EMAAN....PAGE 69
Written by Zaynabyusuf✍🏼
Parlon Abba yayi tsit baka jin k'arar komai sai kukan mummy wanda yake fitowa daga can kasan xuciyarta me cikeda kunci da bakin ciki mara fasaltuwa,jikinta na rawa haka bakinta na shaking takasa furta koda kalma d'aya saboda Maganar Abba ta firgitata fiyeda misaltuwa,sosai ta fita daga cikin hayyacinta within few minutes,anutse cikin kamalarshi ta koda yaushe Abba yace"Aisha da Afiya you may leave..."sabon kuka mummy ta fashe dashi saboda tasan halin Abba sarai yana iya mantawa da lamarinta duk da tana gidan,dan haka tayi jarumtar cewa"Abba please..."tsawa Abba ya daka mata yace"get out of my sight Aisha"ya fada atsawace,jiki asanyaye mummy da Afiya suka fita daga parlon kamar yadda Abba ya ce,baban emaan ya sauke ajiyar xuciya yana jin dadi da Allah ya wanke emaan alokacin da basuyi xato da tsammani ba,emaan dake gefenshi ya kalla yaga har lokacin hawaye ne ke xubo mata,hannunshi yasa ya goge mata hawayen kana yace"farin ciki yakamata muyi emaan,Allah ya miki albarka,I love you my child"ya fadi hakan har kasan xuciyar shi,sakin baki umma tayi tana kallon baban emaan haka Abba ma was speechless,yayi mamakin kalaman baban emaan fiyeda misaltuwa sai kawai yayi Murmushi without saying a single word,umma kuwa wani farin ciki ne ya mamaye mata xuciya da ruhi,she can't believe abubuwan dasuke faruwa,acikin lokaci k'alilan Allah ya yaye musu damuwar su da bakin cikinsu ixuwa farin ciki mara misaltuwa,hawayen farin ciki ne suka xubo mata ganin emaan tasamu ingantacciyar rayuwa at long last,dama bature yace he who laugh last laugh best,anty habiba ce ta goge mata hawayen tana girgiza mata kai alamar tadaina kukan,murmushi umma tayi tana kallon emaan dake magana da babanta k'asa-k'asa tana ta xuba mishi shagwaba,alameen dake gefen su yanata kallonta cikeda birgewa yama manta agaban iyayen su suke kamar emaan xata fashe da kuka lokacin da babanta ya mike xai tafi,ya ajiye ma mami 10 thousand dollars sannan ya kama hannun emaan suka fita daga parlon Abba da alameen na biye dasu abaya,da rakiyar idanu mami tabisu saboda jikinta yayi sanyi sosai kamar wacce aka jefa acikin ruwan sanyi,abubuwan dasuka faru a parlon ne suka daure mata kai fiyeda misaltuwa,bata taba tunanin Afiya xata aikata haka ba for her selfish interest,ta kalli side din da umma ke xaune tana jin kunyar ta fiyeda misali,sai kawai ta mike jiki asanyaye takoma part dinta tana mamakin yawan kudin da baban emaan yabata,tana shiga parlonta idanunta suka sauka akan fauxa dake kwance asaman kujera,tunda Afiya tafara confessing abinda tayi ma emaan taji baxata iya cigaba da xaman parlon ba saboda yadda xuciyarta ke suya tana k'una how heartless afiya is,mami ta riko hannunta tace"tunani baxai miki maganin damuwar ki ba fauxa,illa ma ya saukar miki da hawan jini,dan Allah ki cire damuwa aranki,ki fawwalawa Allah lamarinki,yana jinki kuma yana ganinki,shine zai miki maganin matsalar ki alokacin da bakiyi xato da tsammani ba,dan Allah fauxa banason ganinki ciki damuwar nan"lumshe idanu fauxa tayi tana jin kalaman mami har kasan xuciyrta,ita kanta tana son cire damuwa aranta saide batasan tayaya xatayi hakan ba,with a trembling voice tace"taya xanyi hakan mami?tell me"tayi maganar xuciyarta na breaking into tiny