*KUKAN ZUCI....*💔
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(home of expert and perfect writers)*NA:SLIMZY✍🏻*
Watpadd@slimzy33*9*
"Momy meyasa Naga yanayinki ya sauya ko kinsanta ne?ko akwai matsala ne?"sabreen ta tsare mahaifiyarta da tambaya,kallonta kawai momy tayi ta girgiza Kai "babu wata matsala,Abu Daya nakeso dake shine idan Abbanku ya kiraki Akan kina son haidar karkiji kunya kifada masa kina sonsa saboda akawo karshen wanan lamarin"
"Toh momy "tace hade da sunkuyar da Kai tana murmushi cike da farin ciki....momy a sanyaye ta fuce a dakin tana sake sake cikin zuciyarta tabbas wanan yarinyar akwai wani boyayyem lamari tattare da ita wanan wace irin kama ce suke da sabreen?harta Shiga daki abbansu tana zancen zuci.....
Karar wayarta ce ta juyo daga dakinta da sauri afee ta ruga da gudu ganin abbah nakiranta yasa ta cika da farin ciki "hello abbah na abbah nayi kewarka abbah ninayi fushi ma"cikin sigar shagwaba take maganar,
Yar dariya abbah yayi cike da nishadi "albishirinki yar abbah gobe daidai wanan lokacin muna tare nakiraki ne insheda Miki gobe da asuba zamu taso shiyasa nakira sadik ya Zama cikin shiri Dan Suzo tarbata nakira wayar be dauka ba"
",AI Yana cikin gidan Bari in sanar masa abbah Allah ya dawo mana da Kai lafiya"take ta mance da wani bacin Rai da take ciki ta fito da waya a hannu ta nufi dakin mammy da murna wanan Karon wutar dakin a kunne ta Shiga Yana zaune shida da mammy ta shigo yadda Suka ganta sundan furgita itama ta Lura da yanayin nasu kawai bata kawo Komi ba cike da murna ta fada jikin mammy cike da murna kamshin turaren sadik taji a tare da mammy ta Kara shinshinata ta dubi mammy "mammy kinsan me?kamshin turaren ruhi har jikinki kodan ya dade tare dake kuna hira?...mammy kinsan me albishirinki"
Shafa kan afee tayi ta kannewa sadik Ido tace ",goro yar mammy meyafaru"
"Abbah zai dawo"ta kwashe yadda sukayi ta fada musu ta sanar masa da sakon abbah,dukkansu kicin kicin sukayi take fuskar mammy ta canja wani Abu taji ya caki zucuyarta Mai kamada haushi da takaici meyasa zai dawo yanzun Saida tafara dandana zumar sadik sanan zaice zai dawo?wata zuciyar ta bata ansa da ko Yana gari kunada Damar kuji dadin rayuwarku hakan yasa mammy sakin ajiyar zuciya ta dubi afee wadda ta tsare sadik da Ido cike da soyayya wani irin so afee takeyiwa sadik haka shin ya zataji ranan datasan abinda ke tsakaninsu?take ta bawa kanta amsa da bazata taba saniba,
Kansa Yana yaji a jikinsa ana kallonsa Yana dagowa sukai Ido hudu da afee irin kallon da takeyi masa yasashi Jin tausayinta ya kashe Mata ido Daya hade da sakar Mata murmushi hakan yasa taji sanyi cikin zuciyarta wata kwalla ce tazo Mata a Ido tana murmushi haka kawai mammy taji wani Abu Mai kama da kishi ya bijiro Mata hakan yasa ta kauda kanta cikin wani irin yanayi tace "dukkanku bakuda kunya a gabana kukeyiwa juna wanan kallon?Ku tashi kutafi Ku Bani waje"zumbur afee tayi tana dariya tayi gaba ya mike mammy ta kashe masa Ido ya Mata wani Abu da harshe Wanda Saida taji yarrrr saboda tasan Abunda yake nufi....kwanciya tayi rigingine tana murmushi....
"Ruhina Ka yarda Dani ina sonka so Mai tsanani kaima nasan kana Sona shiyasa kake kishina Wanda kake ganina dashi ba soyayya mukeba shine yake bibiyata idan Baka yarda ba Tou nayi maka alkawarin abbah nadawowa zanyi masa magana asa ranan auren mu"
Wani dadi ne ya lullubesa ji yayi kamar ya dagata Sama Dan dadi Jan kumatunta yayi "banason abinda zaisa in rasaki Ruhina ina sonki banason Inga wani namiji ya rabeka"
"Am all yours kaji idan Baka yarda ba kuma"tayi kissing dinsa a gefen fuska ta ruga aguje yabi bayanta da kallo ya shafa gefen fuskarsa Yana murmushi......

CZYTASZ
KUKAN ZUCI...
General Fictionlabari Mai cike da soyayya hade da sarkakiya labari ne Mai matukar karya zuciya kuma labari ne Akan matsalolin dake faruwa