#1
ZUCIYAR REEMAby Safiyyah
A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?
#2
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu mata...by Ouummey
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya...
#7
RAYUWAR DIJEEby HUMAIDA224
Labari mai cike da tausayi yadda kishiyar uwa a kauye ke kawota asibitin birni ta gudu ta barta a sume
#9
MAIMUNATU TAWA CEby Fadimatu Muktar Saleh
Labari ne da ya kunshi tsantsar hadin Kai na 'yan uwa da Kuma soyayyah Mai tsafta.
#11
sabuwar rayuwaby amyyrahhh
It's all about love, destiny,and fate.
life is not always a bed full of roses......