Assalamualaikum warah matullah wa barakatuhu.Ina mai gdya ga Allah daya nuna mna wannan Rana me albarka watau ranar eidin sallah babba.
Ina mna fatan dorewa cikin koshin lpy tareda kwanciyar hnkli tareda roqon Allah yasa musake ganin wasu ranakun kamar yaka.
Eid Mubarak to all my Wattpad writers and our readers as well.
May Allah s.w.t continue to pour he's blessings and mercy on us over ds period.
May the joy of Eid adha continue to be with us and our family today and forever.
Happy Eid adha to us all.
Ina Nan in jiran naman sallahta daga wajen hamnah and fharouq duk Wanda y shirya karban nasa acikinku to y antayo mu fece tare💃💃.
HAPPY EID LAYYA ONCE AGAIN 🍢🍢🍢❤️.
YOU ARE READING
AURENAH!
RomansaA romantic love story, comedy together with tragedy of life. Ya taso cikin qiyayyar dangin uba tareda rangwamen kulawar iyaye.