💝💝 Ummusalma 💝💝
Free page
#6
Dauke kai dukka en motan sukayi daga kallonsa. Wasu na taɓe Baki, while wasu kuma na girgixa Kai....
Tapping bayansa wani matashin saurayi dabaxai wuce tsaran Umar ɗin bah. Juyowa Umar yayi, yana ɗage ma matashin gira ɗaya yace " lafiya naga kana tapping ɗin na" murya kasa kasa cikin sanyin yaron da yayi tapping ɗin nasa yace " haba Umar, what if he found out karya kake galla me? Furxar da iskan Dake bakinsa yayi sannan yace " don't worry guy, I will handle anything " Yana gama fad'in haka ya juya, facing his front..
Motan ne yayi Shuru kowa da abun dayake tunani acikin zuciyansa. Yayinda driver'n ya cigaba da driving with high speed... Shuru Salma tayi, staring into the window, tunani daban daban tashigayi acikin zuciyanta.. she consider this guy sitting next to her, as a big lier, ace mutun nacikin mota, going to Niger state, amma ba tsoro har ya iya gala wanan karyan.... Burki driver'n yaci, hakan ya sanya ta dawowa cikin tunanin datakeyi... Lokaci ɗaya xuciyanta ya buga, xaro manyan idanunta tayi, jikintane ya shiga rawa.
Cikin tashin hankali take kallon arm rober's din dasuke saman titin, sun tare gaban motarsu.... Zuciyanta na tsananta b'ugawa... Ba abunda en cikin motan ke fad'a sai inalilahi wa'ina'ilaihi raju'una... Waro Ido Umar yayi Yana kallon abokin nasa Dake kusa dashi hankali a tashe yace"Ashe haka niger'n yake" Shuru yayi Yana kallon Sadiq da idonsa ya janza kalla sai za zarosu yakeyi..... rankwashi Umar yakai Mai a Kai murya kasa kasa yace"yanxu Sadiq in banda cuta, kasan haka garin yake, Amma kasa muka kamo hanya??.... Ba abun da Sadiq yace... Jin atsawace thugs din ke fad'in" duk ku sauko kasa".... Da d'a d'aya suka shiga fitowa daga cikin motan, suka tsaya a tsaye..... Shooting gun Wani daga cikin thugs din yashigayi a sama Yana fad'in"be on your kneels".... Zub'ewa dukka sukayi a kasa har da wa enda ba turancin sukeji bah, but ganin sauran passingers din sun tsuguna ya sanyasu Suma tsugunawa... Qarasowa inda suke Wani Dake tsaye tun d'azun baiyi magana bah yayi, da alama shine ogan nasu da karfi yace"kud'aga hannayeku sama, sannan ku biyoni a baya..... Kallon abokansa Umar yayi zuciyansa na bugawa Amma sai baice komai bah ya mike tsaye, Hakan ya Sanya sauran Suma mikewa tsaye, Hannayensu a sama..a hankali salma da hawaye yagama wanke fuskarta ta mike tsaye idanunta na kallon kasa.... Kallon sauran thugs din ogan yayi sannan yayi masu alama da Ido, akan su Sanya masu Ido ta baya, he will be leading them, into the bush..... Gathering courage Umar yayi Yana kallon ogan yace"Dan Allah ku taimakamin karku tafi Dani, cos wlh mahaifina baisan na Kai har Nan bah".... Marairaice fuska yayi innocently yace"walahi sharin shed'an ne, we couldn't have follow your palace"..... TSawa Wanda ke bayansu yayi mashi, Yana kallonshi cikin muryan dabanci yace" idan ka k'ara furta Kalma d'aya Kuma anan, sai na tarwatsa ma Kai da bindigana"..... Idanunsa ya Maida kasa batare da ya kara furta koh Kalma d'aya bah.... Cikin sauri Wanda yagama yima Umar magana yashiga cikin motan, ya figeta a guje... Da idanu driver'n yabi motan idanunsa na zubar da kwalla..... Cikin sauri suka fara leading dinsu cikin dajin..... Zuciyan Salma ne yakara bugawa, ita tunda aka haifeta Bata tab'a ganin bindiga Ido da Ido bah, Amma sai gashi har sound dinshi taji ya'u, Hakan yakara Sanya hankalinta tashi......
