Bismillahir Rahmanur Raheeem!!Zaune yake yana waya da minister din ilimi, cikin isa da takama yake magana "abunda na keso shine ayiwa mahmoud Abdallah marafa temporary transfer from base university zuwa nan bayero university, in lokacin maidashi can yayi zan maka magna" "ok sir insha Allah yau zeyi receiving transfer letter" daga can minister ya amsashi da fadin haka, "ok bye" yace tareda kashe wayar ba tareda jiran comment daga minister ba.
Ajiye wayar yayi yana mejin dadin yadda plan en shi ke tafiya smoothly, karar wayarshi ce tasashi sakin siririn tsaki kafin yasa hannu ya dauka,
wata phone dince ba wadda ya gama waya da minister ba, receiving yayi tareda cewa "hello" a dayan bangaren akace "barka da warhaka sir". "Ya akayi?? Ya tambaya batareda ya amsa gausuwar ba.
"Yallabai sir isshaq kesan magana da kai". "OK " yace tareda kashe wayar, ba afi 2 mints ba wani kiran yakuma shigowa wayan, picking yayi sannan ya tashi tsaye yace"sir" tareda sarawa alamar girmamawa irin ta soldiers kamar mutumin na gabanshi.
Daga can bangaren wata murya tayi magana "field marshall fharouq Ahmad Muhammad daggash you are needed here what are you still doing there? You have to report back soon".
Dukar da kansa yayi tareda cewa "I also want to, but I have many prblms here in my family that I wanna handle sir buh in 2 weeks time sir I will insha Allah be with you".
"OK buh pls keep your words". "Ok sir" ya fada yana kashe wayar Wanda hakan qa'idan sane ba'a kashe masa waya kokai waye sedai shi ya kashe".
Daya wayansa ne ya kuma qara ga mamakina wata ce daban ba cikin wadanda yayi amfani dasu bane. Jin kalan ringtone din yasa ya San family en shine Dan haka ba bata lkci ya receiving musamman da yaga sunan Mahmoud a screen din.
"Hey man ykk" inji Mahmoud
"Ka kira ne kaji ya nake ne kome?? Fadar prince
"Matsalarka knn baa iya maka" cewar Mahmoud.
"Uhm" kawae prince yace batareda ya kuma cewa komai ba.
"Man nasami transfer daga base zuwa b.u.k buh temporary"
"Allah ya taemaka ya bada Saa" prince yayi responding pretending to be innocent.
Hira suka danyi dangane da transfer din na Mahmoud Wanda ya wancin shine qarfin discussion din kafin Mahmoud din ya tambayeshi when is he going back to Russia shi kuwa ya amsashi da in 2 weeks time.***************************************************************************************************************************
Kwance take kan madaidaicin gadonta idanunta a lumshe Wanda se k dauka barci take amma Sam ba bacci take ba tadai yi zurfine cikin tunani.Maganar da Ammi ta fada mata ce take dawo mata tiryan tiryan
"Yanzu ke hamnah abinda kk zabawa kanki knn?? Ace duk Wanda ya ke sanki bazaki saurareshi ba, ke knn da anyi magana kice karatu, akanki aka fara karatune? Ko ba yayarki karatun take aka mata aure ba? Me ya cinyeta? Ko ba gashi nan ynx ta gama abin ta ba? Da alama kin fisan ki cigabda da gore-gore da kananun magan ganun danginku da kuma mutane, in ko hakane ni ba abinda zan cemiki se Allah y kyauta.
YOU ARE READING
AURENAH!
RomanceA romantic love story, comedy together with tragedy of life. Ya taso cikin qiyayyar dangin uba tareda rangwamen kulawar iyaye.