part 7

75 6 0
                                    


BISMILLAHIR RAHMANUR RAHEEM!!

Na sadaukar da wnn shafin gareki yar uwa Rabin jiki Allah ya barmin ke ya kare minke daga dukkan sharrin me sharri sis UMMUKULSUM!!!

                             Part 7.                                          

Daidai get en makarantar tayi horn nan da nan security en dake get din ya bude mata get ta shige kasancewarta sananniya a makarantar.

Direct office din principal ta nufa inda suka gaisa cikin girmama juna da mutuntawa kafin ya aiki messenger dinshi ya kirawo mata 'ya'yan nata.

Da gudu ta shigo ta nufi wajen mummynta wadda ke zaune tana sakin kayataccen murmushi me nuni da tsantsan farin ciki da ta ke ciki.

"Oyoyo sweet mummy" yarinyar ta fada tana fadawa kan hamna.
"Sweet babyn mummy" hamna ta fada tana rungumeta.
Dagowa yarinyar tayi tana sakin murmushi wanda yai mugun kawaata baby face en nata.

Kyakkyawace ssae fara tas me Dan jiki kadan, tana da tsayi Dan daidai da matsayin shekarunta, fuskarta round ce me dauke da cute pink lips se round eyes enta yayin da every chick enta ke dauke da beauty points se Dan siririn hancinta me madaidaicin tsayi,kai she's just perfect, yeah PERFECT!!!  Baby AIRAH kenan, diya ga hamna.

Bayanta wani handsome baby boy ne y shigo, fuskan sa a hade but ganin mummyn su yasa shi sakin wasu happy smiles ya ruga da gudu shima yai hugging enta.
"Welcome sweetheart"  ya fada hugging her more tightly.
"Aw are you my handsome boy?
Holding dinta yayi much more tightly Wanda hakan yake nufin he's fine.
Murmushi hamna tayi Dan ta San what he means.

ARIFF knn first born na hamnah , so handsome just like his sister, so loving and Charming, very calm and intelligent boy, miskili na gaban kwatance, me shegen so da kulafucin mummyn sa harma fiyeda auta Airah.

Ariff da Airah sune yayan Hamnah, she so much loved and care for them fiye da tunanin me tunani. Ariff ne na farko Wanda ke da six years a ynx se Airah dake da 4 years, ssae yaran ke San mummyn su Dan da ita suka taso loving her more than every and any one.

Yaran sun taso da qaunar junan su fiye da zato Dan hakan tarbiyyan mummyn sune wato hamnah. Tayi matuqar jajurcewa wajen tarbiyyan yayan nata Wanda hakan yasa suka zamo abin yabo da so a wajen kowa.

Dago yarn tayi ta Dada hugging en su atare sannan ta dago su one by one tayi kissing forehead dinsu.
Sakinta sukayi atare sannan suka durqusa tareda fadin
" sabahul khair ya mummy"
Murmushi takeyi ta ansa musu da
"sabahul khair ya walady wa binty"
Haka suka cigaba da gaisawa tana tambayarsu yasuke suna bata amsa duk cikin harshen larabci.

Cikin farin ciki suka wani a makarantar tareda yaranta suna Nishadi barin ma Airah data keta surutu ita da arfat yayinda shi kuwa ariff yake kwance jikin mummynsa sedai yai murmushi

That's her own happiness as she used to say yayanta sunfi komai muhimmanci a wajenta zata iya yin komae dominsu.

5:30 ta shirya zasu  tafi nan ne Airah ta birkice Wanda da qyar aka lallabata kasancewar saura 2 weeks vocation ensu.

                          AURENAH!Where stories live. Discover now