EMAAN.............PAGE 42
With a great warmth of emotions Mami ta juyo da sauri tana kallon ƙanwarta hajiya fanta wacce kallo ɗaya xaka mata kasan tana cikin shock,ta ƙarasa cikin parlorn jikinta na rawa tana kallon ƴar uwartata cikeda damuwa,xama Mami tayi saboda yadda ƙafafuwanta suke rawa,xuciyarta cikeda damuwa mai tsanani,sai bayan tafiyar emaan ta sake tabbatar da abinda ke faruwa da gasken gaske,at first gani takeyi kamar wasa ne,ayanxu ne ta tabbatar da an cuceta beyond measure sannan angama da rayuwarta,ɗanta mafi soyuwa agareta aka aura ma emaan?runtse idanu tayi tana juya kai cikeda tashin hankali,idanunta ne suka cika da ruwan hawaye,hankalin hajiya Fanta ne yasake tashi,tayi saurin dafa shoulders din mami tana cewa"calm down pls,tell me meke faruwa"instead of answering Fanta's question hawayene masu xafi suka fara xubo ma Mami,she can't believe what's happening no more and she can't think straight at the moment,alameen dinta da emaan take imagining under the same roof,wannan tunanin ne ke sake ɗaga mata hankali,Hajiya Fanta tace"dan Allah mami kidaina kukan nan,you're making me feel anxious "cikeda takaici Mami tace"ba dole nayi kuka ba Fanta,sun cuceni sun cuci rayuwata"rungumeta kawai Hajiya fanta tayi tana jin hawaye yana cika mata ido,tausayin ƴar uwarta na cika mata xuciya,tasan abinda yafaru babban lamari ne saboda abinda xaisa Mami kuka bakaramin abu bane...Calmly Hajiya Fanta tace"i had no idea on what happened Mami,amma I'm sure you can overcome every obstacle that comes your way with me by your side,I want you to stop crying and calm down so we can discuss about whatever it is that's bothering you "daga nan tasa hannu tana goge hawayen dake sauko ma Mami,with a trembling voice Mami ta fada ma Hajiya fanta duk abinda ya faru,sakin baki Fanta tayi with a weird and surprised look,it took her good five minutes to apprehend what Mami just told her,kallon mami ta dingayi tana jin xafin hakan acikin ranta,koba komai Mami uwar alameen ce kuma bai kamata Abba yayi gaban kansa ba without confiding in her,she was speechless even though tana da abubuwan fada masu yawa acikin ranta,saidai bata san ta inda xata fara lallashin mami bane,sai kawai tace"let's forget about this xuwa lokacin da alameen xai dawo,kuma I'm happy xai sake wani auren,dama ni ban dauki auren emaan legit one ba,ina aka taɓa yin aure aka ɓoye ma kowa?"itadai Mami shiru tayi still xuciyarta na tafarfasa, hankalinta baxai taɓa kwanciya ba saita ga alameen ya saki emaan,dan haka she's going to try her best in order to witness that happens,tayi assuring kanta saidai bayan babu ranta ne xata bari alameen ya xauna da emaan amatsayin matar shi kuma uwar ƴaƴanshi.............As usual Abba na xaune a parlour yana kallon channels news mummy tashigo,xama tayi agefen shi ta tausasa murya sannan tace"afuwan Yallabai,wasu ayyuka na kammala,Allah ya sa dai ban bata maka lokaci ba"jin yayi shiru ya sa ta kalli fuskarshi wacce ya tamke kamar bai taba dariya ba,ganin haka ne yasa cikin mummy ya duri ruwa,ta sake cewa"Abba gani "sai alokacin ya kalleta sosai