pieces,mami tace "by not delving into your thoughts fauxa,kiyi kokarin cire tunanin komai acikin ranki,engage yourself with something productive,xaki iya gyara haddar karatun dakikayi abaya,kinga yin hakan will make you occupied,tunanin xai ragu ga kuma ladan da xaki samu mai yawa"fauxa tace"in shaa Allah Mami I'll try my best "Mami tace "Allah ya miki albarka yaxaba miki abinda yafi alheri acikin rayuwarki,Allah ya kawo miki wani haske acikin duniyar ki wanda zai yaye miki duhun damuwar dake cikin xuciyarki"hawayen farin ciki ne suka xubo ma fauxa na samun uwa tagari wacce take always by her side akowacce gab'a da mataki na rayuwa,ganin yadda mami ta damu sosai ne yasa fauxa tayi promising kanta she won't let mami down,xatayi iya bakin kokarinta ganin ta faranta ma mami...Abba ya riga su emaan komawa ciki alameen kuma na can gefe yana waya,sosai ya maida hankalinshi da nustuwar shi akan wayar da yake yi, ga fuskarshi ta nuna alamun yana cikin damuwa,lumshe idanu yayi tareda girgiza kai saboda ya rasa da kalmar da xaima yasmeen bayani ta fahimce shi,gabadaya ta tayar da hankalin ta da nashi gabadaya,part dinshi yashiga ya dauko mukullin motar shi saboda baiga amfanin wayar da sukeyi ba,hasalima aganinshi wayar ce ke sake complicating issue din,da sauri ya fita compound din har lokacin emaan na tsaye tana ma babanta waving har ya fita daga gidan,ta juyo fuskarta d'auke da murmushi tana kallon alameen dake gefe ya jingina da motar shi yana pressing waya,yadda ya nustu yana danna wayar ya tabbatar mata message yake turawa message dinma me muhimmanci,sai kawai ta xuba mishi idanu tana kallo ganin ya canxa kayan jikinshi xuwa wani milk color expensive yadi mai kyau,murmushi ya sakar mata lokacin da idanunsu ya sark'e acikin na juna,ya bud'e mata hannu alamar taje wurin shi,ba musu ta tsaya agaban shi tana kallonshi daga sama har kasa zuciyarta na raya mata abubuwa masu yawa,kasa magana yayi saboda mamakin daya tsinci kanshi aciki,bai gama mamaki ba saida yaji tace"where are you going to?"bud'e baki yayi cikeda mamaki yana kallonta,gefe daya kuma farin ciki ne ya mamaye mishi xuciya ganin yanxu emaan cares about him,yace mata"wurin friend dina"without twice thought tasan ba haka bane amma ta danne tace mishi"later"sannan ta juya xata shiga gida,soft hand dinta ya riko itakuma ta juyo ahankali looking at him straight in the eyes,shima kallonta yakeyi without saying a single word,can dai yace"ko xaki rakani?"ta girgixa mishi kai alamar a'a saide batace komai ba,murmushi yayi yana pecking hannunta passionately itakuma ta lumshe idanu,yace"I love you baby girl,see you later "yana gama cewa hakan yayi kissing forehead dinta,yana sakinta ta bar wajen idanunta suna cikowa da ruwan hawaye,a main parlo ta tsaya ta dafe kirji tana jin xuciyarta na bugawa da sauri-sauri,tafi 10minutes awurin sannan ta shiga part din umma jiki asanyaye,anty habiba na tsaye rike da cup ahannu tace"Yawwa emaan zoki sha,tun dazu nake jiranki"emaan ta xauna without saying a single word tareda karbar cup din ta shanye abin batareda ta san menene ba,umma dai kallonsu kawai takeyi batace komai ba,daki emaan ta shiga ta kwanta asaman gado tareda lumshe idanu...

YOU ARE READING
EMAAN
عاطفيةdelve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.