PART 8

36 4 3
                                    

Bismillahahir Rahmanur Rahim.

Dukkan godiya ta tabbata ga ubangiji da ya bamu Rai da lafiya da muke gudanar da shaanin rayuwarmu cikin Jin Dadi da walwala.

Ina me bawa readers hqrn rashin jina kwana biyu sbd wasu dalilai na makaranta da Kuma rayuwa Wanda alhmdllh yanzu komae yayi settled.

All thank goes to Allah once again!!!

A hnkli take tafiya yayinda sassanyar iskar damina dake kadawa ya sanyata lumshe idanu. Gaba daya yau she's very exhausted sbd lecturen da sukayi ba kadan bane.

Yau ko karatunta Bata tsaya dubawa b tayi gda.

Ammi ta tarar a falon Nan t gaesheta yayinda ammin ta mata sannu d zuwa.

Amsawa tayi bayan ta zauna a cushion, dubanta Ammin tayi snn tace" jeki ki huta zuwa anjima se ki fito Dan akwae mgnar da zamuyi".

"Okay amminah, am ina yaran ne? Ta fada Tana miqewa

"Basu dawo b dg islamiyya".

Gyada kae tayi snn ta shige dakinta. Kayan hannunta ta ajiye tareda Jakarta snn tae undressing kanta ta shige wanka.

Shafe shafenta tayi n mayuka sannan ta dauko wata yar qaramar doguwar Riga iya gwiwa me hannun shimi tasaka.

Akan gado tayi masauki ba Bata lokaci bacci yy gaba da ita.

Qarfe 5:00 daedae ta fito parlourn sanye da jeans light blue se half gown dark blue yayinda ta Kama dogon silky black hair dinta da ribbon sky blue Wanda kasancewarta me tarin Suma yasa gashin zubowa har gadon bayanta.

Guri tasamu gefen ammi dake zaune akan kujera Tana kallon labarae a aljazeera ta zauna.

Cikin girmamawa ta gaeda ammi snn tai shiru.

Tattaro dukan nutsuwarta ammi tayi ta dora akan hamnah Tana kallonta har n tsawon lkci Wanda hkn yasa hamnah sunkuyar da kanta.

Tsawon lkci kafin ammi taja doguwar ajiyar zuciya bayan ta qare duk wani nazarinta snn t dubi Hamnah

"Hamnah ina roqonki dan girman Allah a wnn lkcin ki daure ki bawa mane manki dama ta yadda Zaki fidda gwani acikinsu insamu cikin rufin asari kamar kowacce uwa tagari in Mika ki gdan mijinki ko ma huta da Gore Gore da kananun maganganun danginku.

Ammi taja numfashi snn ta dora da cewa "dazu kafin ki dawo hajja(kakarsu Babar mahaifinsu) tazo gdan Nan ta ringa zage zage da cin mutunci abin ba ko dadin ji shiyasa nake hadaki da girman Allah hamnah ki kawo karshen lamarin tunkafin zuciyata ta buga sbd wnn matsalar".

Hamnah ta dago tareda share kwallar dake xubo mata tun sanda ammi ta fara magana, cikin muryar kuka ta fara magana "kiyi hqr ammi inshallah wnn Karan zan zabi mini inyi aure kodan in fitar dake daga matsalar Dana sakaki, ada burina shine Sena kammala karatuna Dan kar inhada Abu biyu lkci daya yazo ya zamemin matsala Amma ynx wnn burin ya kau Dan farin cikin ki shine nawa, ki bani lkci kadan Dan Allah zan yi yadda kikeso".

                          AURENAH!Where stories live. Discover now