14

42 2 0
                                    

Duk wann maganganun da maman nasa take akan matarwa nafisa bai ta ka ta ba, he quickly grabbed his car keys and rushed out.

Sai ihu take tana binshi  tana cewa Allah ya raba mu da fitina da bala'i. Wann matar taka ai annobace. Kai Annoba pro max.. bana fata uwar wani da namiji ta samu surkuwa irinta muguwa azzaluma yar ta'adda

Har ya bace ma ganinta bata dena zage zage ba, his journey to mangu local gvt was filled with heavy heart and thoughts.

Saiya yanxu yakeji aransa kamr Allah ne ke nunamai ishara akan nafisa for his past sins.
If not How would he get out of this mess?

Yau idan akace shafa ta mutu dukkan wani asirinsa saiya tonu a fili duk duniya zasu san cewa shine musabbabin dukan wann abubuwan dake faruwa. Ya tuna lkcin da nafisa take kuka tana rokonsa akan subar cikin su su haifu amma haka yaki biye mata kuma ya dinga zubda mata su har sau uku, wani bin inta boye ko intaki zubarwa ma haka xai yita fushi da ita ya kuma sakata dole ta zubar dan kawai ya mori duniya da ita batare da stress din rainon ciki ba.

He was cruel to nafisa musammn akan batun zubda cikin nan, he was so selfish and stupid and wicked. Yay amfani da ikon sa matsayinsa na mijinta ya kaita ga babban halaka adan dole, snn yay amfani da rauninta na cewa tana mutuwar sonshi sosai ya cutar da ita na har abada.

Sede haryau bai gama amincewa da cewa hanasa karin auren datakeyi laifinsa ne ba wai tsabar sonkai bane da mugunta irinna na nafisa ba.

Deep within her heart she want to let it go  amma duk sanda ta tuna yadda yake mishandling din behavious dinsa sai taji cewa bazata taba hakura ita kwan ciki ba.

Babu abunda yake bakanta mata rai kamar yadda yasaka kowa yake mata kallon itace matsalar ta hanyar nunawa iyayensu da kuma jamaa cewa shine victim dinta ita ce muguwar taki haihuwa ta kuma hanashi haihuwa.

Haryau wnn abun naa cima ta rai, tsantsar butulci daya nuna bayan ta rufa masa asiri bata gayawa kowa gaskiyan ba amma yabi ya shafa mata kashin kaza.

Abu na biyu daya saka takejin sam sam bazata taɓa kyaleshi ya samu abunda yake so ba wann boye boyen dayake mata da saalin munafuci na auren sirrin dayake shiryawa.. a ganinta ko da ace bata son zancen auren bai kamata usman yana shiryashi a makirce ba sai kace wani abun munafurci. Hakan dayake yana dada tabbatar ma zuciyarta cewa usman zai iya mance alkwarinsa snn ya walakanta ta ya tozarta bayan ya saamu abunda yake so awajen wata mace. Sabida aure a boye kuma acikin makirci da munafurci ai tamkar  cin fuskane da zalunci babba. Meyasa baxai fito fili ba..haka kawai ta ke jin ta tsani munafurci.

A hanya kuwa Tunani othman yake kanyi dik kansa ya dau zafi, kenan Yanxu haka idan shafa ta mutu asirinsa kaf sai ya tonu kenan?tabbas there would be no escape route for him.Not only dat Nafisa would rot in jail, inhar nafisa ta kare a kurkuku tamkar rayuwarsa da farincikin sa ne za a kulle acikin kurkuku  har abada cos
how would he be whole again bayan yasan duk akan sa ta dawo haka kuma har abada bazai iya yafewa kansa idan yau akace naafisa ya kashe yar uwarta mace  akansa ba.

Tunanin hakan bakaramin nakasa masa zuciyarsa yakeyi ba yanajin kamar ya fashe da kuka koda ma zaiji dan dama dama.

Da yamma lis ya isa garin mangu. As he entered the village nan da nan kirar titi ya kara shigowa, jin ya iso garin yasakata tay murmushi a boye,address din asibitin ta bashi dake baida bisa da wajen sai yaje bari yaje dai ya dubasu kodan sabida maganganun da mahaifiyarsa tayi masa
                                         
Ata dayan fannin kuwa nafisa akasa ta rubuta statement already sun amshe wayarta sun rike

On the cold floor of the cell ta zauna tana murmushi mai sanyi mai cike da baqin takaicin kanta datakeji, girgiza kanta tayi looking at the sorry state she was in.

"MUTU ƘA RABA"....Where stories live. Discover now