part 10

25 3 2
                                    

Alhmdllh dukkan gdya ta tabbata ga Allah me kowa me komai.

After long silence from me, u still do not get angry with me.

Alal haqiqa Nima Ina son qarasa novel din Nan Dan shine second novel dina sedae wasu abubuwa da ke tasowa suke dakatar Dani akan hakan Amma inshallah ynx na dawo da karfin gwiwata zamu qarasa wnn novel din soon.

Kamar yadda na sanar a baya daga wannan novel din Dana keyi bazan sake sabon novel via dis account ba saboda wasu dalilai masu qarfi.

Ga duk me San sababbin novel dina Dana keyi a sabon account ze iya following din sabon account din nawa Dan ya samu.

Ouummey  shine username dina .

Ngde da dukkan tarin kulawarku da kaunar ku gareni.

************************************************************************************************************************************************************************************

Assalamualaikum" ta mishi sallama yayinda Shima y amsata Kamar yadda musulunci ya koyar,

Hausawa sukai kafin daga baya shiru ya ratsa tsakaninsu inda katin wayar take tafiya kamar bada kudi aka siya ba.

Ita takatse shirun ta hanyar yin gyaran murya kana ta sanar dashi abinda ke zuciyarta.

"Mubarak na yanke shawarar saurarenka bawae na tsayar dakai be matsayin Wanda zan aura ba aa dama nabaka mu favimci juna Wanda in mun Sami daidaito da gamsuwa dajuna se a tafi mataki na gaba Ina Fara ka fahimta".  Ta qare da sauke ajiyar zuciya dan ba qaramin kokari tayi ba har tai wannan dogon bayanin.

Alhmdllh ya amsa mata da babu matsala ya amince da hakan tareda Kuma yi musu fatan alkhairi a alaqartasu.

Nannauyan numfashi ta sauke yayinda take fatan Allah yasa batayi abinda zezo y dameta b Nan gaba.

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

Tsaff yasa aka tura Mahmud wata seminar ta kwana biyu Wanda shine mukaji a page din farko Mahmud din na pleading dashi Akan yayi wa students din nashi test kafin ya dawo yayinda shikuma yake wani basarwa...





Zaune take kan gado yayinda laptop dinta me gabanta ta tsura mata idanu tana kallo.

Browsing ne tayi take karatu duk akan test din da young lecturer ze yi duk da cewa ya sanar dasu ba xesami  zuwa ba ranar Amma akwae brother din shi that will take over.

Sossae ta safe da karatun Dan samun nasara da Kuma kaucewa carry over Dan wnn test din itace zaa musu amfani da ita as cont. Assessment dinsu.

Ba ita ta tashi ba se after 2pm na dare kana ta Yi nafilan Neman saa tareda adduar kwanciya bacci snn ta kwantai.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 24, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

                          AURENAH!Where stories live. Discover now