💝💝 Ummusalma 💝💝
Free page
#10
Washegari tana cikin kwance ma aunty husna kitson dake kanta, Umar ya shigo ɗakin, bakinshi dauke da sallama, sanye yake da jalabiya fara, he almost look like an Arab man.. qarasa yayi ya xauna akan sofa, yana shafa kwantacen beard dinsa yace"good morning aunty husna" taɓe Baki tayi tana girgixa Kai tace"a ina ka kwana Umar? Jingina yayi da kujeran dayake zaune batare daya amsa ta bah.. taɓe Bakinta tayi, cikin sanyin murya tace "fisabililahi abun dakakeyi Umar yayi kenan, Toh bari kaji in gaya maka, tunjiya da dadare daddy yakirani ya xaxageni akan Ni nake daure maka gindi kayi duk abun da kakeso, wai ga video'n shaye shayen dakukayi kai da aboka nan ka yana kallo wani boy dinsa ya turo mashi, so you should get ready, cos you are in big trouble" waro manyan idanunsa yayi yana kallon ta cikin tashin hankali yace"i don't get you, tayaya, I mean how on earth xa arunga bibiyata yaxama duk inda xani sai an sani, I have freedom to do what so ever I want to do" atakaice tace"ok then, sai ka gaya masa hakan inkuka haɗu dashi" itako Salma ta gefen ido take kallonsa tana mamakin taurin kansa... Ajiyar xuciya ya sauke yana kallon Salma yace"inasu Ummu suke? Tana kallonsa cikin sanyin muryanta tace"sun tafi school" yana dafe koshinsa yace"ohk I've forgotten, Ashe ya'u Monday ne, then aunty me kikeyi a gida ya'u baki fita aiki bah? Ya karashe maganan yana kallon yayar tasa dake daura ɗankwali cos angama kwance kan.. a sanyaye Salma ta wuce kitchen dan ɗaura girkin rana, saboda mijin aunty husna zai dawwo yau ɗinan... Mik'ewa tsaye Umar yayi ganin taƙi tankasa. Yana kallonta yace"idan yarinyar nan ta gama abun datakeyi ta sameni a balcony, cos xan fita zuwa wani gurin anjima" yana gama fad'in haka ya fice daga ɗakin... In some minutes Salma ta idar da girkin datayi. Dibar ma aunty husna nata tayi, ta kaimata parlor sannan ta ɗibi nata taci, sauran kuma ta xuba a warmer... Fitowa tayi parlor ta xauna tana kallon series film ɗin da aunty husna ke kallo.. tayi nisa cikin kallon, ta tsinkayo muryan aunty husna na kiran sunanta.. juyowa tayi tana kallonta tace"na'am aunty" cikin taushi tace" ki tashi kije balcony ki samishi yayi maki lesson, Amma ki tabbatar kinkai pen ɗinki da book ɗinki cos kinsan halinshi" gyad'a mata Kai tayi sannan ta miƙe ta nufi ɗakinsu dan ɗauko takardan nata...
