2

3.7K 102 0
                                    


Bismillahirrah manirrahim,wasallAllahu ala nabiyul kareem!!!!

Bamuyi wannan littafi dancin xarafi Akan wani ko Wata ba bamuyi danwani ko wataba kada ajuya wannan littafi ko wani sashe na cikinsa,duk Wanda yai hakan to munja Allah ya isa......

             ✍

Haba Alhaji yarannan fa yara ne bekamata kadinga smoking anan ba,kallonta alhajin yai tareda watsa mata muguwar harara to Ina ruwanki inshi SAMEER din yaga dama yayi mana waye ya hanashi,haba malam yaro meshekara 11 nexeyi smoking lalle alhaji to inkai kanada niyyar lalata ya'yanka to wallahy bade nawa yayanba..takalli yarannata guda biyu wanda sunmaida hankalinsu wajen yin game din monopoly...

Sameer kaida Neelam,kutashi kubar wajennan yanxu...alhaji Ameer najin haka yaciro belt din dake ajikinsa tareda nufo kan matar tasa da ya'yansa yafara xuba musu belt din yana dukansu,,mahaifiyartasu hajia zuhra takaresu wanda duk dukan dayake akanta yakesamu..seda yai musu Lilis sannan yajefar da belt din agefe yana huci.wallhy zuhra nabaki 48hrs(kwana biyu) ki tattara kibarmin gidannan harda wa'innan yaran yasa yatsa yana nunasu .banasan ganinku kije nasakeki saki 3 ...

Hajia zuhra taxaro Ido setaji duk dukan dayai mata Ma batajinsa.haba alhaji why?memukai maka kakkamanta kaika kawoni garinnan saninkanka ne nibayar kasar nan bace.kaika auroni kakawoni babu wanda nasani agarinnan face yan'uwanka ,a cire nima azancen ,ya'yanka fa SAMEER DA NEELAM mesukai maka ,mesa baxaka barsu awajenka ba,sanin kankane Neelam tanada ciwon koda(kidney)kaikanka Kasan weekly ake mata dialysis(wankin koda)Ina nakeda kudinyi,Dan Allah badan niba alhaji katemaka kirike ya'yanka agunka,ninaji xanbar maka gdanka amma Dan Allah katemaka kodan Ciwon neelam kirike ya'yanka plss.

Alhaji Ameer ya watsa mata kallo kinayi ko ajikina zuhra.saboda kema kinsan bana janye abinda nai niyya saboda haka pls kidena hadani da Allah .wayarsa yajanyo tareda Kiran Wata number kome akace masa oho murmushi yai tareda mayar da amsar ehh Ina kan hanya xanxo yanxu.cigrette yadakko yakara kunnawa yana sha.ko kallonta baiba yai gaba abinsa.jiki asanyaye takoma inda yaranta suke tareda janyosu tarungume su,SAMEER Wanda shine babba yakeba uwar hakuri dukda yarintarsa akansa hakan benuna kasa gane rashin adalcin da ubansa yaiba.kiyi hakuri mamee insha Allah u will be proud of us oneday.nixankaranci likita xante makama Neelam da weekly dialysis dinta kuma inta girma nayi alkawarin xansi yamata kidney Asa mata tunda naku keda Abba yaki fitting gurin.

Dukda kunar da xuciar Hajia zuhra keyi hakan behanar mata murmushi ba.Allah yasa sameer.Allah yacika maka burinka kaxama DR SAMEER AMEER..nandanan fuskar SAMEER tacanxa nibasunana SAMEER AMEER ba.xancanxa sunan Abba tunda yakoremu agidan.hajia zuhra tace a'a SAMEER karna sakejin wannan maganar abakinka babanka babankane komexe maka mahaifinka ne.bakaji malamai suna wa'azi kan hanin canxa sunan uba ba???karna sakejin haka SAMEER .nodding Kansa yai insha Allaj baxansake mamee..yawwa tokuje ku kwanta seda safe.daukar neelam tai wadda tayi nisa abaccinta takaita daki takwantar .shima SAMEER din seda safe yaiwa mamee sannan yanufi dakinsa.kasancewar darene.

Daki tanufa tadauro alwala tareda yin sallah raka'a biyu taredayin addua Allah ya warware wannan MATSALAR RAYUWAR dake Neman kunnowa.

Wannan wane irin family ne kuma meyasa wannan MATSALAR tafaru???kubiyo tagwayen marubutan danjin labarin....

 

Hajia zuhra na idar da sallah bayan tayi addu'oin ta sabon shafin kuka tabude Wanda xeba mekaratu tausayi..tagumi tazabga tareda tuno abinda yawakana lokacin aurensu da alhaji ameer.yadda tasamu sabani da marikanta tunda iyayenta sunrasu tuntana yar karama rikonta yakoma wajen kanin mahaifinta acan dubai.tunda a madeenah sukeda xama kafin iyayen nata surasu,wani kuka taja Allah ya Isah tsakanina da AMEER Allah katsaidamu ranar sheda.yanxu da wanne Ido xankalli uncle suraj???bayan barambaram din damukai dasu.to tayaya Ma xangansu ballantana inbasu hakuri???gaskia wannan shine babban kuskuren Dana tafka arayuwa...

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now