chapter 5

99 2 0
                                    

"MUTU KA RABA....

Chat only, no calls pls.
(08060712446)

CHAPTER FIVE.

Nafisa data dau kusan awa guda akan wanka da kwaliyya da sallah finally ta kammala komi ta saka wani hadadden jan material marar nauyi ajikinta, but as usual very classy and breathtaking.

kwalliyarta mai sanyi light bamai yawa ba, lips dinta yana zuba sheƙi sabida shiny gloss din data shafa akan carefully lined up pink lippie dinta..

doguwar rigar tata fitted ce wacce ta fidda hadadden shape inta ga hannun rigar irin dogo din nan ne mai tsagu kuma sharara, tana zuba qamshin turare, kai kaganta kamar wata sarauniyar da bata taɓa taba komi da hannunta ba.

Fitowa tay falon and The waiting for her husband began.

Zama tay a nitse akan cushion kafarta daya akan daya ta zubawa katoton tvn su idanunta tanakan jiran shi hankalinta akwance.

Tasan koyane dolene kawai ta jirashi kafin ta ci abinci dan ɓata tabacin abinci babu shi ba.

Saidai yau din ma othman was late.

Tun da mutanensa suka kira suka masa bayani akan cewa an datse maganan aurensa da halisa yaketa mamakin wazai masa haka snn yana tsoron yazo gida curiositynsa ya saka shi yayo barambarama ya budi baki ya gayawa nafisa wnn maganan bare su samo matsalar da bazai iya dauka aransa ba.

Ita kuwa rashin dawowar nasa akan lokci yasaka ta fara tunanin ko har yaji labarin abunda ta aikata din ne. Tsaki taja da alaman ko in kula ta cigaba da jiranshi like she didn't care whatever will happen henceforth.

Shrugging off her worries ta dauki wayarta ta fara kirar layinsa tana tura masa tex amma baiya maida mata ko daya daga ciki,bata hakura ba ta cigaba da nemansa awayar danma yasan tanakan jiranshi ko ajikin ta,shima haka, bai dauka kirar ba bare ya amsa mata sakonta datake turawa duk dama yana kallo.

Sai can data gaji ta kyaleshi ta cigaba da jiransa remote din tv ta jawo ta kunna tvn tafara kallon indian series a starlife lokacin anakan nuna shirin Anupama sai tafara kalla dan ya rage mata lokaci.

Hanklinta rabi da rabine akan series din, duk sai taji ranta ma ya kara baçi da character din series din. Cos This is exctly abunda take gudu a nata rayuwar,cin zarafi da raini da kuma walakancin da namiji akan wani abu data rasa a rayuwarta.

Itakanta Anupamar  wayewa da karatu mai nisane kawai batasamu arayuwarta ba, saidai duk da kirkinta da kuma sadaukarwanta akan aurenta saida ta gamu da cin zarafi da tozarci hade da tsananin butulci awajen mijinta, yayanta, kishiyarta da surukunan ta,..what about her da haihuwar ne ma batayi?

Imagine if othman ya kawo wata mace me haihuwa, hmm Allahne kadai yasan ita kuma ya nata rayuwar zai ƙasance ahannunshi da iyayensa da itakanta kishiyar tata.

But gosh, choosing to be an emotional slave like Anupama is indeed a foolish choice. And that can never be her "god forbid..."for a million-th time in the milky way galaxy. Har abadan Aabadeena bazata walakanta kanta akan ɗa namiji ba, snn bazata bashi damar ya walaknta ta, koya tozarta ta ba, wann wani alkwarine data daukar makanta aranta.

Da wann sake sake aranta ta jingina kanta akan kujera tanamai sauke nannauyar ajiyar zuciya idanunta adan numshe, after while
Taji tafara jin bacci bacci ga yunwa na dan damun ta .

Tun bayan case dinsu akan yar office dinshi The latest time he ever got back from work was 7:30pm musmmn daya lura da cewa matarsa bata kaunar cin abincin dare sosai.

Can dataji idonta ya fara mata nauyi ta mike ta duba lokci ganin karfe 10 saura batasan sansa tsaki ya kufce mata ba

Aranta tace Wann ma ai rainin wayo ne, dan bataga dalilin da zaina kin daukar wayarta ba sann ya tsaya waje har dare batareda wani kwakkwarn dalili ba.

"MUTU ƘA RABA"....Where stories live. Discover now