10

60 3 0
                                    

Bayan wata uku...

Rayuwa na tafiya musu normal kamr babu abunda ya taba faruwa saidai na ciki na ciki musammn ma a wajen othman da kuma mahaifiyarsa. Dan kuwa tun da suka ga nafisa ta samu sauki sosai suka koma kan tunani kan matsalarsu na samun matar da zai auro dan ya samu haihuwa.

But this time around komi a sirrance sukeyin sa. Snn othman bai yi yumkurin neman kowa ba sabida duk sanda ya tuno abunda ya faru a asibiti sai yaji duk jikinshi yay sanyi, Duk matsawar da mahaifyarsa take masa akan ya daura dammara su fito da wani hanya yaki sam karshe yace mata kawai zai tattauna da nafisa akan maganan tunda dama bai taɓa zama ya gaya mata ba saidai suyi abayan idonta.

Tunda ya furta hakan sai mamansa batacemai komi ba ta kyalesa.

Bayan sati guda nafisa taci gayu kamr yadda ta saba ta dafamai abincin mai shegen dadi tay serving dinsu sunaci suna jefa hirar rayuwa.

Ahankli cikin dabara ya shigo mata da hirar haihuwa yamai tuna mata cewa har ilayau yana musu sha'awar samun magaji ko magajiya. He started to play the victim card, yay da fuska abun tausayi yanamai cewa ai a child is a blessing yakamata su duba lamarin amicably tsakaninsu.

Nafisa ta kalle sa, taja karamin tsaki, snn tace uve to Stop trying to be the victim by playing the pity card on me othman. It won't work, I am the victim here."othman ka sanni na sanka. Inda ace bansanka ba da tuni na tayaka neman wacce zata baka haihuwa tunda ni banayi amma nasanka sarai..u will surely abandon me afterall u did to my life.

Yace "I know you're the victim. And I've begged you for forgiveness with everything within my power nafisa.dint u said you've forgiven me? but why re u still punishing me by saying this ko baki amince na canza hali na ba

Tace ni menace akan halinka?"Of course I've forgiven you. If I haven't forgiven you, I won't still be married to you. And point of correction, I am not punishing you. I am not punishing you at all duk abunda ya faru tsakanina dakai wallh kaine silar faruwarsa.

Yace to me kike so nay miki dan ki fahimce ni

Tace nothing much,.."I just needed an undivided attention from you.  Na Har Abada.. tay stressing kalman har abadan.

Hannunta ya kamo sweetl looking straight into her eyeballs. Yace baby nayi miki alkwari You'll have my undivided attention forever. Baki da wani damuwa akan wann just understand me.

Hanunta ta kwace anashi snn Tace eh naji, saika fadamin,How will you give me undivided attention forever bacin yar wasu zaka auro ka haihu tare da ita?..ko kwarwarka ce ai dolene ta samu hanklinka itama tunda itace sata haifa maka yara. See, listen, your undivided attention is not only what I want. I want us to both remain childless tahakan ne san san kanaso na gaskiya da gaskiya, after all u did to my life I'm keeping quiet and not broadcasting all you did to the world? Is that why you're still able to discuss marrying another woman and having a child with me? I don't even understand why we're still having this conversation.

Fuskarta a daure ta tashi akan abincin

Othman bazan taba amincewa da batun aurenka ba.See, you can't marry another woman or have a child and that's final. Maganan na ya isa haka abarsa dan nagaji kana sake dago maganar kawai zan tona asiri kowa yay fama da laifinsa a idon duniya.

Nannauyaar ajiyar zuciyace ta kufce mai baice komi ba, itama bata kara kulasa ba, sai  can ta dawo ta kwashe kwanukan da sukaci abinci takai kitchen ta wankesu ta kimtsa wajen

Daga nan Basu kara daga maganan ba har washe gari kowa yana yin abunda ke gabansa normally.
                                       ***
4.30 pm othman ya dawo daga office dinsa jin gidan ya dau shiru sai bai shiga room ba ya zauna a falo. He decided to call his mother dan ya gaya mata meke faruwa ata fannin nafisa.

"MUTU ƘA RABA"....Where stories live. Discover now