8

4.5K 73 2
                                    

💫 _*EROTIC IDEAS*_ 💫


        ✍️ M SHAKUR






EPISODE 8️⃣



Wasa Wasa biki sai matsowa yake dan yau dududu bikin baifi saura kwana bakwai ba, Aya gyaran jiki take harda na bala'in kayan Manzil din daya bata ta shanye su tass, tana tsugunno akan Durot in tacire zani zatai wanka kamshin da gabanta kadai yakeyi yana cika dakin da kamshi, tasha shima Manzil albarka harta gaji Durot dinta akwai kamshi ita kanta jitake kaman tayagi gabanta taitaici sabida dadin kamshin da yakeyi kaman cingum barekuma in Bash yaji, yanda take gyaran jiki ana mata su dilke da sauna yasa kawai tacemai karya sake zuwa sai ranan biki, dan bamataso ya ganta dan tasan idan yaganta yanda tao jazur dinan jikinta wani lumu lumu kaman na jaririya yana kyalli babu abinda zai hana Bashir bazai citaba wlh ko a mota ne saiyacita dan tasan baida hakuri, duka kudin dayake turo mota a gyaran jikinta take zubasu, taci pepper soup, taci jijjibi, tantabara, gindin ayu da sauran su ita karan kanta taji yanda gabanta ya kukkumburo yakara cikowa ba'a cewa komi kawai.

Yau kaman kullum bikin saura kwana uku, yau Thursday yau za'amata lalle gobe Friday kuma zasuyi Walima tana zaune kan kujera ana mata lalle akafa wayan dayabata yay kara kallon wayan tayi ganin babu suna a number yasa bata daukaba, sake ringing wayan yayi hakan yasa tamika hannu ahankali tadauka takai wayar kunnenta tace "Hello" chak Asiya ta tsayar da abinda takeyi tacire wayan daga kunnenta da sauri tasake kallon number danta tabbatar da wayar Bash take kira, tanata kiran dayan number shi bata sameshi ba hakan yasa takira wanan number tashi dudda tasan bayama amfani da layin bamata dauka sai shigaba saida tai failing na farko taji yay ringing, tana cikin maganan zuci Aya takara cewa "Hello wake magana"? Cikin wani irin kumfar baki Asiya tace "kutumar ubanki ne ke magana, uban waye ke sanan ubanme kikeyi da wayar mijina" jin kalmar mijina yasa tagane matar Bash ce ke kiranta, wani irin banzan kishine yataso mata da kyar ta danne cikeda bariki tace "oh sorry bansan kebace dayake baiyi saving number ba, ammmm halan kinji wayanshi akashe saisa kika kira wanan ko? Yacemin zai shiga operation ne but bari muga" ta kalli agogon bangon dakin datake tace "uhmmmmm I think he should be out in the next 15min, ki kirashi nan da minti sha biyar kafin nan yafito" wani irin ihu tayi tace "ke waike durun uwar wayece dakikasan kan mijina haka iyye, ni kike gayama kan harkokin mijina" dibb dataji yasa tagane ashe tama dade da kashe wayan wani irin rawan bala'i jikinta ya shigayi tana bari, ta shiga tunanin duniya kan wacece wanan yarinyar da wayan Bash ke hannunta ko nurse din asibitin sune but Bash ai baitaba hakaba, kasa hakura tayi tasake kira Aya na gani taki dauka, dayake bala'i nacin Asiya kin daina kira tayi ta shiga kiranta back to back a the 20th call ne Aya tai picking tana kokarin danne zuciyarta kafinma tai magana tace "dan durun duka garinku ubanme kikeyi da wayan mijina eh, me kikeyi da wayan Bash, badake nake magana ba uban Mr kike da wayan bash" cikeda bacin rai Aya tace "please stop berking like a dog a kunne na" "ni kike kira da dog kinsan wacece ni"  tsaki Aya taja tace "ke dan Allah kibarni in huta, idan aka kawoni gidan Bash jibi sai muyi bala'in da kyau yanzu dai banda lokacin ki" cikeda ihu da hargowa Asiya tace "wlh sainaga karshenki aduniyan nan, baki isa ki shigo gidana ba, ni kadaice matar Bash yariga yamin alkawarin nan, mijina bayason mata biyu" katse wayan Aya tayi tana mamaki daman haka matar Bash take mahaukaciya, but he always show her yanason matarshi baitaba fadamata wani aibunta ba, amman jibi halinta haka kwata kwata batada home training, maida wayar silent tayi ta kife akan kujera aka cigaba da mata lallen ta.