sannan yace"what's Afiya still doing in my house?"ya jefa mata tambayar baxata wacce she least expected alokacin,bakinta na rawa tace"kasan mijin nata ne yayi tafiya shine ta dawo nan"looking at her closely yace"okay Aisha,now tell what kind of marriage is this?meyasa baxai tafi da ita inda yake aikin ba?"daga nan ya jawo wayar shi yana duba contact din Alhaji Marshall domin baxai yadda da wannan lamarin ba,Abba mutum ne mai son yayanshi da jajircewa akan lamarin su,kamar sabuwar kamu mummy ta fixge wayar Abba gumi suna karyo mata sai wuri-wuri takeyi da idanu,tabar Abba yana kallonta kamar statue,can yace"what's the meaning of this?"saurin ajiye mishi wayar tayi tace"isn't that too early Abba,mu kara musu lokaci mana,tunda ita afiyar ma bawata lafiya gareta ba,mu barta tasake warwarewa tukunna"Kallon Mummy yakeyi attentively yana karantar duk wasu moves dinta,alokacin ya gane she's hiding something wanda very soon xaiyi discovering whatever it is,baice komai ba illa hankalinshi daya mayar ga news,duniyar tunani ya fada yana fatan bawani abun mummy tayi ba dan wallahi he won't take it lightly with her,he warned her times without number akan poisoning minds din ƴaƴanshi datakeyi,this time around xata sha mamakinshi...jikinta na rawa ta koma part dinta tana safa da marwa,tasan halin Abba kwarai dagaske,shiyasa hankalinta yayi mugun tashi,kallon Afiya tayi wacce ke pressing wayarta hankali kwance tace"afiya akwai matsala,nashiga uku ni Aisha"ko kallon kirki bata samu daga wurin Afiya ba balle kuma ta samu answer,ta sake cewa"afiya dake nake magana kinyi min shiru"cikeda kosawa Afiya tace"Toh ni me kikeso nace miki?"mummy tace"inaga ƙwaƙwalwarki ta samu matsala,ina fada miki Abba yana tambayar dalilin xaman ki agidan nan kina min maganar banxa"turo baki Afiya tayi tace"dan Allah mummy spare me,wallahi I'm not available for your talks,Rafee'ah da sadeeya suna daki kije kifada musu"cikeda takaici mummy tace"ni kike fada ma haka afiya?"mikewa afiya tayi afusace tace"duk ba ke kika ja min ba,maimakon kiba hajiya zainab hakuri shine kika biye mata kukayi kaca-kaca aiga irinta nan"sakin baki kawai mummy tayi tana kallon afiya,gani take kamar mummy ce kawai acikin matsalar nan,hadiye wani abu me tauri tayi tace"ki fara hada kayanki tun wuri gidan Rasheeda xaki tafi kafin akama miki apartment din"AirPods afiya ta mayar kunnenta tana sauraron wakokin banxa dana hofi tabar uwar da baki asake.Rafee'ah dake listening conversation dince ta karaso cikin parlon rai bace tace"Afiya be very mindful akan yadda kike ma mummy magana"cikeda tsantsar tsiwa Afiya tace"idan aka ƙi fa?"rafeeah tace"have yourself to blame,Cox I won't take it lightly with you "mikewa Afiya tayi cikeda masifa tace"who are you to tell me that?"murmushi Rafee'ah tayi tace"just try that nonsense again pls"xubewa mummy tayi akasa tana jin xuciyarta kamar ta tarwatse,bata ankara ba taji wasu xafafan hawaye suna xubo mata,wacce irin rayuwa ce wannan?take tambayar kanta tambayar da bata amsar ta....komai ya jagule mata ta rasa inda xata sa kanta taji sanyi acikin xuciyarta.
