💝💝 Ummusalma 💝💝
Last free page
#14
Yatsan sa ɗaya yasa a forehead dinsa kamar meson ya tuno wani abun, rudely yace "hafsa, or what's that your name, inaso kisan cewa kanwar nan taki ita nakeso, and I came for her, but saboda selfishness ɗinki, shine ke kika fito, kika gallamun karya akan cewa babu wata yarinya a gidan nan naku sai ke, and so am done with you, cos Ni ita nakeso, bakuma wasa nakeyi bah" haɗiye wani yawu hafsa data xaxaro idanunta waje tayi. Cikin ɗan yanga tana stressing muryanta tace " haba baby, yaxa kace haka, bayan kasan irin soyayan danake maka'' looking at her disgustingly yace "am done with you babe, the only girl I love is salmah" Yana kaiwa nan ya wuce daga gurun, Koh saurararon abun datake cewa beyi bah.... Shuru tayi tana kallonsa har ya batce ma ganinta. Share hawayen daya xubo mata tayi, sannan ta nufi cikin gida, tana huci kamar wata xaki... Kodata shigo, Salma na cikin ɗaki, tana gabatar da sallanta, dan taruga da tacinye abunda ta siyo ɗin... Yaye labulen ɗakin nasu tayi tana hura hanci. Zaune tasami Salma tana gab da idar da sallanta.. dogon tsuka taja tana rolling idanunta kan Salman dabatasan ma tanayi bah.. sannan da karfi tace " aikin banxa, wai kafura da Sallah" cikin natsuwa ta sallame sallanta batare data kalli kofan ɗaki ba, dukda idanun datakeji ajikinta.. a fusace hafsa tashugo ɗakin, tana isa inda Salma take ta dalla mata mari. Riƙe kuncinta Salma tayi, lokaci ɗaya ta ɗago manyan idanunta dasuka canza kala ta kalli hafsan.. da mamaki a idanunta ta mike tsaye tana kallonta tace " menayi miki daxaki shigo ki mareni? Tsalle tayi tana shiwa, tana twinking idanunta tace " an marekin shegiya karuwa, jinin arna, mexakiyi? A cikin xuciyanta take nanata kalmar " shegiya, karuwa sannan jinin arna" a sanyaye ta sake kuncin nata daya koma ja, sannan ta koma ta xauna, cos bata tunanin xata iya magana a wannan lokacin da xuciyanta ke tururi da baƙin ciki.. hafsa tace ''ohhh, komawa kikayi kika xauna, wato ga mahaukaciya Koh? Itadai Salma shiru tayi staring into space, duk abun duniya yabi ya ishe ta. Ita batasan Meta aikata ma bayin Allah nan bah, daya sanya suka bi suka tsaneta.. cire mayafin dake jikinta tayi ta ɗaura a waist ɗinta. A fusace tace " ya'u koni koƙe, muguwa er kafura me sa guntun skirt" juyowa Salma tayi, tana kallonta, har batasan lokacin data miƙe tsaye bah, in a commanding tune tace " karki sake ki kara xagin mahaifiyata, or else" tana nuna mata yatsa tace " duk iskancinki, da rashin tarbiyanki dakuma rashin ɗa'anki ya tsaya a kai na, dan in naƙarajin kin ambaci mahaifiyata a wannan bakin naki, then you will face the consequen... Bata kaiga iddarwa bah, saboda wani wawan marin da hafsa ta sauke mata akan kuncinta. Dafe kumatun tayi tana kallon hafsa da idanunta dasuka ciko da kwalla. Cikin tsiwa tace" ance uwarki karuwa, kafura me yawo da guntun .. bata karasa ba saboda wani marin da Salma ta dauketa dashi. Har fuskarta yayi gefe.. Koh kanta kara ankara Salma ta kuma wanke ta da wani sabon marin.. hakan ya hatsalata, tayo kan Salma gadan gadan.. itama Salma batayi kasa a gwiwa bah, suka ketce da faɗa a take a gurin.. suna cikin faɗan ne tsautsaye yaxo ma hafsa ta buga kanta a bango, sannan tayi baya ta zube a kasa tana riƙe da goshinta daya buge a bangon . Ihu tayi saboda axaba, sannan ta saukar da hannun data riƙe kan dashi.. lokaci ɗaya Takuma sakin wani ihun tana faɗin ta kasheni, ku xo ku ceceni.. xaro manyan idanunta Salma tayi, idanunta ba zubar da hawaye.. cikin tashin hankali ta