RASHIN SIRRU (sharrin abokai)
Yana shigowa yaji wayar matar tasa tana ringing sai dai kafin ya iso kan gado inda take tuni wayar ta tsinke, basarwa yayi ya isa kan gadon yazauna tare da furta "wash" ya zare hular dake kansa, karar shigowar message wayar tayi da same number da ta kirata ga content na mesaage din yayi appearing a pop up na wayar, ya...