Tun Bayan faruwar hakan rayuwa ya cigaba They continued with their lives stayed put na tsawon watanni othman baiy komi ba itama nafisa aikinta kawai takeyi hanklinta kwance dan kuwa ko secrt agent dinta basu bata wani information akan mijinta ba.
Bayan watanni kamr hudu da yan kwanaki ranar tana kwance a daki taga shigowar kirar agent dintan, ras taji gabanta ya fadi ta mike zaune tare da kara wayar a kunnenta in her usual bossy tone tace speak to me.
Lokci guda ta sanar da shi cewa sun samu labari cewa mijinta zaiy aure kwanan nan agidansu na Abuja za'ayi komi dan yarinyar budurwace yar makwaftarsu ne datake kawance da kanwarsa acan abuja.
The information made her shiver. Dan tasan babu wanda zai hada wann auren inba uwar othman da yan uwansa ba. Tsaki tay aranta tanamai cewa wato sun damu da rayuwar dansu nikuma da ya lalatawa na rayuwar ko oho ko?
She asked for the details nn da nan aka zayyana mata komi as usual suka haɗa plan dinsu na destruction.
"Sunan yarinyar shafa'atu amma ana ce mata shafa..
Bayan nafisa ta kammala karanta informationn din wani Shiru tay ranta na tafar fasa tuna cewa jiya suka rabu dashi yace mata zaije abuja zasuyi taron meeting a gidansu da iyayensa da yan uwansa ashe batun auren sa yaje yi hmm
Wani abu taji ya kulle mata kirji jin ranta na baci sosai ta wayarta ta tura ma agent dinta tex ta rubuta Just leave the work to me. I'll personally handle everything.
"Reply ya mata da yes boss. But Are you sure you don't need us to follow you?"
Ta kara maida masa amsa ta rubuta"That won't be necessary. I have to make an appearance myself.
Yace "All right. Please be safe. Batace komi ba ta aje wayar tabi ta koma kan gadon ta kwanta tare da lumshe idonta sosai tanajin wani irin fushi aranta bana wasa ba.
Bata shirya komi ayau ba because it was already late. She intended to go the next day ranar Laraba kenan wanda shine yay dede da ranar dawowar sa gida dan juma'a zaa dora auren dats in 2 days time ya dawone sabida kar nafisa ta zarge wani abu.
Koda taga ya dawo bata nuna masa komi ba shima bai nuna mata komi ayanayinsa ba.
Na ciki na ciki, yana mata kallon biri ita kuma tana masa kallon ayaba.
They both chatted warmly like they always did. Duk abunda ya fada sai yaga tana gyada masa kai tana murmushi aranta cewa take lallai zucyar mutum acike yake da sharri How could he be plotting such a great mischief and pretend as if all was fine? Wann halin munafurcin nasa yasaka take dada jin cewa tabbas koda ta zubda makaman yakinta othman baizai taɓa mata adalci ba inya auro wata mata ba. He kept proving her right dat shi MUNAFIKIN NAMIJI NE, KUMA MARAR GASKIYA.
tayaya zata iya amincewa da shi anan gaba. Tabbas usman bazai yi adalci ba, walakanci da tozarcin datake gudu tabbas muddin ya samo abunda yake so zai iya mata shi tunda ya nuna mata kansa a matsayin babban mayaudari makaryaci kuma munafukin namiji marar gaskiya. Dama kuma shi marar gaskiya bazaka tsammace shi da rike alkwari ba bare kuma ya maka adalci. Dan haka ba gudu baja da baya saitaga karshen duk wani makircin othman.Wann abun dayakeyi Is really beating her and she promised to make this one the last he ever did.
Ana washe gari daurin aurensa safe ta tashi tay shirin zuwa shcl shikuma ya tafi aiki. A schl ta bar motarta ta fice zuwa tasha, Tana isa bus stop na zuwa abuja ko samun mota batay ba, nan agent dinta ya kira yagaya mata cewa ai ynxun nan ya samu karin bayani cewa amarya shafa da iyayenta sunje kauyensu a jos cikin mangu local gorvenment domin su sanar ma kakaninta batun auren tunda asirince za'ayi komi.
There and then, she decided not to go alone tace musu su taho daga baya su mata back up cos they are ever ready to be at her service nan da nan suka cimmata ahanyar zuwa mango local govenment garin jos.
Wajajen karfe biyu na rana suka isa, dake haɗa plan wajensu ba abu mai wuya bane nan suka samo dikkan location din yarinyar da where abouts dinta,luckily enough har angaya musu cewa shafa zataje siyayya a wani super market na cousin dinta acikin gari.
Nafisa dakanta taje wajen bayan ta fito zataje super market din aka cafketa,and she instructed her men to beat the lady to stupor hakan kuwa ya faru suka kama ta suka mata dukan tsiya tare da gaya mata cewa ta rabu da othman as usual.
Bayan nan Suka daukota abayan booth dinsu da barazanar cewa zasuje su jefa ta a rijiya, sai ihu yarinyar take tana rokonsu wallh zan rabu da mijinki I'll leave your husband alone. Please don't kill me …" the lady begged profusely amidst tears basu kulata ba. Burinsu kawai suga sun tsorata ta sosai, Saida suka isa wani waje mai dan nisa snn suka tsaya nafisa ta daka mata tsawa,Tace shushhhhh Keep quiet, you fool You're very stupid, and u better Stop begging me. What I want from you is to leave my husband alone. Bata ma gama rufe bakinta ba yarinyar tace "na rantse da Allah I'll leave your husband alone Please tell them not to kill me anty nafisa na tuba bazan auri mijinki ba...
Tausayi ya kama nafisa yadda yarinyar ta mugun tsorata nan ta dubata tace duk laifinki ne da kika amiince zaki aure mijina see how they spoil ur fine face now,Eyaaaa! .
Wasu sabbin two correctional slaps ta zuba mata snn ta kara mata da warning akan ta rabu da mijinta in an extreme cruel tone.
Bayan nan ta bata kudi isashe snn taje mata taje asibiti amata jinyar jiki tunda tasha dukan tsiya kuma taga yarinyar yar talakace sosai, nan ta mika mata kudin tace make sure u Pay the bills and leave my husband immediately and if you try to tell anyone we were the ones that beat you, you'll not live to tell the remaining story, na miki alkwari a asibitin nan xaki mutu. And again, LEAVE MY HUBBY ALONE! Cikn jaa mata kunne ta karashe. Tana kammala magana suka barta a wajen su ka suka dauki hanyar komawa kaduna cikin kwanciyar hankali.
Anan yarinyar ta zube kasa tana kuka she was too shocked, scared, and traumatised to tell anyone. Har su nafisa suka bar garin.
COMPLTED COPY IS AVAILABLE 08060712446