1

138 12 2
                                    

*KUKAN ZUCI...*💔

  *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(home of expert and perfect writers)

           *NA:SLIMZY*✍🏻
        wattpad@slimzy33

   *Free page*  *1*

*mg's skincare*

Shin Ina matan suke🗣️🗣️🗣️maza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi😃🤩
Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaranjiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg's organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane yafiddomashi da ainihin natural beauty din mutum👌hakika duk wacce batayi anfani da kayan mg's b anbarta acan karshen bayama kuwa domin Koda sabulunsu kadai kuka dana fatanku seya fita dasauran mata ballentana Kuma kuyi anfani da gbdy beauty kit dinsu wohoho wani abun baa mgn sewanda yajaraba shine zai tabbatar❣️
Shin kinafama da
Pimples, black spot,sunburn, stretch mark,acne,black head, wrinkles,knuckles dama duk wani matsalan fata?
Shin fatanki tana tattarewane ko kinshafa cream yabatamiki jiki😫
Shin inamasu cewa sunjaraba Basu dace b bi'iznillah sister's duk Wanda yayi using mg's sai godiya domin Koda iya herbal whitening black soap din kikayi anfani dashi zakiga ynd fatanki zaiyi clear Yana walwali jikinki zeyi fresh kina glowing my dear bare Kuma ace set dinne gbdy 🤗ga amare duk wnd yy using set dinnan baya bukatar kowani gyaranjiki domin yadda jikinki zekoma yazarce misali😘just start placing ur orders dearies DNT be left behind
Available product👇
Herbal whitening black soap:3k
Beauty kit:11k
Blacksoap/molato whitening soap: 3500
Bridal kit:20k
Muna maraba da masu siyan daya ko sari
Chat
08062991549
Call 08064532391
Facebook: mg's skincare
Instagram:glow_with_mgs
Do you guys wanna achieve that milky skin that turns head wherever you go🤩
Then @mgs skincare gat you covered 💯
Now is time to glow😍
Pamper ur skin🦵
Shine like bride👰🏻‍♀
Glow🧖‍♀️

💯 tested nd trusted🤝
Guarantee

Sannan munada frames masu kyau shima siyan daya ko sari 07046881166
08062991549

Sannan gamai bukatan abinci, cakes,meatpie,samosa nd spring rolls, traditional juices nabiki shima yy hanzari yy mgn 08062991549
Mungode🤝
 
  
                          *1*

Mota ce Fara sol tayi parking a harabar tangamemen gidan Wanda ya tsaru ya kuma amsa sunansa kaida Ka kalli gidan kasan akwai naira....kallonsa tayi ta sakar masa murmushi "yau gaka a gidan mu nakawoka kullum ina bawa mamy labarinka yau zakaga mamy Zata ganka Naga kamar motar abbah shima Yana nan"

Lumshe Ido yayi ya kalleta Wanda hakan ya Kara narkar Mata da zuciya wani irin Abu taji ya tsarga Mata daga tafin kafarta har tsakiyar kanta kallonsa kadai Yana motsa Mata da matsananciyar shaawar da dakyar take saita natsuwarta "kinsan wani Abu haka kawai nakejin faduwar gaba nake ganin kamar su mamy bazasu amince Dani ba yadda kika hadun nan yadda kikeda kyau da zati uwa uba gaki yar gata"

"Kaidai muje zaka tabbatar da gatan da nake fada maka domin dik abinda nakeso Shi akeyi cikin gidan nan yau zaka tabbatar da hakan saboda inaso in hadaka da daddy Ka Zama yaron company dinsa nadade da masa bayani"

Zaro Ido yayi cike da murna "really?"gyada masa Kai kawai tayi ta bude mota shima ya bude suka jera a tare zuwa cikin gidan.....

Wata matashiyar macece da bazata wuce shekara talatin da biyar zuwa da takwas ba Fara sol tamkar balarabiya kyakkyawar gaske tana sanye da Jan leshi Wanda yasha aiki ta gabansa sai kamshi take zubawa parlorn kansa ya dau kamshin turaren wuta....a tare suka shigo da sallamarsu da sauri ta dago ta dubesu....wani irin faduwar gaba ta tsinci kanta tanabinsa da kallo take ta tafi duniyar tunani tabbas shine yaron da ya taimaketa motarta ta tsaya a tsakiyar hanya shine yaron da suffarsa da zati irin nasa ya Kasa gogewa daga kwayar idonta... "Mamy yadai"ta katsewa mahaifiyarta tunani "sannunku da zuwa ah ah yau dai gani ga Ka kullum cikin Bani labarinka Ake bismillah shigo Ka zauna"

KUKAN ZUCI...Where stories live. Discover now