Select All
  • NANA AMINATU 2022
    11.1K 896 56

    Maganganun ta tamkar saukar kibiya take jin su a zuciyarta duk idan ta tuna, suna sukan ta su hana ta sukuni, suna tarwatsa ta su saka ta taji ita ƙasƙantanciya ce wacce bata kai ɗin ba kamar yadda take cewa, tana ganin baƙin kanta a koda yaushe a wacce bata kai ba, ko kaɗan bata taɓa saurara mata ba, ya za'a yi ta de...

    Completed   Mature
  • ASEELA COMPLETE
    21.4K 1.6K 52

    Ƙwarangwal ɗin suna tafe wani irin ruwa mai yauƙi na fita daga gaɓɓan jikinsu tamkar waɗanda aka kunna fanfo ajikinsu, daga kowanne ɓangaren hallita akwai shugabansu wanda shi ne yake kan gaba su kuma suna biye dashi abaya, hannu kowanne shugaba ɗauke yake da wani farin ƙyale da jikinsa yake da ɗishi-dishin jini, ahan...

  • kotu
    14 1 1

    Wata Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta bayar da umarnin tono wani mutum daga kabarinsa bayan mako daya da binne shi. Mataimakan shugaban hukumar Hisbah ta jihar mai kula da ayyuka na musamman Sheikh Muhammad Al-bakri ne ya tabbatar wa BBC wannan lamari a ranar Talata. Kotun karkashin jag...

  • MAKIRCI KO ASIRI
    62.6K 6.1K 26

    Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.

    Completed  
  • SAKAMAKO
    831K 44K 48

    Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah

    Completed   Mature
  • Mai Tafiya
    189K 19.8K 29

    Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????

    Completed  
  • KURUCIYAR JIDDAH
    57.7K 3.1K 26

    Labarine mai cike da barkwan chi, nishad'antarwa da sanyaya rai.

  • MIJIN ALJANAH
    3K 124 3

    Labarin Al'ameen da matarsa Yasmeen shahararrun 'yan boko wanda basu damu da addini ba. Garin shige-shigen Al'ameen daga karshe ya auri Aljana ba tare da ya sani ba kuma ta tare a gidanshi a matsayin amarya. Yayin da taci gaba da gana wa matarsa Yasmeen azaba tana firgitata a ko wane lokaci. Shin ko zaku iya bamu loka...

    Completed   Mature
  • AKASIN ZUCIYA💔
    814 95 5

    Qaddarar zuciya; a rayuwa za ka iya son wani a yayin da shi kuma bai da buqatarka, hakan kuma ba yana nufin ya tsaneka bane, dalili kuwa shi SO mai duka ne ke ɗarsawa a zuƙatan bayinsa, babu wanda ya isa ya saka wa wani son wani ba tare da ubangiji ya rubuta hakan ba. So kan komawa ta zamto kiyayya a inda kiyayya ke...

  • (GYARAKANKI)
    20K 1.1K 35

    wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inaga...

  • NAJWA Complete ✔
    67.4K 4.7K 81

    Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimi Sumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai kazanta ga kawayen banza Najwa yarinya ce mai hankali nutuswa ilimi ga kyau, Allah ya bata ilimi, Sumaiyya da Najwa yan uwa ne dan Najwa kamar uwace ga Sumaiyya. Najib y...

    Completed  
  • FATU A BIRNI (Complete)
    60.1K 2.1K 18

    "I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Mamin...

    Completed  
  • AUREN SIRRI COMPLETE
    1.3M 37.5K 103

    Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan

    Completed  
  • CIKAKKIYAR MACE
    28.5K 2.5K 49

    Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,d...

  • WANI HANI GA ALLAH BAIWA CE📿📿📿📿
    8K 356 7

    Labari ne akan wata matashiya, mai ban tausayi, amma Allah ne gatanta bakowa ba, ku biyo ni dan sanin yanda labarinta zai kaya tar damu💎💎💎💎💎

  • GIMBIYA HAKIMA
    41.7K 2.9K 53

    Labarine wanda ya kunshi sarauta da kuma makirci ga uwa uba soyayyar da ake tafkawa a ciki dan tasu soyayyar daban dake da ta sauran kudai ku biyoni

  • AMFANIN SOYAYYA COMPLETE
    106K 4.4K 31

    Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa

    Completed  
  • YARINYAR CE TAYI MIN FYADE
    167K 10.2K 40

    WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU...

