*KUKAN ZUCI....*💔
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(home of expert and perfect writers)*NA:SLIMZY✍🏻*
Watpadd@slimzy33*Masu bukatar Shiga tafiyar top 10 wanan ne last free page na wanan littafin*
*10*
Dagashi har ita shiru sukayi ko wanne ya nade hannunsa a kirjinsa kowa da Abunda yake sakawa saidai Shi Sam hankalinsa Bai kwanta da yanayinta ba dikda ya tambayeta taki fada masa damuwarta "Tou shikenan zantafi tunda bazaki fadamun damuwarki ba Amma Zan dawo saiki fadamun sanan naji labarin abbah ya dawo daga tafiyar da yayi ko?"da sauri ta kallesa kwayar idonta cike da tambayoyi waye ya sanar masa da abbanta ya dawo?ya akayi yasan ma abbah yayi tafiya? "kina mamakin yadda akayi nasan abbah yayi tafiya har nasan ya dawo?kidaina mamaki domin babu abinda bansaniba game da gidanku Dan haka kisa a ranki ke mallakina ce Zan fadawa daddy cewar abbanki ya dawo azo a nemamun aurenki wanan hawayen ya daina zuba babuni a tare dake"har ya Gama magana ta Kasa magana sai kallonsa da takeyi yadda ya iya tsara magana hakika da badan tanason ruhinta ba babu abinda zai hanata bashi Dama saidai babu Wanda zuciyarta keso kamar sadik ga wanan yazo shima shin besan cewar abbanta Bai shirya aurar da itaba har saita Gama degree?wani sabon kuka ne taji ya taso zai kwace Mata hakan yasa ta bude mota ta fada ciki ta kifa kanta ta fashe da kuka....*******
Sadik kuwa kwance yake Akan gadon mammy fitowarsa aiki Saida ya biya gidan cikin saa Bai tarar da afee ba abbah ma ya fice bakowa dakin mammy saidai yaji alamar ta cikin toilet dinta Dan yanajin karar ruwa hakan yasa ya tube rigarsa ya ajiye gefen gadonta ya kwanta rigingine.....Tana fitowa tayi tozali dashi suka sakarwa juna wata irin dariya sosai sukeyi cike da shauki mammy ce ta tsagaita tana goge jikinta da gefen towel ta kashe masa Ido "ya da bugo sammako haka?kodai bakayi bacci ba?"
"Ta ina Zan iya bacci jiya daddare na Kara lasar zumarki?wallahi Allah Allah nake gari ya waye dakyar nayi bacci saboda tunanin yadda muka kasance gashi abbah ya dawo ya Kenan?meyasa kikaimun haka?"
"Dawowarsa ba matsala bace tunda idan ya dade yayi sati zai Kara barin gari kaga kuwa babu abinda zai hanamu Jin dadin juna wallahi nakamu da tsananin kaunarka"kallon mammy yakeyi Yana hango gaskiyar maganar a kwayar idonta ta yaya zaiyi soyayya da ita bayan Yarta yake shirin aure?
"Yanzun Mai kake bukata?Naga kana tunani kana tunanin akwai abinda zai hanamu Jin dadin rayuwarmu ne?tun ranan Dana Fara tozali dakai nakejin kwadayinka cikin Raina sai gashi Allah ya kawomin Kai har gida"zare towel din jikinta tayi ta jefar Kasa tasa hannu ta kashe globe da sauri ta fada jikinsa suka saki sassanyar ajiyar zuciya......sun Dade suna farantawa juna Rai kafin suka tsagaida dakyar suka hakura da juna tare sukai wanka da mammy dakyar ta rabu dashi ya fito,a parlor yayi kicibis da lubabatu Mai aiki irin kallon da takeyi masa Saida yasha jinin jikinsa ya wuce,.
Tana mamakin yadda suruki ke Shiga har dakin kwanan surukarsa a haka Shi zai auri yar data Haifa Anya bariki kuwa baa tabargaza gashi kullum saisu kule a daki ta Rasa Mai sukeyi sai su shude awanni tare yau dai Zata tambayi uwar dakinta ummulkhairi taji shin tasan da zuwansa wajen mahaifiyarta?ta juya ta nufi kitchen tanata sake sake...*******
Sosai abbah ya girgiza da ganin hoton Wanda akace zai ja afee zuwaga mahaifanta to AI wanan shine young billionaire din da suka hada hannun jari tare Wanda ya dawo saboda Shi wanan AI aliyu haidar ne gumi ne ya karyowa abbah to tayaya haidar keda alaka da afee?Wadanda ke zaune a kujerun office din nasa dukkansu idonsu na Kan abbah Daya daga cikin su yayi gyaran murya "alhaji yanzun Mai kake bukata ayi masa shin a gididdibasa ne Koko a batar dashi kamar yadda Ka bukata?"
Gaban daddy ya yanke ya Fadi tabbas babu abinda ke tada masa da hankali kamar wanan babban sirrin nasa dake barazanar tonuwa ta yaya mammy zataji idan taji cewar afee ba yar data Haifa bace dikda yayi hakan ne don farin cikinta?shin iyayenta zasu kyalesa sanan yarinyar yadda suke kaunarta bazasu iya rayuwa babu ita ba,jikin abbah ya jike da gumi "ba Daya da zakuyi inaso kawai Ku cigaba dayimun bincike Akan yaron Ku tabbatar da alakarsa da iyayen ummulkhairi sanan Ku sanarmun domin ynxun idan wanan hukuncin ya hau kansa to tabbas Nima nayi babban Rashi domin akwai wata harkalla da muke Shirin hadawa dashi Abu Daya ne nakeso inaso Ku kashemun doctor musaddik domin inhar Yana Raye bazan daina fuskantar barazana ba"
YOU ARE READING
KUKAN ZUCI...
General Fictionlabari Mai cike da soyayya hade da sarkakiya labari ne Mai matukar karya zuciya kuma labari ne Akan matsalolin dake faruwa