashiri taja baya tana dafe da goshinta ouuch it hurts yayaa...harara yamaka mata kafin yadago hannu ya sharara mata mari...dama gashi azuciye yake bakinsa se bubling words yake..bakida hankali wlhy kina tafe kaman agwagwa bakya kallon gabanki harda wani it hurts kibigenin sannan kifadi haka and beside whr do you think ur going with this Kind of dressing????

HANAN bata bashi amsa ba illa ciki data shiga tana rera kuka tareda kunkuni ...azuciarta kuwa banda jamasa Allah ya isa ba abinda takeyi ...tana cikin kukanne Alh Jameel yasakko daga sama to kekuma kedawa???nan taxayyane masa duk abinda yafaru harda dorinta na karya...Alh Jameel yai murmushi okay fine akanki yahuce kenan sbd na masa fada to barin kirashi dan gdansu sannan yadau waya tareda kiran FAREED kaxo yanxu duk inda kake inasan ganinka...

Murmushi FAREED yai sannan ya aje wayan I knw it..bari inje inji wacce kullalliyar aka shirya kuma sannan yai reverse yakoma gidah yana parking yanufi cikin gdan tareda sallamarsa..Alh Jameel ne se HANAN kawai a parlor din.harara FAREED ya watsa mata sannan yaxauna akasa gefen babansa....barka da yamma ..Alh Jameel yakalleshi sannan yace Yawwa barkanmu manya manya...shide FAREED murmushi yai na yake yasan halin ubansa in ransa yabaci..

Alh Jameel yai gyaran murya me HANAN tamaka xaka mareta kodayake kafin kaban ansa nasan dukdan saboda namaka fada neko?,to barikaji in gaya maka barganin namaka shiru kwana biyu bakomai neyasaba se Dan andaga dinner party din daxa'ai ne..amma kasani muddin akai fixing date kaji Wlhy seka aiwatar...sannan ka shirya gobe xakaje kano ka karbo min sako wajen Alh ateeks maitama and one more thing karka kuskura ka Kara tabamin yara baruwanka dasu ...tashi kabani waje..kafin FAREED yatashi sedayava babansa hakuri tareda hararar HANAN wadda tunda akafara masa fada take murmushin mugunta!!!

••••••••

YAZEED ne xaune da tarin files agabansa yana signing..akai knocking door din batare da yakalli kofan ba yadan daga murya yes come in!alh Jameel ne yashigo da sallamarsa ..YAZEED ya amsa batare da sanin wayeba w'alkm slm..how may I help you???alh Jameel yadan gyara murya president Jameel ne sir...se asannan YAZEED yadago kansa yanadan smiling ohh I see sannu president Jameel kaji sakona Ashe sannan yanuna mai kujera have a sit mna kata tsaiwa atsaye...Alh Jameel yadan zauna dukde atakure...

YAZEED ya aje files din tareda soka pen din a pocket dinsa..well president Jameel bawani abune nasa akira kaba se danwani contract danakeso miyi nidakai sannan yadakko file agefansa tareda biro yana wani Shegen murmushi ..oh na mnta written documentary evidence ne saboda inaso Kai signing anan danan danan...Alh Jameel yai Daria kadan to faa before anything else firstly de andaga dinner party din NOBLEFRESH saboda haka xan iya signing dinde???mamaki ya bayyana afuskar YAZEED karara what???when and how????alh Jameel yadanyi murmushi again..haka naji nima to senai confirming kuma dagaskene Ashe wai kodan heir din batada lapia(laughs)YAZEED yamike tsaye what nonsence..yaxa'amin haka duk mutanen dana gayyata akan NASREEN batada lapia se adaga,??wani murmushi yai mekama da yake well bakomai thank you president Jameel sekajini xaka iya tafiya ...Alh Jameel yamike yadan russuna mai alamar girmamawa sannan yafice...


Asubahin ranar karar wayar alh Jameel ce tatashe daga bacci tareda Jan tsaki sannan yadau pillow yadora aknsa yacigaba da baccinsa duk da haka seda aka sake kiran Dede lokacin da Hajia hafsatu matarsa tashigo dakin tai sauri takai hannunta kan wayar tareda juya wayar danganin waye CEO NOBLE GROUP tagani ajiki dasaurinta tatashi megidan nata sannan yadau wayar zuciarsa Cike da tsoran Allah de yasa ba wani abin YAZEED yakulla masa ba awajen uban gidan nasa....da saurinsa yadaga wayar:

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now