(AUREN HADI)
::
Kwana uku kenan Ummi na fama da matsananciyar mura ga zazzabi da ciwon kai, sosai Ummi ta fita hayyacinta duk ta susuce kamar ba ita ba, sosai Salman ya tausaya mata halin da take ciki dan yanda yaga duk ta koma ko abinci baya mata dadi sai abu mai yaji ko tsami.
Yau ta tashi kuma jiki da sauk'i sosai, haka ta wuni har dare ba tare data ji zazzabi ba, kamar yanda Salman ke kula da ita kullum haka yau ma saida ya bata tea ta tasha mai citta da lemon tsami sannan ya bata magungunanta tasha yace taje ta kwanta.
Tana shiga daki ta kwanta tare da dunkulewa cikin bargo tana san tayi bacci, daga kasan gado ta fara jin motsin abu hakan yasa ta tashi zaune tana zare ido taga daga ina abun ina zai fito, shiru shiru babu komai amma kuma har yanzu tana jin motsin, a hankali ta sauka daga kan gadon da gudu ta fita daga dakin ta nufi dakin Salman.
Salman dake zaune bakin gado da waya a hannu da kuma towel a jikinshi hakan ya nuna wanka zai shiga, kallonta yayi cike da mamaki kafin yace "meye kuma haka zaki shigo wuri babu sallama? yanzu da babu komai a jikina fa kuma sai kice kinga ciji."
Kamar zatayi dariya kuma dai tayi shiru tare da turo baki tana fadin "to meye a ciki? ai kai mijina ne duk abinda na gani halak dina ne."
Wani kallo ya mata tare da jinjina kai yace "uhumm, aiko zan gani."
Mikewa yayi zai shiga toilet da sauri ta tareshi tana fadin "yaya Salman dan Allah bari na fara wanka, idan na fito saika shiga." Ummi ta fadi hakane saboda a dakinshi take so ta kwana, bata so yaji wani abu a jikinta da ba kamshi ba koda komai ba zai faru ba.
Zaune Salman yayi yana fadin "to shiga, amma kiyi sauri."
Tana shiga ta cire kayan jikinta ta fara sakarma kanta ruwa cike da farin ciki, Salman dake zaune kofar ya kurawa ido yayin da zuciyarshi keta saka mashi tana kwance mashi, zuciyarshi ce tace "SALMAN kaga wata kyakyawar dama?"
"Hakane, amma ba yanzu ba."
"To sai yaushe kenan?"
"Sai lokacin daya dace."
"Wane lokaci kenan?"
"Akwai abubuwan da nake so na fara gabatarwa kafin wannan."
"Amma ai wannan ba zai hana wannan ba, zaka iya gabatar da wannan kafin waccen."
Salman bai gushe ba har saida zuciyarshi ta gamsu da wannan shawara, tsam ya mik'e ya nufi kofa key naga yasa ya rufe tare da kashe fitilar dakin.
Ido rufe Ummi ke wanka ruwa na sauka har kanta tana jin dad'in ruwan, kamar tafiyar maciji taji a bayanta dan haka ta juyo da iya karfinta, Salman ta gani shima dai kamar ita babu komai a jikinshi, da karfi taja da baya tare rangada kara mai k'arfi.
A sukwane Salman ya karasa wajenta har saida ya dan ganata da bango sannan ya matse mata baki da hannu yana fadin "karki sake kimin ihu."
Yanda sukayi kusa sosai ne yasa Ummi jin numfashinta ya fara rauni, kallo daya zaka mata kasan a tsorace take jikinta bari kawai yake duk idonta sun fito waje, ta kame waje d'aya ta kasa motsi numfashinta ne ya fara tafiya da sauri dan haka Salman yace,
"Idan kuwa kika saki kika suma wallahi sai dai na karasa ki."
Da sauri tasa hannu ta rufe bakinta hawaye na zarya a kumatunta kallonshi kawai take da ido, jawota yayi tsakiyar panpo ruwa suka fara sauka a jikinsu a haka kuma ya dinga wasa da ita kamar 'yar tsana, ita kam ta daskare waje daya.
Saida suka jima a haka kafin ya fito da ita daga toilet din ya shimfid'eta akan gado, yanzu kam Ummi ta fahimci da gaske Salman yake dan haka ta yunk'ura danta tashi, da k'arfi Salman yasa hannunshi a k'irjinta ya maida ita kwance tare da yi mata rumfa ya kai bakinshi a kunnenta yace "ki nutsu kefa ba yarinya bace."
YOU ARE READING
Auren Haďi (COMPLETE)
RomanceTayaya ummi da salman zasuyi rayuwar aure wanda da abaya basu son junan su an hada su AUREN HAĎI ku biyoni muji yadda zata kaya