Ihun da Asiya tashigayi adaki tana zage zage tana kuka yasa yayyinta mata da sukazo gaida Maman su yauduk suka taho dakin da gudu, ganinta daure da zani a kirji kan gado tana kuka sosai tana dura uban Ashar yasa babban yanta Zuwaira tace "ke wai kin sami tabin hankali ne kika zauna kina kuka kina zuba uban zagi" saukowa tayi daga gadon da sauri tayo wajen yay yin nata tace "Anty Zu kunji Bash aure zai sake na kirashi wayarshi na hannun yarinyar ma, tunda nai yaji nazo gidan nan baizo bikona ba, kwandala bai aikomin dashiba yana chan yana shirye shiryen aure yamamanta dani ni Bash zai cuta haka" tafashe dawani mugun kuka, tsaki duka yayyin nata sukaja, babban yayarsu ta balla mata harara tace "baki riga kinga komiba wlh Asiya, badai kazanta da kiwuya kikasa ka agaba ba, Asiya jibi yanda kike doyi dan Allah da zuwanki just gabana kaman zanyi amai, maganan gaskiya duk dacinta afadeta kindaiga jini daya muke nidake ko ayanzu ace na kwanta gado daya nidake muyi bacci bazan iyaba wlh balle kuma Bash mijinki, babu wanda baisan keceda laifi ba, gaki kangararra, babu yanda Mama bataidake ba akan ki tattara ki koma gidanki kinki ke dole saiyazo da kanshi yay bikonki kaman daman shine ya koroki ai saiki gyara zama kicigaba da zama anan while mijinki nachan zai karo Amarya ya gwangwaje abinshi yama manta da batunki, ga fili gamai doki nidai nariga nafadima Mama wlh bazan iya kiran Bash ba dan kunyanshi ma nikeji kin riga kin zubar mana da mutunci a idanunshi gani yake bamu koyamiki komiba bamu baki tarbiya ba nanko ko Allah yasan muna iyaka bakin kokarin mu kece kangararra wacce batasan ciwon kanta ba, bakijin maganan mahaifiyarki ma balle namu yayyinki, kece bakin kazanta gakuma bakin taurinkai, gwara tun wuri kisan inda dare yamiki, muje Zainab" ta tasa kanwarta agaba suka wuce suka fita daga dakin suka barta nan tana kuka, Maman su suka gani zaune a falo tai tagumi dan taji komi zama kusada ita Anty Zuwaira tayi tace "Mama ki cire batun Asiya daga ranki dan tadamiki da hawan jini zatayi" girgiza kai kawai Mama tayi tace "da ace babban ku na raye dakomi yazo da sauki" duk shiru sukayi suna sauraron kukanta, ance naka nakane koma Yaya yake, suna bala'in son Asiya itace ta uku, bayan Zuwaira, Zainab sai ita sai kannrnta maza guda biyu, sunason Asiya but Asiya bataji sun rasa daga ina tadauko wanan bakin halin kazantar ta ishesu duk suna zaune afalon sukaga ta fito da katon akwatinta ta zura hijabi akan daurin kirjinta tai hanyar fita daga falon zata tafi alokacin Mama ta kauda baki tace "Asiya" juyowa tayi, da hannu Mama ta nunata tace "zonan" dawowa tayi ahankali, Mama tace "kinyi wanka"? Girgizama Mama kai tayi, Mama tace "Asiya yanzu ahaka zaki koma gidan mijinki bayan zamanki na kusan wata uku agida ne? Ahaka zaki koma yaranki su ganki mijinki ya ganki iyye, Asiya tarbiyan danamiki kenan? Asiya where have I go wrong akanki uhm? What is the problem, kasheni kikeso kiyine kokuma baki shirya zaman auren bane"? Shiru tayi tana kallon Maman tasu batare data dawoba ganin haka yasaZuwaira ta dakamata tsawa. "My friend will u go back inside kiyi wanka" ta kalli Zainab tace "zee kiramana maman hydar mai gyaran jiki tadan gyara banziyar yarinyan" wuce wa ciki Asiya tayi kaman zata tashi sama, da karfi da yaji yayinta suka tsaya tsayin daka akamata gyaran jiki aka mata waxing agaba da hammata gudun kar gashin yafito back dawuri dan sunsan ba askewa zatayi ba, kuka wiwi da ake mata waxing din ita atafaufau bataso abin natama kaman yar da akama baki, ana gamawa aka gyara wanan kan nata dake tsami aka wanke aka yaryada mata kitso mai lalle namata, sanan suka ciromata lace pitch mai kyau da farin babban mayafi da farin gyale sanan aka mata makeup, Anty Zuwaira tai deriving nata har gida, suna horn mai gadi yafito ganin sune yabude musu gate.







EROTIC IDEAS Where stories live. Discover now