Tafiya Mai Nisa sukayi cikin dajin kafin su cimma palace din thugs din...... D'a dauresu suka shiga Yi a jikin ita tuwan mangoron Dake gurun...... Sai dai mutane biyu ake daurawa a ice d'aya..... Hawayene ya cigaba da gangarowa akan fuskarta a daidai lokacin da'aka daure mata hannu a bishiyan ita da wata mata......
Bayan wasu awani, gurin yayi Shuru bakajin kukan kowa daga cikinsu..... Kallon ogan Dake zaune Yana gadinsu Umar yayi carmly yace "Oga, Dan Allah ataimakamin da ruwa, k'ishi nakeji".... Wani irin kallo Sadiq yayi masa, Yana Jin kamar ya tashi ya rufe Bakin Umar da super glow, He don't know how on earth Umar zai yita magana anyhow, while by shi Kansa yasan, kidnappers da rashin Imani, yanxu insu Yi mashi Wani mugun Abu fah"..... A hankali ogan ya d'ago Kansa ya dubi Umar, mikewa yyi a hankali yashiga takowa zuwa inda Umar yake daure.... Yana zuwa ya daukeshi da Mari tasss, Hakan ya Sanya fuskar Umar din juyawa saboda yanda Marin yashiga.... Tasss yasake dauke Umar din dawata Marin daya Sanya idanunsa janxa launi zuwa ja.... Rumtse Ido Sadiq Dake facing dinsa yayi Yana Maijin zafin Marin dukda bashi aka mara bah... Shiko d'ayan abokin nasu zaro idanunsa yayi, jikinsa na rawa saboda Karan Marin daya ratsa ko Ina..... Cikin muryan bosawa ogan ya d'ago fuskar Umar din.... Bin fuskar Umar daya janxa daga fari zuwa ja yayi.... Kallonsa yayi Ido cikin Ido cikin muryan bosawa yace"idan ka cika mai taurin Kai,kasake magana anan in Gani,and batun ruwa Kuma, is not yet time lokacin Shan ruwan naku baiyi bah... sai kajira harsai lokaci yayi....kallonsa Umar keyi Babu Koh kiftawa zuciyansa na tafarfasa... Sitt gurun yakara Yi, ba kajin Karan komai... Saida gari yayi duhu sosai kafin a kawo masu, ruwa da fatan wake....... Sai Nan sauran thugs din dasukaje farauto abincin suka dawo....Kwance kowanensu akayi, sannan aka d'ibar masu abincin kad'an cikin bowl for males saikuma na mata Shima daban...... Kallon abincin Salma tayi kafin tafara cusawa a Baki...... Kallon abincin matan da'aka sanyawa abinci tare da Salma tayi feeling so disgusting.... Dan tab'e Baki tayi sannan tafara cin abincin cikin dauriya..... A fanin Maza Koh ba'a magana Dan cin abincinsu sukeyi tsakani da Allah, sai Umar daya kici danshi Koh agida bah cin wake yakeyi.... Ko matsowa kusa da abincin baiyi bah...... Suna gama cin abincin aka Kuma dauresu........ Umarni ogan Yaba d'aya daga boy dinsa akan ya bisu da d'a d'aya, ya amshi nombobin en uwansu akirasu for a ransom....... A hankali suka shiga amsan number's dinsu, Suna rubutawa acikin Wani takada........ Zaro manyan idanunta Salma tayi zuciyanta na bugawa, Dan walahi batasan number kowa acikin gidan bah inba na hafsa bah, Shima saboda ajiye simpad din da hafsa keyi carelessly shiya Sanya tayi kama number akanta off head....... Kallonta mutumin yayi cikin shakeken muryansa yace"ba gwalalo Ido nace kiyi bah, what I want is your father's number"..... Idanunta ta Maida kasa a sanyaye tace "baba nah yarasu, he is no more"....... Juyowa kowa yayi Yana kallonta Jin abun datace..... Tabe Baki Umar yayi acikin zuciyanshi yake fad'in" inalilahi wa'ina'ilaihi raju'una, konima ince masu babana ya rasun ne?.... Ya tambayi Kansa, girgixa Kansa yayi still acikin zuciyanshi yace" I can't say that, Babu kyau Taya zaice babansa ya mutu while ubansa na can, Yana Raye..... D'aga Kai yayi ya Kalli direction din Salman,Yana Jin tana fad'in"tare da gwaggo na nake, Kuma bani da number ta saidai na wata yayana"......karon farko yaji ya tausaya mata...... A hankali tashiga Bada number hafsa, tana adu'an Allah ya Bata sa'a...... Adiye yawu yayi, cikin zuciyansa bakaramin tsoron yakeji bah, Amma Wani irin confident ke kan fuskarta, kamar Wanda Bai damu da komai bah...... Kallonsa thug din yayi, murmushi yayi tacikin face mask din daya sanya, cos bakaramin burgeshi yaron keyi bah...inu Rudely manner yace" your father's phone number??.... Wani irin bugawa zuciyan Umar yayi Jin Kalmar father dayace..... Shuru yayi Yana kallon thug din daye kallonsa.... Atsawace thug. Din yace" ba magana nakeyi da Kai bah... Dauke Kai Umar yayi daga kallon mutumin Yana tunani number dazai bayar, Dan Koh giyan wake yakesha bazai Bada number babansa bah.... Yayarsa., Yayarsa ce ta fad'o mashi acikin zuciya.... Yana kallon thug din yashiga bashi number ta..., Cikin dare sai ga hadari, Hakan ya Sanya thugs din shiga Wani bukka Dake gurun, sannan suka bar su Salma awaje...... D'aga Kai duk sukayi Suna kallon iska Dake kadd'awa alaman ruwan na dab da saukowa.... Hawaye duk mutanan gurun suka shiga Yi, suna ambatar sunan Allah mad'aukakin sarki... Bama kamar Salma, kuka takeyi tsakaninta da Allah, ba abun datake tsoro irin ruwa ya dukketa, yanxu zata fara ciwo, itad'a ko sanyi ba sonsa takeyi bah, inaga ruwa..... Juyowa dauka sukayi Suna kallonta banda Umar daya lumshe Ido Yana tunani iri iri acikin zuciyanshi... Haka ruwan yayita sauka acikin jikinsu..... Tun Suna rogon kidnappers din akan su taimaka su fitar dasu daga cikin ruwan, har suka hakura sukayi shiru..... Shidai Umar rufe idanunsa kawai yayi Yana Jin saukan ruwan, a dukka sasan jikinsa......... Wani irin sanyi ke shiganta bayan angama ruwan, ga kayan Dake jikinta duk ajike, bakajin motsin komai agurun, ajiyar zuciya ta sauke numfashinta na sama da kasa, adu'a tashiga yi acikin zuciyanta Dan Bata da Wani madafa in bashi bah acikin wannan lokacin...... Lumshe idanunta tayi tana adu'an Allah yasa bacci ya dauke tah..... Saidai inah kwata kwata baccin ma yak'i zuwa, zazabine yarufeta Dan har karkarwa cikinta yakeyi ga temperature dinta da yayi Wani high.... Sai kusan karfe uku na dare kafin bacci yayi nasaran daukanta.....
