MAKIRCI CIKIN GIDA

7 1 0
                                    

MAKIRCIN CIKIN GIDA

Aysha Adam Alhassan Ɗan Fulani

SHAFI NA BAƘWAI (7)

                    بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ

"Kaiyya!" Nabla ta furta a kasan zuciya    
   "Wato dai yaro-yaro ne".
A fili kuma tai murmushi tace."Kema kin sani Alina gaba tafi baya yawa, ke dai ki iya takunki saboda karki zama kyandir mai kona kanshi ya haska wani, ita rayuwa bata da tabbas, yanzu ki ke kan ganiya komai zakiyi ki dinga tuna zaki iya zamewa akan ruwan kubewa mai yaukin gaske Alina, kinsan abinda nai kwantan kwacin shi bakiyi ba banbanci na dake ni bana bin maza".
Dariya Alina tai tana fadin. "Amma fah ni babu abinda zan fasa wallahi ba najin cewa wannan solo biyo mijin nawa zai gane makwancin kura".
A dai bi sannu cewar Anty Nablah tana barin ɗakin, tsakin da ya zame mata jiki tayi tana sake gyara kayan nata waƴanda duk rabinsu ƙananan kayane ring wayarta ta hauyi, wurin wayar ta ƙarasa ta dauka ganin sunan M ajiki ya sa tai saurin kara wayar a kunne tana tana fadin.
        "Hello Mubeen ya a ke ciki ne?".
        "Normal baby ya aikin? kin kamallah shiryawa dan da wuri zamu tafi fah".
Fari tai da ido tana jin wani irin farin ciki na mamaye duk wani sassan jikinta lumshe ido tai tana fadin.
        "Baby wallahi na gama shiri kai kawai nake jira".
"Okay yanzu zakiga alat ki sallami yan gida tukunan kafin mu dawo kinji".
Godiya taimai suka kai sallama tana sauke wayar a kunnenta se ga alat din dubu ɗari biyar tsalle ta daka tana murnar taci gaba da gyara kayanta.
Washe gari yara na tafiya makaranta suka saka kai ita da Anty Nabla, basu zame ko'ina ba sai wurin Bokan gabas, dajine dodar iya ganin mutum babu gida ko ƙwaya ɗaya dake rayuwa a wurin, suna shiga cikin farfajiyar wurin suka fara jiyo tashin ihu saboda sabo ko ɗari basu jiba, haka suka taka har bakin wata yar bukka wacce ke kewaye da ƙore da layu da guraye da gayyayaki. Daga cikin suka ji an saki wata wawuyar dariya mai firgita mai ɗigon imani a zuciya, "Ki shigo ke Alina kadda ki mance da dokar mu". Gyara zaman gyalenta tai sannan ta cire takalmin da facemarks din dake fuskanta ta shiga da baya har cikin bukka ita kuma Nabla ta zauna a kan bencin dake wurin.

Tana shiga ɗakin tai karo da wani ɓakin mutum mai munin hallita fuskar nan murtuke babu fara'a ko ɗis a cikinta, tun kafin ta zauna ta fara tube kayan jikinta ta koma haihuwar uwarta sannan ta nemi wuri nesa dashi ta zauna. Bushewa ya yi da dariya yace
          "Lallai aikin ki ze yi kyau yarinya matso ki amshi tukuicinki ta yadda babu uban da ya isa ya takaki a doron duniya kiyi yadda ki ke so da kowa".
Babu kunya bare tsoron sarki Allah ta matsa kusa dashi sai tashi wari yake yi haka ya juya ta tabaya ya soma kusantar ta. ( Wa'iya zubilliah tir da neman duniya irin wannan)
Haka tai sunkuye ya gama kusantar ta dubura, ya na wata irin dariya yana fadin "Muddin ki ka cigaba da bawa Mubeen hadin kai ta haka babu abinda baza ki samu ba yarinya wannan shi ne sirrin samun mallakar mijinki da iyayensa duk ranar da aka dena aikata haka dake toh rana ce mara kyau a gareki".
Mirgina wa gefe tai tana a jiyar zuciya kusan minti biyar sannan ta maida kayan jinkita ta na kallan boka wanda keta washe haƙwara kamar me tallan makilin, wani kullin magani ya miƙamata ya na fadin.
         "Yadda aka saba haka za'ayi kadda a kuskure ko kadan kiji, yanzu ba zaki bada kudin aiki ba sai kin dawo kin  tabbatar da aikin sannan akwia na sarori  da yawa a cikin tafiyar amma fah se kinyi komai yadda ya dace zaki iya tafiya".
Godiya taiwa Bokan gabas sannan ta zame jikinta ta fito jiki babu kwari haka ta nufi wurin Nablah wadda ke zaune ta tafka uban tagumi hannu biyu-biyu, dafah kafardata Alina tai tana fadin "Mutafi na kamallah" firgigi tai kamar taga abun tsoro a gabanta, a jiyar zuciya ta sauke ganin Alina ce ta ke gabanta miƙewa tai tana fadin.
        "Kin kamallah ne mu tafi?".
        "Eh na kamallah zamu iya tafiya".
Haka suka jero cikin dajin Allah har suka iso bakin hanya, tafiya suke cikinsu babu wanda ya ce da wani Ufffan haka har suka samu dan adaidaita suka dauki tasha har gida.

AIRA
Gaban mahaifiyarta take zaune tana bata farfesun zabin da Nu'aima ta kawo masu a kuloli masu kyau da daukar ido, tana kai hannunta bakin Umma zata wangale baki tana dariya wani zubin ta kauda kai wani lokacin ma tana bata zata furzo mata naman a fuska ta kyalkyale da dariya, haka ta dinga bata har sai da tabbatar ta koshi sannan ta janye gefe taci nata abinci.