zube nan kasa inda hafsan ke zube a kasa. Tama rasa abunyi, cikin kuka take furta " hasbunallahu wani'imal wakil" mikewa tsaye tayi sannan tayi tsakar gida a guje, dan niman kyale daxata daure mata kan dashi.... Karo suka kusan ci da gwaggo da shugowanta kenan, riƙe take da abu a leda da bansan komeye bah. Kallon sama da kasa ta shigayima Salma dayanxu ta sauke idanunta kasa.. murya a rabe tace "hafsace ta buge da wall, she's bleeding" sake ledan hannunta tayi jin kalmar bugewa da Salma ta furta, sannan ta kama hanyar ɗakin a guje.. Itade Salma a bakin kofan ta tsaya tana matso kwalla, dan tasan tabas ya'u Allah kade zai kwace ta a hannun gwaggo.. da taimakon gwaggo suka fito a ɗakin, kuma har sannan goshin nata be bar fita da jini bah. Koh kallon gefen inda Salma take gwaggo batayi har suka fice daga gidan zuwa near by chemist... Sulalewa tayi kasa, xuciyanta na bugawa, cos tasan definitely gwaggo saita rama ma hafsa. Dukda ba lefin ta bane.. tanata Shuru ta kasa tashi daga inda taken. Buɗe kofan gidan da 'akayi shiya dawwo daga ita daga dogon tunanin data faɗa. Idanuntane ya sauka kan hafsa data shigo gidan kanta daure da bandage. Kamin ta maida dubanta kan gwaggo dake riƙe da leda a hannu, da alama ledan magani ne.. cikin sanyi tana Kallonsu tace " sannunku da dawowa" dogon tsaki hafsa taja sannan ta shige cikin daƙi. While itako gwaggon ko kallon inda Salman take batayi ba, tabi hafsan ɗaki. Itade Shuru tayi, waiting for her reckony Dan tasan ya'u sai ta yabama aya xaƙi.... Tana kallon gwaggo ta fito daga ɗakin ta shige cikin nata. Ba jimawa saigata ta fito riƙe da dorinanta. Narai narai Salma tayi da ido, dan ita har ila yau bata saba da duka bah, she hate duka a rayuwanta. Haka tanaji tana gani gwaggo tashiga sauke mata bulalan a jikinta. Har cikin gashinta takejin xafin dukan. wurgar da dorinan a kasa tayi sannan ta karasa ta dauko ɗaya daga cikin itacen hura wuta dake zube a tsakar gidan... Xaro manyan idanunta waje tayi ganin ta nufota gadan gadan da icen, ai bashiri ta mike tsaye, ko tsamin jikinta bataji bah, tayi hanyar waje da gudunta.. kamar wata xaki haka gwaggo tabi bayanta. Mutanen unguwane suka fi fito saboda ihun da Salma keta kurmawa.. hakan ya sanya gwaggo tsayawa daga bin bayan Salma datakeyi. Tana maida ajiyar zuciya.. hakan yasanya itama Salma dakatar da gudun datakeyi, sannan ta juyo tana me sauke ajiyar xuciya.. Shuru makotan dasuka fi fito daga gidajensu sukayi, cos sunsan waye saude kana magana yanxu xata haɗa dakai ta xaxage. Saboda so dayawa ada dabasu saba bah, idan tafara dukan Salma, da gudun su suke fitowa daga gidajensu dan ganin abun dake faru, cikin tausayawa yarinyar suke ba ma gwaggo hakuri, amma tace sam su fitam mata a gida kota hada da matar mutum. Haka. Ya sanya yanxu suka dena shiga sabgarta gabaɗansu... Kowa sake baki yayi yana kallon haukan nata. Kasa kasa wasu ke gulmarta.. Koh kallon gefen su gwaggo batayi, tana nuna Salma da haryanxu take kuka tace " kada ki sake ki dawo mun gida, yar baƙin ciki, dama. Matsalar haɗa zuriya da kafura kenan" tana dafe k'irjinta tace " yanxu duk islamiyyar danake kaiki ashe duk abanxane, xuciyan nan naki na kafurai ne, Tom shikenan kije, karda inkara ganinki a kofar gidana" darely tace " idan na kuma ganki koda kofar gida nan ne, sai na kashe ki kafin ke ki kasheni." Tana kaiwa nan ta juya ta kama hanyar shiga gida... Xubewa a kasa Salma tayi, tana fashewa da matsanancin kuka, "why me, mena masu suka tsaneni, was it because they hate addinin mahaifiyata kokuma