💫 _*EROTIC IDEAS*_💫
✍️ M SHAKUR
MANZIL LIBIDO BOOSTERS
1- _Tea 01_
2- _Nakia_
3- _Honeydates_
4- _Honeydates intense_
5- _Milk shake_
6- _Murjan_
7- _Queen Laure_
8- _Exclusive honey_
All this kayane daka karama mace sha'awa masu dama da matsalan rashin sha'awaMANZIL KAYAN MATSI
1- _Tightening honey_
2- _Tightening Herb_
3- _After dark_
4- _Dorot_
5- _Wet and tight_
All this products kayan matsi ne naban mamaki.MANZIL SWEETNESS AGENTS
1- _Persian sweetness_
2- _HD tea_
3- _Tantabara_
4- _Turjan_
5- _Danbun nama_
Duka wayan nan suna karamiki dadin jaraba awajen mai gida yanaci yana santi.MEN PRODUCTS
1- _Men Magnet_
2- _Mazan Arewa_
3- _Cold Stone_
4- _Yajin Maza_
5- _Murjan_
6- _Bomb oil_
7- _Exclusive honey_
Wayan nan kayan suna kara sha'awa, improving weak erection, Low Libido, Low sperm count, Premature ejeculation, Erectile dysfunction.OTHER MANZIL PRODUCTS
1- _BRIDAL TEA-yana boosting infertility, immunity, Regulate hormone, and also ease PMS, yana promoting heart health_2- _SENSUAL MASSAGE OIL-Oil ne for erotic massage, idan zakima mijinku su Lingam 😎_
3- _BREAST REPAIR KIT -Powder and oil ne dake gyaran nono_
4- _SANYI HERBS (DETOX) - Sha akeyi, yana removing all the toxic in your system, duk wani sanyi na cikin cikin jikinki yana clear dinshi out_
5- _INFECTION CURING HERBS -zakiyi sit bath da maganin masu fama da infection da kaikayin gaba_
6- _YONI STEAMING HERBS - This hear yana rage odur vigina, your vigina zai dinga kamshi kaman chewing gum, yana healing tear, and tighten da sauransu_
EPISODE 3️⃣
_GIDAN BASH_
Agaban wani dankareren gate dake nan cikin malali a kaduna yay parking tare da danna horn, budemai mai gadi yayi yaja motar zuwa cikin gidan yay parking under tent sanan yabude kofar yafito bayan yadauki wata faran babban leda yay hanyar flat dinshi da ita yana tafiya yana danna wayar hannunshi, ahankali yabude kofar falon bakinshi dauke da sallama yanabin falon da kallo kaman yau yafara ganin falon, kayane tako'ina a falon kaman anyi ruwan saman kaya, plates ne, gamepad na yara, kayan wasa da kayan sawa all over, babban danshi dakeda four years na kwance akan rug din tsakiyan dakin yana bacci kana ganin yanda yake numfashi kasan mugun wasa yasha yay bacci rigan jikinshi yay dabbare dabbare ga jurwaye ko'ina ajikinta daga gani ya kwana yatashi da rigan, sai yarshi wacce suke yan biyu dakeda two years tana tsugunne akan hadadden rug din babu pant ajikinta tana tittika kashi, karabin dakin yayi dake wari sosai da kallo inda yaga Mahaifiyar yaran na kwance kan dogon kujeran falon da daurin kirji akirjinta hannunta rikeda remote din DStv tana kallon gidan badamasi atshar Arewa tana dariya, wani irin tukukin bakincikine yawani irin tokaremai wuya baisan lokacin daya dakamata wani uban tsawa da saida yasa yarinyar dake kashi da yaron dake bacci suka firgita duka. "Asiya!" afairgice ta kalli kofa ganinshi yasa ta washe baki tana kokarin kama daurin kirjin daya kwance tanason maida kullin zanin kirji tace "ahhh Baban Hydar yaushe kashigo"? Cikin wani irin fushi yace "bakiga Princess na kashi anan bane? What about her pampers? Potty dinta fa mesa baki daurataba" dan tabe baki tayi tace "wlh nima gani nayi tariga tafara kashin awurin saisa nace gwara kawai nabarta tagama tass saina dagata na wanke mata, kaimadai kasan Princess bataji taki yarda tahau pooo, nikuma gaskiya banson saka musu pampers, yaran suncikacin pampers saikace abinci gashi huggies kake siyamusu mai shegen tsada, kudinshi yakai kudin Rabin buhun shinkafa, saisa nake maneji wanan zamanin ba kudi" ayanda ranshi ke suya idan shi miji mai dukane zai iya kassara Asiya kasa hakura yayi yace "for God sake ke wace irin mace ce Asiya? Keke siyan pampers din? Kudinki ko nawa? Badan asaka musu nasaya ba? Look at my kids babu wanda yay wanka cikinsu, jibi Hydar? Look at you Asiya, look at yanda kika maidamin da gida, jibi yanda falona ke doyi? Ke wace irin jakan mace ce"? Sosai zagin yamata ciwo ahankali tace "nice jaka baban Hydar"? Cikin bacinrai yace "kinmafi jaka barikiji, macen da batada tsafta, kazamiya ce ta karshe ai jakace, inajin ciwon kai nabaro office dannazo gida na kwanta ina tuki tunanin gidan na, deep down nasan bazan taba zuwa na ganshi agayre ba, you are a disgrace to womenhood, to all married women ma, where is Mimi "? Yamata tambayan ranshi abace, cikin kunan rai tai fari da ido tana turo baki tace "oho ni ina kallo bansan inda tayi ba" wani irin kallo yamata sanan yakada kai kawai yama kasa cewa komi ya tsugunna yadauki princess data washe baki ganin mahaifinta yay bedroom dinshi da ita, saida ya wanke mata kashin sanan yafito rikeda ita yana neman Mimi, dakin Asiya ya shiga, dakin gaja gaja ga zarnin fitsarin yara, ganin Mimi yayi gaban madubi tadauko janbakin mamanta tabude tana gutsura tana dariya tana shafawa tana ganin Babanta tayar tana murna cikin muryanta na yara tace "Dady" murmushi yayi yadauta yace "Hello Mimi" fita dasu yayi daga dakin ya shiga dakin yaran shima kaman bola bude drawer su yayi ya kwasan musu kaya masu kyau da takalman sanan yafito yawuce dakinshi, ruwa yahada na zafi yamusu wanka ya nadosu a towel ya ijiyesu kan gadonshi shida kanshi ke mugun ciwo amman saiyaji ciwon kan ya washe, falo yayi yaga har lokacin tana zaune inda ya barta tacigaba da kallonta nema ganinshi yasa tadan firgita, Hydar yadauka dake bacci yay dakinshi dashi bayi yakai yaron yamai brush da wanka sanan yafito ya shiryasu yaran sukai kyau dan dukansu kyawawa ne masha Allah suna kama da mahaifinsu, Hydarne babba, sai Princess da Mimi yan biyu, bayan ya shiryasu ya kunna musu game a pad dinsu yabarusu kan gadonshi shima ya shiga wanka yafito ya shirya cikin native yay kyau sanan yadau key ya sauke Hydar daga kan gadon yana daukan Mimi yace "who wants to go out with Dady?" atare dukansu sukace "mii Dady" murmushi yayi yadauki Princess ya kama musu hannu suka rirrikeshi sai kamshi suke suka fita, ko kallon mahaifiyarsu baiyiba yabude kofar falo yafita bayan mota yabude yasasu ciki sanan ya shiga gaba ya kunna motar sukabar gidan.