    Completed  
  • LAYLERH MALEEK
    21.4K 1.8K 10

    LAYLERH MALEEK wani buri ne dake tafiya azuƙatan mutane guda biyu, SOYAYYA wata ginshiƙine acikin rayuwarsu. Idan zuciyarta na bugawa lallai tabbas nasa ma takan motsawa, tunani da buri duk sun tafine akan abu ɗaya. abunda kakeso ko abunda zuciya keso. abu biyu ke wahalar da zuƙatan SOYAYYA da kuma ƘADDARA.

  • SAKAMAKO.......THE OUTCOME
    18.9K 1.2K 39

    Labarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kala kala Wanda daga karshe tayi aure, kaddara da zuciya tasata takashe m...

  • AL-AMARIN KISHIIIIIIIIIIIIII....... The Continuetion
    456 13 2

    labarine akan yanayin da yanzu mata muka dauki kishi da yadda muke gudanarwa a aikace,walau akan mazajenmu ko matan da mazajenmu suke aure tabbas kishi HALAL ne amma ba fa irin namu na matan wannan lokacin ba, duk da cewa a tun tale-tale Ana kwatanta wasu daga al-amuran da A yanzu ma ake yi amma why mu na yanzu yafi m...

    Mature
  • So, karya ne! (Love is a lie!)
    75 3 1

    ~Based on true life story~ Sabeeha da take zaune kan kujera cikin qunci da radadin zuciya tana kallonsa kawai tayi wuf ta miqe tare da furta: "Wai meh kake nufi ne? Are you trying to make mockery of my feelings for you ne?" Haneef yai dariya yace: "Relax Sabeeha babu wani love fah, duk haukane! Itama Ays...." Tas! T...

  • AMRAH NAKE SO! (Completed✅)
    185K 17.2K 79

    "Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."

  • Radeenah ♣♣♣
    1.5K 201 21

    Labarin wasu zukata ne guda biyu wanda kaddararsu take hade, yayinda asalinsu ya ban banta... Ko taya zasu kance tare bayan kiyayyar mahaifiyarshi gareta? Kubiyoni acikin wannan kayataccen littafin danjin yadda zata kaya

  • DARAJAR MACE
    1.6K 130 8

    Guru so nake ku fafe minshi kamar yadda ake fafe gwangwani karku raga masa ko da wasa ku tabbatar kun koya masa hankali. Da sunan Allah mai rahma maijin qai Wannan labarin qirqirane banyishi domin cin zarafin wata ko wani ba. 💞 Page1 💞 Mama ki taimakeni dan Allah karki bari baffa ya auramin wancan t...

  • ƊAN BA ƘARA COMPLETE
    7.1K 749 15

    Salati goggo ta rafka tana ja da baya cikin tsoro take Fad'in, " me nake gani ni hansatu kamar danyen kifi ke mejidda zo ki tayani gani " mejidda atunaninta rikicin Goggo ne tana daga zaune ta cewa Goggo, " tunda kifin Kika gani ay shi d'in ne, kema Goggo Banda abinki kifin k'afa garshi da zai shigo cikin gida bama na...

  • K'AZAMA SHALELE
    9.4K 348 10

    🎍🌹🎍 *K'AZAMA SHALELE* (Maman Mamy) *MARUBUCIYAN Raggon miji*📚FIKRAR📝MARUBUTA✍🏻* Gajeren Labari *Labari/Rubutawa:* HUSSAINI 80K 1⃣ Yarinya ce wadda bata wuce kimanin shekaru ashirin da biyu ba, fara, doguwa, kyakkyawa tak'in k'arawa, wuyanta kamar murk'in lema, gashin kanta har gadon baya. Ga duk...

  • BUDURWAR SIRRI
    6.8K 247 5

    Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...

  • AMSOSHIN TAMBAYOYINKU 2
    58.9K 1.3K 200

    JANABA TA SAME NI, BAN YI WANKA BA SAI HAILA TA ZO MINI, YA ZAN YI WAJEN YIN WANKA

  • DA KAMAR WUYA (Completed)
    171K 12.6K 63

    Labari ne akan 2 brothers. And one trouble maker. You like the story when you Read it, I'm sure.

    Mature