me". Share hawayen Dake zuba daga cikin idanunta tayi, wasu kuma na saukowa. Girgixa Kai matan gurin sukayi sannan suka fara watsewa da ɗa ɗaya da ɗa ɗaya".. tana cije leɓe ta tashi a gurun ta shiga takawa a hankali zuwa gida, saboda kiraye kirayen Sallan la'asr da ake yi a masjid... A sanyaye ta shiga gidan. Ko taku ɗaya batayi, ta tsaya cak a bakin kofan gidan saboda idanunta daya sauka kan gwaggo.. jinjina Kai gwaggo tayi, sannan ta jawo ta ɓaryar dake gefenta.. a sanyaye ta xube on her kneels, carmly tana hada Hannayenta waje ɗaya tace "dan Allah gwaggo kiyi hakuri ki yafemun, inshallahu baxan sake bah" tsaki gwaggo tayi tana hararanta tace "ki batcemun daga gani, kokuma in kakaryaki, sannan in wurgar Dake a waje" Shuru Salma tayi, idanunta na kasa tace "Toh ina kikeson inje gwaggo? Mik'ewa tsaye gwaggo tayi, sannan tayo kan Salma a guje riƙe da taɓarya kamar wata sabuwar kamu.. xaro manyan idanunta waje tayi sannan ta arce a guje... A bakin kofa ta xauna, tana sauke ajiyar xuciyan kukan dataci. Hankalinta ne ya tashi saboda rashin samun gurin yin Sallah da batayi bah. Carmly ta miƙe tsaye tashiga tafiya a hankali cikin natsuwa. a sanyaye ta Qarasa near by masjid dake anguwan. Alwala tayi sannan ta shiga Masallaci ta gabatar da sallah la'asar. tana iddarwa ta kamo hanyar gida kuma.
Bakinta dauke da sallama ta shiga cikin gidan. Wannan karam a guje gwaggo ta qaraso inda take tashiga lafta mata ɗuka.. tunkuɗeta tayi, tayi baya ta faɗi a waje. Tana fitar da ita, ta ja kofan gidan ta rufe da sakata... Kuka Salma taketa yi, ba abun datake tunani yanxu sai inda zata. Ajiyar xuciya ta sauke, tana share hawayen dake saman fuskarta. Mik'ewa tsaye tayi slowly tashiga tafiya, zuwa gareji. Dan a yanxu bata da kowa a duniya sai Umar da aunty husna.... Tana isa garejin ta tadda wani mota dake lodin Kano.. cikin sanyi ta qarasa inda conductor'n motan yake tsaye, carmly ta gaishesa sannan tace " daman inaso inje Kano ne" yana washe hakora yace " shiga cikin motan, dan Daman mu can muka nufa direct" motan tabi da kallo sannan tace "dan Allah nawa kuke ɗauka zuwa can ɗin " cikin sakin fuska yace " dubu biyar ne Hajiya ba yawa" wani yawu ta haɗiye xuciyanta na bugawa, dan in bata manta ba, dubu ɗaya da ɗari bakwai shine kade ya rage, daga cikin kuɗin da Umar ya bata ranan a airport... A sanyaye ta sauke idanunta kasa, tace " Ni dubu ɗaya da ɗari bakwai nake dashi, ku taimaka ku dauke Ni a haka" kankance idanunsa yayi, tuni fara'ar dake saman fuskarsa yayi fading, yana kallon ta yace "Kee, munan Bama temako, dan haka idan ba kya da kuɗin zuwa, kawai ki ware a nan"
Lokaci ɗaya idanunta ya cuko da kwalla. Carmly ta juya ta bar gurin.......
Toh, koya Salma xata kare?
Shin xata koma gurin Umar ɗin..
Will she still pull through after koranta da gwaggonta tayi ?
Tom ku biyoni, dan cigaba da karanta littafin.
Anan na kawo karshen free page ɗina, Dan Allah kuyi supporting ɗina by paying for this book. Ga Wanda ke bukatan littafin . Yayi making payment before 25th of September, cos xan fara posting on 26st of September ne..
the book is 300 naira via 1003958995 salamatu zakariyau heritage bank then you send your evidence of payment through 08068780599 ....kokuma ku turomin da pin ɗin katin MTN ta wannan number 👇
08068780599
YOU ARE READING
Ummusalma
RomanceThirteen year old salma has been through a lot in the past, from losing her parent, to then having an aunt that wasn't too fond of her. Beat after beat and punishments, after the next, she still pulls through.