PART 9

36 7 2
                                    


BISMILLAHIR RAHMANUR RAHIM.

In the name of Allah, the most beneficient, the most merciful.

Readers ina matuqar godiya da support din da kuke bani ako da yaushe ta hanyar comments da vote which is the only way da muke sanin views and opinions naku and suke qarama na qarfin gwiwar cigaba da typing so as to educate and entertain ourselves.

Godiya mara adadi agareku domin kune mu, akoda yaushe we writers valued our readers and supporters because you are the source of our strength and without you readers all our writings are of no use.

A sabo da hakan ina matuqar godiya agareku Kuma inshallah we will continue to entertain you da rubutuka masu maana da fadakarwa.

THANKS ONCE AGAIN!!!






Tafe suke a hanya bame magana dukkansu sun Lula duniyar tunani Wanda kowanne acikinsu tunaninsa daban ne.

Tsaki fharouq yaja cikeda bacin rai Yana me kauda Kai gefe. Har ynx zagin da ammuh tai masa ke dawo masa a qwaqwalwa duk kuwa da cewa ya fada mata mafi Muni da daci akan Wanda ta masa Amma ko kadan beji ransa yayi Dadi ba.

Har ita wace da ta Isa ta zagar masa ummynsa??. Alqawari yayi baze taba barin duk Wanda yaci mutuncin ummy ya tafi Scott free ba so ya zama dole ya koyawa ammuh lesson of her life.

Before Yana daga mata kafa sbd matsayin da take dashi na kaka agareshi Amma ko kadan Bata respecting hakan Dan haka Shima yanxu yyi watsi da hkn yn mata kallon common person kamar kowa da Basu hada any relation ba.

Ajiyar zuciya Mahmoud yaja sannan cikin sanyin murya ya juyo ya dubi fharouq yace "prince ammuh fa ta dau zafi ssae, kafi kowa sanin halin matar Nan Dan Haka yakamata ka Kara taka tsantsan da ita sannan k bi komai a sannu"

Gyada masa Kai kawae yayi batareda yace komai ba Dan har y gama tsara yanda komai xe tafi masa smoothly a ransa.

"Mu wuce wajen Abby" fharouq y fada har lkcin ransa abace.
Batareda yace komai ba Mahmoud y juya akalar motar zuwa hanyar gidan Abby.

Tafiya mara nisa ta kaisu madaidaicin qerarren gidan na dae dae masu rufin asiri.

A waje sukai parking motar Dan ba dadewa zasuyiba sannan suka shiga gidan.

Sallama sukai a qofar parlourn yayinda wata dattijuwar murya ta amsa musu sannan suka shiga.

Tsohuwace Mae kimanin shekaru 60-70 zaune akan kujera Tana Shan fruits da ganinta kasan ita ta amsa sallamar.

Cikeda faraa ta fara tsokanarsu
"Aa yau ragwayen mazajena ne a tafe? Cikin faraa Mahmoud ya Bata amsa " aa ni kam ba rago bane Dan kullum Sena bada kudin cefanen da har samun na zubin adashi kikeyi".

Ya qarashe da dariya yayinda itama take dariyar ta dubi fharouq tace" au Ashe ga ragon Nan anan Dan ko kudin lalle baya bayarwa".

Sanin bazata qyalesheba se y tanka yasa yace "waye mijin naki, tabb mijinki Yana can Dan tsoho Amma Amma wannan saurayin mijin budurwa ne" .

Dariya suka sa gaba dayansu Banda shi da murmushi kawae yayi Wanda daga barkwancin har murmushin yayi ne Dan taji Dadi Dan yasan ynx zata damu in taga yaqi magana.

Gaisawa sukai sannan suka tambayi tsohuwa inna ina mijinta Abby Wanda kafin ta amsasu y fito daga dakin shi yana fada musu yaji shigowarsu Yana wanka.

Gaishe shi sukayi yayinda Shima ya dan tsokanesu kafin ya tambayesu meke tafe dasu.

Gyara zama fharouq yayi sannan cikeda nutsuwa ya fara magana
"Dama Abby maganar saimah ce da kukayi da ammuh nakeso ajanyeta domin Allah ya gani aurenta shine mafi munin aikin da zan aikata wa rayuwata which I will never forgive myself."

                          AURENAH!Where stories live. Discover now