Tana kamallawa ta ajiye kwanukan a inda ta saba a jiyewa ta fito daga cikin bukkarsu ta nufi gefen dajin wurin wata bishiyar mangwaro wacce tai luflub ƴaƴan jikinta sunyi jawur dasu, kasa bishiyar tayi ta kai hannu ta tsinka tana gasawa lumshe ido tai sakamakon zakin ruwan mangwaro da ya ɗigar mata a kan harshenta. Fes ta bude idonta a kan hanyar da take gani wacce a kulum idan tai kokarin binta take dawowa baya, bata sare ba ta sake nufar hanyar a karo na sau babu adadi tafiya take tana addu'a Allah yasa wannan karan hanya ta bude mata taga sararin duniya ta samu gasgatar mafarkin da cikar muradinta na ganinta a duniya mabanbanta tare da wasu a halitu wanda mafarkinta ke sanar da'ita cewa tana da wasu a halin itama bayan mahaifiyarta, zance zuciya take yi tana hasaso wakanta ita suna da wasu a hali irin na su Nu'aima.

Jin murya mai amo tayi wacce ta ƙaraɗe dajin Allah Nu'aima na fadin " An gaida Aira shugabar marasa jin magana ta duk duniya, takawarki lafiya ƙawata lallai yau zakin mangwaro ya sake ƙwadaita miki tafiya domin tabbatar da gaskiyar mafarki".

Chak Aira ta tsaya zuciyarta na luguɗen bugawa a karo na sau babu adadi jin wannan karanma bata tsira ba ƙawarta ta sake kamata tana son fita a mazauninsu. Boye tsoronta tai  murmushi ta ƙaƙalo ta daurawa a kan fuskarta tana fadin.
        " Ƙawas ya a kayi ne?".
Nu'aima dake tsaye a kan sawayenta wayarda suke ƙofatu ne ta dubi Aira tana sakin mata murmushi tana fadin.
    "Barka da safiya gimbiya Aira".
Murmushin da Aira ta ƙaƙalo wanda bai wuce iya lebbanta ta sakin wa Nu'aima tana fadin.
           "Ai kece gimbiya ɗiyar Sarkin sarakunan ɗuk duniya, dafatan kin tashi lafiya ya gida ya iyalan sarki".

Dariya Nu'aima tayi tana lakato gefen kumatun ƙawarta ta kai hannu ta jawo hannun Aira ta sa a cikin nata, Aira ta kira sunanta ta daura da fadin.
   "Meyasa ba zaki jira zuwan lokaci ba ki yi hakuri komai lokacine da sannu zakiyi walwala a cikin duniyoyi mabanbanta zaki zaga cikin gaskiyar mafarkin ki, ƙawata komai lokaci ne kiyi hakuri kinji sannu kadan zaki koma gida kinji ko?".
Gyada kai Aira tayi tana duban Nu'aima cikin sanyi jiki ta ke fadin.
       "Nakasa jure abubuwan da nake ji a kowani dare da yini ban san kowa ba cikin rayuwata na kasance a cikin mafarkin  duniyoyi mabanbanta masu cike da abubuwan birgewa da ban sha'awa, na taso cikin tawa duniyar da bansan kowa ba bansan wacece ni ba, a mafarki mai kama da zahiri na ke jin kamar ina da wasu makusanta, ina jin ni ma kamar kowace a rayuwata, kash sai dai bansan kowa ba a cikin rayuwata ba,ko wacce ɗiya na samun kulawa irin ta uwa, amma ni tun daga fara wutsil-wutsil ɗina a cikin mahaifiyata madadin shafawa da lallashi irin na uwa, ni duka da tokari nake samu, na rayuwa da wusu hallitu wanƴan da na kasa tantance ni ma irinsu ce ko yaya?, Nu'aima zullumi ya kasa barin ruhi da sassan jikina su samu sassauci a kan rayuwuta ta yau da gobe ina cikin wani matsananci hali, idan ina zaune sai inji kamar ana kirana hanya nan inaji kamar zata kaini zuwa wani wurin da zanga sauran hallitun irina, kayya ashe ba haka bane ranar ciki kar mafarki ba'a nan kusa take ba ta na nesa da zuciya da idanuwana, basan yaushe mafarki zai zama gaskiya ba amma ina rokar Allah ya matso da nesa kusa ni ma burina ya cika".
Lumshe ido Nu'aima tayi ta sake riƙe hannun Aira gam a cikin nata suka jero suna tafiya Nu'aima ta kai dubanta ga Aira tana fadin.             
         "Meyasa baza ki bawa lokaci damar sarrafa rayuwarki ba ta hanyar jan ragamar rayuwarki izuwa kai ki matakin ƙaddarar rayuwa wacce tai sanadiyar zuwanku cikin wannan dajin na nesa da yanma, Aira MAKIRCIN CIKIN GIDA irin na bil'adama shine silar zuwan ki nan banda ikon labarta miki komai a cikin babin maƙasudin zuwanku wannan wuri amman ki sani duk ranar da hanya ta bude a gareki ko kuma labari ya riskeki, to wannan rana itace silar rabuwarki da a halin Sarki Lulu'aidah".

A razane Aira ta jiyo da kallonta ga Nu'aima wacce ta gyaɗa mata kai alamun tabbatar mata da iya gaskiyarta ta faɗi
         

 
Fulani
Comment
Share
Paid book ne Naira dari uku (300), 6322646280 Aisha Adamu Fidelity Bank. a turo da shaida ta wannan number 09064234445 idan kuma kati ne a turo shima ta lambar
Free page.
Page 7

MAKIRCIN CIKIN GIDAWhere stories live. Discover now