Zaune a plastic chair ta samesa sai faman latsa wayansa yakeyi... Qarasawa tayi inda yake cikin sanyi tace "aunty tace inxo kayimin lesson" a hankali ya ɗago ya dubeta, yana kallonta yace" me na gaya maki last time da kikaxo ɗakina" Shuru tayi tana kallonsa Dan she can't remember, abun daya ce matan" dauke idanunsa yayi daga kanta yace" bafa kallona nace kiyi bah" hakan ya sa ta sauke Idanunta kasa tana wasa da biron dake hanunta tace " na manta abun da kace, in banda lesson dakace xaka ringa koyamin kamin in koma gurun gwaggota" furxar da iskan Dake bakinsa yayi, yana kallon empty chair Dake facing dinsa yace"have a sit" kallon kujeran tayi sannan ta ɗan ja kujeran baya sannan ta zauna akai.. a sanyaye yakira sunanta. Ta ɗago kai tana kallonsa. Carmly yace "am I a beast? Da sauri ta girgixa mashi kai, batare datace komai bah. Staring into her yace "ba girgixa min kai nace kiyi bah, I want you to speak" sauke idanunta kasa tayi cikin sanyi tace "no you are not" yace"then meyasa idan kika gani bakya sake jiki? Shuru tayi ta kasa amsa shi. Amsan takardan dake hanunta yayi cikin taushi yace"banace idan kikaxo guri, the first thing you should do is to say sallam, bayan kinyi salama sai gaisuwa ya biyo baya"
Cikin xuciyanta tace "uhmmm se kace shima yanayi some times" tana kallonsa tace"kayi hakuri inshallahu xan farayi" murmushin shi mai kyau ya sake mata, that is heart melting sannan yace"ok, tunda kinyi hakuri" ba ɓata lokaci yashiga koya mata wasu muhimman abubuwan daya kamata ta sani a game da addini, wasu ta sani wasu kuma sai yanxu takeji daga bakinsa... Bayan ya gama ya bukaci tayi mashi tambaya akan abun da bata sani bah. Kamin su shiga lesson din mathematics. Har sunyi Nisa cikin lesson ɗin dasukeyi. Sukaji karan buɗe kofa da karfin gaske. Hakan ya janya hankulansu suka kalli kofan a tare.. xaro ido Umar yayi yana kallon sojojin da suka shigo cikin gidan.. suna yunkurin buɗe baban gate, dan motan dake waje ya shigo ciki.. shigowa cikin gidan motaci biyu ƙiran Mercedes Benz sukayi. Parking motan matukin motan yayi a parking lots while sojoji biyun dasuka buɗe gate na tsaye har yanxu a bakin gate ɗin bayan sun mayar sun rufe... Lokaci ɗaya Umar ya yar da takaɗa da biron dake hannunsa, ya miƙe tsaye yana haɗiye yawu. Fitowa waje aunty husna tayi itama tana bin ɗayan motocin da sojoji suka fito daga ciki kamar za aje kama ɗungurumin ɓarawo. Cikin sauri ɗaya daga cikin sojojin ya isa ɗayan motan dayafi haɗuwa, kuma har yanxu mutumin ciki bai fito bah.. xuciyan Umar ne ya tsananta bugawa a daidai lokacin da idanunsa ya sauka kan dattijon mutumin da aka buɗe ma kofan mota ya fito. dattijon Baxai haura shekaru hamsin da biyar da haihuwa bah, fari ne shi, sanya yake cikin babbar riga dayasha ɗinki mai tsada.. A hankali mutumin ya shiga ta kowa inda suke sojoji na biye dashi a baya.. zuru Umar yayi yana waige waige ko xai samu hanyar guduwa. Shafa kwantacen sumar kansa yayi tunawa da akwai Bob glari a saman Katangan gidan. Mik'ewa tsaye Itama Salma tayi tanabin kowanensu da kallo.. qarasowa inda suke mutumin yayi, fuskarsa a daure dan ko amsa gaisuwan da aunty husna ke masa beyibah yana qarasowa baiyi wata wata bah ya kwashe Umar da yakasa kallonsa da mari, Koh gama dawowa daidai baiyibah ya kuma marinsa.. lokaci ɗaya idanun Salma ya cuko da hawaye, saboda ganin yanda cheeks ɗin Umar suka koma ja, narai narai tayi da idanunta tana bin mutumin da kallo, cikin tsoro da tashi hankali......
[9/19, 8:00 AM] Salmah: Cikin tashin hankali aunty husna ta karaso gurun, cikin rawan murya tace" dan Allah daddy kayi hakuri" Koh kallon gefenta beyibah ya cakumo wuyan rigan Umar ɗin, da karfi ya tunkuɗeshi, hopping ya isa inda sojojin suke, amma Koh gizo Umar da idanunsa ya canxa kalla zuwa ja beyi bah" hakan ya kara harxuka daddy, cikin tsawa yace"kuxo ku daukesa kusakamun shi acikin mota, inkuma yayi maku gardama ku nakasamun shi.. da karfi suka amsa da "ok sir" sannan suka yo kan Umar daya tsaya a tsaye kamar Wani boss waiting for them to come.. gyara tsayuwansa Umar yayi, yana mai nanad'e hannun jalabiyansa. Tsaye sukayi suna kallonsa sun kasa yi masa komai. tsawa daddy dake kallonsu baki sake, dan yasan tabas tsoron Umar ɗin sukeji ... Hakan yasa sukayo kan Umar daya shirya ma zuwan nasu, suna karasowa yashiga yi masu bunch, babu kakautawa .. girgixa Kai kawai daddy yayi, yana kallon sauran sojojin dake tsaye sai kallon Umar sukeyi sannan yace "ku fito da handcuff ku daneshi ku sa mashi , i will see yanda zai samu strength din blowing bunch". Aiko yanda yace haka akayi, dan daneshi sukayi da karfi da yaji sannan suka sanya mashi handcuff, Koh kallon su aunty husna da Salma dake bashi hakuri beyi bah. Ya sanya aka saka Umar da haryanxu yake turjewa a motan da sojojin suke ciki, sannan suma suka shiga suka tadda motan suka fice daga gidan.. maida dubansa daddy yayi kan aunty husna datayi Shuru duk jikinta yayi sanyi sannan yace "husna i know you are the reason behind all this " Yana gama fad'in haka ya qarasa inda motansa yake, driver'n sa ya buɗe masa kofa ya shige cikin mota suka fice daga gidan.....
