#1
SAHLA a Paris (Hausa novel)by Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
#4
HAWA DA GANGARAby Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.
Completed
#5
LIKITAN ZUCIYAby Naseeb Auwal
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya.
An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa...
Completed
#6
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) by realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
#7
WATA ALKARYA by Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
#9
🦚👑🧝♀️UWAR SARKI🦚👑🧝♀️by
Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sa...
#11
KUSKURE NAHby Oum tasneem
k'irk'irarren labari ne da ya k'unshi mafi akasarin kuskuren da 'yan mata da samari sukeyi na zama da abokan banza,da kuma cin amanar aure da sakayyar da zata biyo tun a...
#12
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE by Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu bas...
#13
MAZAN KO MATANby Shuraih Usman
MAZAN KO MATAN
Na Shuraih Usman
Gajeran labari
.
soyayya takan ginu akan turba dabam dabam,
Masoya da dama suna gina soyayyarsu akan tafarkin gaskiya ce, yayinda kadan d...
#14
IDON BAKAR MAGE A DUHU by Khamis Sulaiman Abdullahi
Hikayar Imam Dan soyayya da yaje birnin sin a kasa daga Kano.