#1
BAYA DA ƘURAby Haleematou Khabir
Tashi yayi a sanyaye ya fita ya daga falon dan zama a ciki zai iya saka shi hauka na wucin gadi, mota ya shiga ya fita daga gidan a guje. Sai da yayi nisa ya tsaya a kan...
#2
CIWON ƳA MACE..by Ouummey
Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi...
#3
KUSKURE NAHby Oum tasneem
k'irk'irarren labari ne da ya k'unshi mafi akasarin kuskuren da 'yan mata da samari sukeyi na zama da abokan banza,da kuma cin amanar aure da sakayyar da zata biyo tun a...
#5
FA'AZ DA FA'IZby Saratu Muhammad
FA'IZ ya kasance da namiji tilo a wajan mahaifiyarshi, duk da yana da qani dan uba da qanne mata. Miskili ne na qarshe amma zuciyarsa cike take fal da damuwa ga boyayyun...
#6
WASA FARIN GIRKI(cigaban gidan gan...by SAKHNA03
Paid book#200 naira
......Me baba yake nufi?,shikenan wai na hakura saina zauna lafiyah a gidan sameer?!!
Inaaa hakan bazai taba yi wuwa ba,dan barikin sajojin dayake...