chapter 7

66 3 0
                                    

_MUTU KA RABA...._

CHAPTER 7

08060712446 NO CALLS ONLY CHATS.

Daga ta fannin su isha kuwa, itace take tuka motar amma tsabar tsoro ahankli suka dinga tafiya kamr her life depend on the brake. Sama sama take bin burkin dan bakaramin halin firgita suke ciki da aka ce musu da akwai  bomb a motar ba.

Inka gansu kan nan na sheƙi duk sunsha malu kwal kwal,They were already drained and stressed with fear. Infact, They cried so much.

Dadin karawa suna isa gidan sukaci karo da motar baban isha a haraba alaman shima  shigowarsa kenan ya taho domin yay suprising yarsa.

Saidai karamin mamaki yasha daya gansu ahaka ba. kamaninsu duk ya sauya dakyar ya iya gane su dakyau, Take yarsa isha ta ragwabe ta suma akan hannunsa akayi rushing dinta cikin gida dake shi likita ne nan danan aka dora mata ruwa.

Uwarta duk ta rikice With painful tears in her eyes ta zayyana wa mijinta duk wani abunda ya faru bata rage komi ba.

A tsandare ya ke jinta harta kammala bashi labari bai iya rufe bakinsa ba.

Jin an kira sunan alhaj harouna maisanda mahaifin nafisa atake yasan cewa bazai ma iya ja dasu a kotu ba cos he is a well conected man, and her brother naeem is rich balle kuma babanta. Gashi dama da akwai wani boyayyen abunda ya taɓa hadasu kuma shine baida gaskiya. This might be a trap for him to be caught in thier nest duk dama dayanason yarsa ya gwammaci yay shiru kawai ya kyalesu.

He was extremely stupefied by this news.

Abin sosai ya basa mamaki aransa.

Dukansu basuyi yunkurin yinkomi ba sabida hajya kam ma ta tsorata so take ta gudu tabar kasa sabida tsoron bomb din nan da suka ambata datasaka aranta sosai.

Harsaida shock din ya dan fita ajikinsu snn suka je suka duba jikin yarsu isha da zazzabi ya rufeta dan tsabar kukan data ci ganin ta dawo kamr wata gorillan da za'a kai zoo babu gashin kai babu na gira.

Dake baban yana mutuwar son yarsa bakaramin tabuwa xuciyarsa yy ba. Haka Yay ta lallabar yarsa yana lallashinta.

Kai karshe dayaga babu abinda zai iyay domin ya huce saiya màida fushin komi akan maman ya dinga dura mata ashar yana zaginta akan tasaka rayuwar yarsa a danger akan obsession dinta na son ta aurar da ita.

Kafin ka ce wani abu iyayen isha sun kaure da faɗa mai zafi tsakaninsu.

Baban yace sam son zuciyarsu ne da kishi da kuma zargi yasaka akama yarsa wann cin zarafin.  Yace lefinta ne, dake yan uwanta suna yawan zarginsa akan yarsa shiyasa suke cusa mata ra'ayin tay ma yarsa auren gaggawa toh gashi nan ana neman a hallaka masa yarsa. ya dinga zagin matarsa yace zargin datake masa ne ya jawo take son ta jefa rayuwar yarsu ga halaka ba auren dangi ba.
.

Ran Hjya ya lalace kanta yay zafi, so, After the pain and shock had worn off a little. Da yamma can bayan sallan magrib ta dauki wayarta ta kira mahaifyar othman tana kuka ta zayyana mata duk abunda ya wakana snn tace mata karta sake kiranta awaya badluck din danta zai kashe mata aurenta.

Tsoro da mamaki mai tsanani ya turnuke maman othman, suna kammala wayar lokcin othmn ya fice sallan ishai kenan saiga kirar mamansan marmaza

..jikinshi na rawa ya dauka ya dauka angama maganan auren ne. Yanacewa salam, Da wani irin hatsalallen ihu ta tareshi, hanklinsa atake ya tashi jin salati da masife masifen datake yi har tana kumfar baki, nan snn ta gayamai duk abunda ya faru tanamai cemasa ya dauki mataki akan matarsa nafisa kawai.

Shidai jinta yake amma bawai ya yadda ba,cos He was immideitly dumpfounded. yace sam sam karyane,  yau dai yana tare da matarsa nafisa tru out shibaiga ta inda ta aikata wani abu makamancin hakan ba.

"MUTU ƘA RABA"....Where stories live. Discover now