12

44 2 0
                                    

Da kyar shafa ta dawo hayyancinta snn ta kirawo cousin dinta titi daga super makert din ta na rabza kuka ta gaya mata akan tazo ta sameta urgently. Duk hanklin causin din ya tashi musammn ma dataji yadda muryan shaafa din yake fitowa cikin tsananin raxana tana kuka snn dadin karawa tace mata karta gayama kowa komi harsai sun hadu. She needed sumone to take her to the hospital dan jikinta yay tsami bana wasa ba.

Hankli tashe ta iso wajen ta sameta, ihu tay dataga yanayin datake ciki, ta fada jikinta tanamai tambayarta meya faru da ita. Da kyar shafa ta bawa causin dinta labari duk tana cikin yanayin tsananin tsorata tana bata labarin tanakuma rokonta akan karta gayawa kowa kawai zata fasa auren bazata iya ba.

Ran causin din nata ya baci sosai dan dama tana da labarin nafisa da wani abokin othman ya gaya mata da suka dan gudanar da bincike, dake ita bazaura ce idonta ya gama buduwa duk tasan masifar duniya sai atake take ganin kamar barin nafisan kawai akeyi shiyasa take wannan iskancin bata samu mai cin ubanta bane.

Rarrashin yar uwarta tay bayan ta nitsu snn ta zauna ta mata faɗa tare da gaya mata cikakken labarin nafisa, cikin yanayin xugi tace mata ya kamata su kawo karshen iskancinta su gwada mata cewa sunfita ta addanci snn kuma sai an aure mata mijinta babu yadda ta iya dasu. Her words are sharp and evil, plus, She is very mischieveous dan haka tay iya bakin kkrinta
Wajen ganin ta shawo hanklin shafa akan plan dinta na cin uban nafisa

Atake suka hada plann dinsu suma mai zafi.

Causin sister din shafa ta fidda wayarta awajen ta kira wani tsohon barawon saurayinta dake shiri sosai da comissioner of police ta barbada masa xance tace mai ya temaka mata ta dauki fansa ma yar uwarta .

Bayan kamar awa uku masu kyau lkcin nafisa ta iso kaduna kenan tazo ta tarar mijinta othamn bai dawo daga aiki ba tukuna, kitchen ta shiga ta dora abinci, doya da miyar kwai, daya kusa kammala nan ta wuce wajen wanka jim kadan ta fito fes fes sanye da wata kayataccen bakin dogon riga mai adob duwatsu..

Mayafinsa kawai ta yafa akanta tawuce kitchen domin ta duba abincinta saita saukeshi tana bude tukunyar bata ko leka ciki ba taji kamar ana buga mata kofa da dan karfi which is strange dan tasan mijinta othman baya ma buga kofar saidai ya shigo ciki kai tsaye da spare keys dinsa.

Jin Bugun yakici yaki karewa yasaka ta kashe
Gas dinta ta fito kawai tana tahowa tana mita wai waye haka zai ballamin kofa.

Rai abace ta bude kofar da mamakinta taga polisawa da arrest warant sunzo kamata.

Kanta taji ya sara musmmn da aka ce mata daga jos ne amma tay saurin danne tsoratar da tay. Nan ta bisu suka sakata a mota dan tasan duk tsiya she wll be free tunda ba kisan kai tayi ba. Godiyan Allah da har suka fito da ita  wani a compound dinsu babu wanda ya ganta cos its alwys queit kowa na ciki wasu na wajen aiki.

Haka suka wuce da ita har mangu lga to her wildest suprise taje ta samu wai ana hospital case ana zancen cewa wai yarinyar zata mutu ta cikin wani mummunan yanayi.

So on that basis aka kulleta a police station da cewa za'a kira'a mijinta da lawyenta, while ana jiran further doctors report akan jikin shafa.

Nafisa tana da wayo da ilimi sosai tunda aka kawota batace uffan ba tanata lura dasu cos sumting seem off and fishy dake taga kamr babu familyn shafa awajen sai wann causin din nata dake kunfar baki tana dada hura wuta wa maganan. Sai cewa take muddin aka kashe mata kanwa bazasu taba yarda ba wanda ya kashe dole ne shima akashe shi

Nafisa was observing evrything atake harta fahimce cewa da akwai lauje cikin nadi saidai batasan tanaa zata canko gaskiyar ba.

Othman was with his mum dake Thursday evening ne gobe ne ranar daurin auren so bai jima waajen aikinsa ba ya wuce Abuja wajen mamansa domin su kammala shirye shirye.

"MUTU ƘA RABA"....Where stories live. Discover now