Shigarsa cikin side dinsa direct bedroom ya shige batareda bata lokaci ba ya cire kayan dake jikinsa y daura towel tareda shigewa bathroom. Ruwa ya kunna a kansa me sanyi ko ya rage radadi da zugin da zuciyarsa ke masa gameda damuwar da dangin Abbynsa ke kokarin sa shi aciki. Y Dade tsaye ruwan na dukansa yayinda yake sauke ajiyar zuciya kafin yaji yadawo daidai, normal bath yayi Wanda akalla y daukeshi kusan one hour kafin ya gama, towel y daura a kugunshi tareda yafa wani akansa yana tsantsane Ruwan dake suman kanshi. Yana fitowa direct stool yaja ya zauna gaban full size mirror dinshi, nan d nan ya fara kalkale jikinshi tareda shafeshi da designers din mayukansa masu matukar tsada, y dau lokaci me tsaho kafin y gama sannan y koma gyara kansa Wanda a nan ma ya kwashe kusan 40 minutes a takaice dai kafin ya gama shiryawa yayi dressing ya ci kusan 1:30 minutes. Cikin wata t-shirts kalar yellow da wando blue black ya fito daganin kayan kasan masu tsada ne matuqa rigar companyn armani ce yayinda wandan ya kasance from companyn kelvin clean Dan haka ba kadan b y hadu looking so take away.
Zama yayi kan study table din dake hadaddiyar parlourn me dauke da designers curtains colourn red and black Wanda y kasance komai na cikin parlourn colour dinsa knn. System dinshi y kunna ya soma operating cikeda qwarewa. Emails yake budewa Wanda besamu chance din dubawa ba before , ganin email din amintaccen yaronsa yasa y bar ragowar ya dawo ya bude nasan Dan yasan an sani sani clue ne akan muhimmin aikin da suke kan gudanarwa. Yana budewa kyakkyawan hotonta ne ya fara bayyana wnda da alama batasan an yishi ba cos tana tsayene jikin motarta tasa mukulli tana qoqarin rufewa Dan haka gefen fuskarta ne kawae y fito buh duk da haka ba qaramin kyau tayi bah, kasan hoton rubutu ne akayi cikin yare biyu wato Hausa and English. Kan rubutun ya fi bada hankalinshi
Good day sir,
Kamar yadda na maka alkawarin yin aikinah cikin kulawa da aminci tareda jajircewa toh hakan ya faru Wanda with God's help mun samo yarinyar. Hotonta shine wannan na saman dukda nasan kasan Hakan, and I'm also pleased to inform you cewa har resident dinta mun samu with full life history of hers, I've called you 2 times in the morning trying to inform you buh the service wasn't helping that's why I send this email.Hope your glad to read this!!!
Yours Emeka.
Farinciki ne y bayyanah kan kyakkyawar fuskarshi tareda wani irin Murmushi me bayyana tsantsan farincikin samun wannan sakon. Typing din reply ya farayi
I'm very proud of you Emeka continue the journey as you just started, am always pleased with your effort. I need every thing concerning her in details. Try and send it before or tomorrow morning.
Have a nice day.

YOU ARE READING
AURENAH!
RomantizmA romantic love story, comedy together with tragedy of life. Ya taso cikin qiyayyar dangin uba tareda rangwamen kulawar iyaye.