_MUTU KA RABA....._
_"Kai Kayi sanadiyar da bana iya haihuwa snn kana kkrin auro wata dan ta haihu maka?......... Hmmmmm nikuwa zan tabbatar maka da cewa bazaka taɓa samun aure ba har abada kmr yadda nima bazan samu haihuwa ba har Abada.Aure tsakani na dakai "MUTU KA RABA!!!._
CHAT ONLY PLS BANDA KIRA NA AWAYA 08060712446....
CHAPTER THREE
A nitse nafisa ta share hawayenta ganin yanayin sanyin jiki da guilt din daya shiga wanda shine ya rufe masa baki nan ta haɗe rai sosai..tace
"Duk yaron da yace uwarsa baxatayi bacci shima karyane yy bacci wallhi...othman kayi kadan ka karya wnn Alkwarin na mu na auren mutu ka raba..
Wallh baxaka lalata min mahaifa na ssn kazo kace min xakayi aure dan ka samu haihuwa ba.
Infact, u can't get married in this life forever and ever, ya daga ido ya kalleta, eye to eye, tabishi da harara tace "yes! I said it!! Aure dani dakai "mutu ka raba" takalamin kaxa!!!!!! It was ur promise not mine.
Nafisa ta cigaba da maganan har muryanta na rawa tace yau ko bacci wallh baka isa kayi ba saika amsani.
Shide kura mata idanu kawai yayy na tsawon lokaci cikim daurewar kai
Sai sann sann ya sauke nannauyar ajiyar xuciya snn yace"Yanxu me kike son nayi miki? Fadi inji..
Tace "Now you're talking.
Gyara xamanta tayi snn tace hirar da muka fara nake son mu karasa kuma inason kanajina. Sanm inason ka fada min menamaka daxu naji kanacewa i did sumting wrong to you, you said I always frustrate you kuma wai am pretending Please explain to me
Idonshi ya fitar waje da mamakin jin abunda tace yace "hira kuma? you want to finish your gist at half past 12 da tsakar daren?..
Ta hade rai tace to menene ko shi ba bukata bane? I want to finish it today, na tsani ina bawa mutum labari yana shiru and why is the time such a big deal bacemin kayi bakajin bacci ba? We die here, ni partner dinka ce for life, ka tuna lokcin da mukayi aure har asuba muna kaiwa muna hirar soyayya nidakai mai dadi so Let's just rekindle our love bond tonite.
Banajin dadin wnn taxarar dake tsakaninmu both physically and emotionally. I want back the bubbling relationship we once had. Is that too much to ask?"
Yana kallon bakinta a mugun gajiye yace "Hmmmmm!"ina dai labari ne..toh shikenan ki karasa ban labarin inajinki yafada da alaman karaya.
Batace komi ta gyada kanta.
Sai can ta kallesa ganin duk ya karaya yana jiranta ta fara tace eh xan cigaba, amma baxan fara ba sai ka gayamin lefin da kace nayi din.
"Cikin katseta yace ki mance bakimin komi ba.
Cikin idanunsa take kalla tace "Are you sure?"
Bai amsa ba yace nafisa dan Allah ki fara labarin sabida musamu mu kwanta dare yyi..a mugun gajiye da kuma fusata ayanayinsa ya fada.
Tace "tsawa fa kake min!!
Cikin sauri ya ssauto da muryansa kasa kasa yace yi hakuri ba tsawa bane nafisa ohh Allah.
"Tace kuma suna na ka kira NAFISA gatsau? In fact, you've been calling me Nafisa tunda ka shigo gidan nan yau so What happened to the "cupcake" fifilove, darling baby etc you do call me with? Ahakan ne kaka cewa ban maka komi ba taya xan amince dakai?
Othman me sunan yamaka dan Allah...Tunda ta fara maganan kallonta yake batare da ya kifta idanuwansa akanta ba harsanda ta gama snn yace
To ke Nafisa kina xargin kinmin wani abune yau?