A hankali tashiga Bud'e lumsasun idanunta sakamakon hasken Rana daya haska idanunta..... Da kyar ta iya daga kanta tabi sauran en uwanta da aka kawosu tare da kallo... Lumshe idanunta tasakeyi saboda kanta Daya mugun Sara mata... Karfe Sha biyu daidai Wanda yaje samo masu abinci ya dawwo da kamu acikin warma, da alama akwai Mai masu girkin a Nan kusa... Raba masu akayi kamar yanda akayi jiya... Kallon kamun Umar yayi, feeling so disgusting ganin yanda kamun yayi ruwa kaman ruwa.... Itako Salma bin kamun kawai takeyi da kallo zuciyanta na tashi, she hate pap a ruwanta..... Dauke kanta tayi daga kallon kunun Dan intacigaba da kallo she can throw off abincin dataci jiya, cos she can fell abincin baiyi digesting da kyau bah...... Haka suka cigaba da zama har karfe hud'u, bah sallah, sai salatin dasuke tayi acikin zuciyoyinsu....... Qarasowa yayi inda suke ogan yayi, Yana kallon dukkansu yace"Kee" yayi pointing matar Dake daure kusa da Salma... "Da Kai" ya fad'a Hakan Yana pointing din, Wanda ke daure kusa da driver'n... Staring into them yace"za'a kawo kud'in fansarku Nan da twenty minutes time, so you should be grateful to Allah zaku kubuta..... Ajiyar zuciya dukka su biyun suka sauke Suna godewa Allah daya takaita masu wahallar Nan... Kallon Salma yayi yace" Kee Kuma, Ina ganin en uwanki ba sonki sukeyi bah, if not baza sumun rashin kunya bah, after knowing you're in danger" sauke idanunta kasa Salma tayi hawaye masu zafi na zuba daga cikin idonta.... Kallon gefensu Umar yayi Yan pointing Umar yace" Kai Kuma d'an fari, you're sister doesn't want you to be alive".... Zaro idanunsa yayi Yana kallon ogan without uttering a word..... Dariyar bosawa ogan yayi sannan yace"she was thinking maybe your are blackmailing her, don kasamu kud'in, but don't worry idan taga gawanka zata dawo cikin hayacinta..... "Inalilahi wa'ina'ilaihi raju'una kawai yake maimaitawa acikin zuciyansa, yazama Dolle ya sanyanda zaiyi escaping agurunan, if not because of his friends da tuni ya bar gurunan, ya fad'i Hakan cikin zuciyansa...... Kallonsu Sadiq da driver'n matan ya Kuma Yi sannan yace"your own is different case, saboda duk numbers da kuka bamu, are not reachable".... Shuru yayi sannan yakarada"nasan yanda zanyi daku, inhar number bataje bah Kuma ya'u bah"... Yan karashe maganan ya juya ya koma ya zauna a inda yake zama...... Da yammacin ranan aka sake matan da mutumin suka wuce bayan sun karbi One million a hannun en uwan kowanan su..... Ya'u ma waken aka kawo masu amatsayi abincin dare.... Yanxu ita kad'ai aka d'ibar mawa, tunda Daman su biyune mata agurun.... Tana cikin cin abincin, Wani daga cikin kidnappers din ya qaraso inda take... Tsugunawa yayi daidai inada take murya kasa kasa yace"kyakyawa yakike?? D'ago manyan idanunta tayi ta kallesa zuciyanta na bugawa saboda ce mata kyakyawan dayayi...... Murmushi yayi Mai sauti... Hakan ya sanyata k'ura mashi ido dukda idanunsa akawai take iya Gani, Dan Rabin fuskarsa na rufene da fask mask...... Kara matso inda take yayi, Hakan ya sanyata yin baya, yakuma matsowa... Zuciyanta cike da tsoro ta ajiye abincin datake ci tayi baya sosai daga inda yake ..... Yana kallonta yace"ki tsaya kokuma in harbeki da bindigana nah..... Hawayene yashiga zubowa tacikin idanunta cikin muryan kuka tace" Dan Allah kayi hakuri bazan sake bah...... Kukan datayi yajawo hankular Umar da abokansa da driver..... Waro idanunsu sukayi ganin irin kallon da yake binta dashi....... Mikewa tsaye yayi yashiga takowa a hankali zuwa inda take..... Hannunsa yasa Dan yaye mata hijabin Dake jikinta, rufe idanunta tayi, zuciyanta cike da fargaban abun dazaiyi mata...... Bud'e lumsasun idanunta tayi Jin hanunsa da bataji ajikinta bah.... Hanunsa Dake rike da hannusa da niyar Dakatar dashi abun da yayi Niya tabi da kallo, kafin ahankali ta Maida dubanta fuskar mutumin........
This book is a paid book Pay 300 via Account number: 1003958995 salamatu zakariyau heritage bank then you send your evidence of payment through 08068780599, ko kuma pin ɗin recharge card na MTN
YOU ARE READING
Ummusalma
RomanceThirteen year old salma has been through a lot in the past, from losing her parent, to then having an aunt that wasn't too fond of her. Beat after beat and punishments, after the next, she still pulls through.