Har yamma jikinsu bai sake bah acikin gidan, musamman ma Salma da sauran yaran aunty husnan they kept asking wai ina uncle Umar yake ne, koh ya'u din ma baxai dawwo bah... Da karfe bakwai daidai mijin aunty husna ya dawwo, cikin farin ciki taje ta daukoshi a airport, suka nufo gida.. cikin murna da jindaɗi yake wasa da ya'yansa, yana raba masu gift daya siyo.. kallonsa aunty husna tayi bayan ya gama cin abincin yayi wanka suna zaune parlor dukkansu banda Salma datake ɗaki kwance, tana kuka a sirance, cos ba ƙaramin tashin hankali ta shiga bah, ko ince take ciki bah, dan in har yanxu gani takeyi, shikenan baxata kara ganin Umar a rayuwanta bah, all her though is mutumin will be killing Umar.... Kallon mijinta Dr Yusuf aunty husna tayi cikin taushin murya tace " baka tambayene ina nasamo yarinya bah" taɓe Baki yayi sannan yace " koma wacce ai nasan zaki faɗamun shiyasa nayi shuru" ɗan jim tayi tana kallonsa tace "Umar ya kawota, she was kidnap by thugs tare dasu Umar, shine dasuka kubuta ya kawomun ita, inyaso sai taxo ta koma in hanyar niger'n ya dawo daidai" tunda aka ambaci sunan Umar mood dinsa ya canza, mikewa tsaye yayi, yana huci kamar xaki yace" kade yaran nan niman mata yafara bayan shaye shayen dayakeyi, inba haka bah, a ina aka taɓa hakan, sun kubuta shine baxata koma ga iyayenta bah" maganan da yayi ba ƙaramin xafi yayi mata bah, ta yanda ya kira Umar ɗin ta da mashayi, tabas tasan yana shaye shaye, but hakan ba yana nufin ya runga muxantashi bah, har yana faɗin Koh yafara niman mata ne.. ajiyar xuciya ta sauke trying so hard to control herself.. dauke idanunta daga kansa tayi, bayan ta saisaita kanta tace" bekamata ka runga faɗan haka bah, kaima kasan Umar Baxai taɓa yimun karya bah" cikin TSawa daya janyo hankalin yaran nasu dake kallon tv yace" so nawa kuma, da har xakice be maki karya". Kallon yaran dake kallonsu tayi, sannan ta miƙe tsaye batare data kuma ce dashi komai bah.. harta kusan kaiwa ɗakinta ta tsinkayo muryansa yana faɗin '' koma dai meye, inaso gobe da sasafe yarinyar nan ta barmin gidana period" cak ta tsaya daga inda take Amma sam ta kasa juyowa ta kallesa, bata taɓa tunanin rashin hankalinsa har yakai haka bah, and koma Me xaiyi, saidai yayi, dan ba inda Salma xata, saidai in itada kanta ta nimi ta bar gidannan walahi, saidai duk abun da xai faru ya faru.. tana gama fad'in haka acikin zuciyanta ta shige cikin ɗakin nata..
This book is a paid book pay 300 via
YOU ARE READING
Ummusalma
RomanceThirteen year old salma has been through a lot in the past, from losing her parent, to then having an aunt that wasn't too fond of her. Beat after beat and punishments, after the next, she still pulls through.