Ahankali ya kammala fesa turaren shi boadicea the victorious perfume, ya juyo anutse yana kallon emaan wacce takasa ƙwaƙƙwaran motsi,saide kana ganinta kasan afirgice take,musamman yadda taga ya tamke fuska yana jefa mata wasu irin kallo wanda suka sa knees dinta starts to tremble and her heart starts to race but she couldn't move an inch backward saboda how terrified she was,yana sanye da wasu white silky free size pajamas wanda suka amshi jikinshi sosai,yayi kyau na musamman mai daukar hankali,majestically yake closing gap din dake tsakanin su still looking at her face,so many things going through his mind,saurin runtse ido tayi ganin ya karaso daf da ita,kamshin turensa mai masifar dadi ne ya hau mata kai yana yawo acikin kan nata slowly ,without even realising taji ya bugo mata kofar afuska,agigice ta bude ido gabanta yayi mummunan faduwa,kafafunta kuma sukayi sanyi taji kamar baxasu iya cigaba da carrying dinta ba,hakan yasa ta xauna a parlor tana maida numfashi kamar wacce tayi gudun hundreds of kilometres,tayi spending like 15minutes sannan ta mike ta bude second door din,wani fancy toilet tagani hakan yasa ta sauke deep sigh tana tunanin kodai one bedroom ne agidan??,jiki asanyaye ta bude next door nan taga wani hadaddan bedroom,bata san sanda ta sauke ajiyar xuciya ba,trolleys dinta ta ajiye sannan tayi wanka ta shirya cikin wasu sky blue pajamas,har lokacin gabanta bai daina faduwa ba,bata dade da kwanciya ba taji cikinta yafara kukan yunwa,cox snacks kawai taci all through yau din,dambun naman da umma tabata ta ciro tanaci hawaye na xubo mata,saide bata ci da yawa ba ta ajiye tana sake jin kewar umma har cikin ranta,asanyaye ta sauka kasa ta bude fridge taciro chilled water,saida ta xauna sannan ta bude tana sha tana xubarda hawaye,tausayin kanta na damun xuciyar ta,saboda tasan dole xata wahala a irin wannan rayuwar,gashi tanada wahalar sabawa da sabon wuri,gabadaya jinta take she isn't feeling well,haka ta koma bedroom ta kwanta saman gado saide ta kasa yin bacci,sai kawai ta kalli gefen da press take tafara aikin kuka,ta dade sosai tanayi kafin bacci ya dauketa,saide kana kallon baccin kasan bana dadi bane.Few minutes past subhi prayer ta farka tana jin ina ma ta ganta agidansu,ina ma ace xuwa London dinnan duk a mafarki ne,she'd have been the happiest person today,lumshe ido tayi tana sake kallon dakin xuciyarta na breaking into thousand pieces,can ta mike tayi alwala tai sallah tana jin kewar umma na damun xuciyrta,bata san sanda wasu xafafan hawaye suka fara mata ambaliya ba,this is the life she subscribed for saboda bata da sa'a aduniya,tana tunani take kuka feeling lonely and dejected,at the same time takejin kamar she's all by her self yanxu batada kowa kuma batada komai,asaman abin sallar tayi bacci sai wuraren 9am ta farka,adaidai lokacin kuma alameen ya kammala shirya wa yana fesa turarenshi na Hugo boss,downstairs ya sauko ya karba order din dayayi sannan ya xauna yayi having English breakfast,agurguje yakamalla saboda meeting's dinda yake dasu aranar...Wanka tayi ta shirya cikin wata white xara gown,tasa turban dinta black color wanda yayi matching da black belt din dake riqe da ƙaramin waist dinta,black fendi shoes tasa sannan ta feshe jikinta da turarenta Hermes 24 Faubourg,asanyaye tafito daga dakin Cox she can't endure yunwar datakeji any longer,kofar dakinshi kawai data kalla saida taji gabanta ya fadi,da sauri ta sauka kasa tana kalle-kalle sai kace sabuwar barauniya,fridge tafara budewa tana kallon contents din dake ciki carefully,akan juices idanunta suka fara sauka,sai bottle water,fruits,chocolates,etc,vegetables ne kawai babu alamar baya girki kenan,kitchen tashiga ashe bataga komai ba jiya da daddare,tafi minti biyar tana kallon kitchen din sannan tafara duba cabinets ,to her biggest surprise taga babu koda kwayar abinci aciki,gas din ta kalla closely taga ba'ayi connecting ba,haka ne ya sake tabbatar mata da ba'a yin girki a kitchen din,Parlour tadawo taxauna tana tunanin abinyi,can ta mike ta dauko black hermes sling bag ta jefa Atm card da sauran cash din dake hannunta aciki,atsorace ta fita daga gidan tana sake kallon gidan wanda ko amafarki bata tab'a tunanin xata shiga irin shi ba,ta dade tsaye akofar gidan kafin tasamu courage din fara tafiya ahankali tana waige-waige ko xata ga restaurant,daga bisani kuma ta ciro wayarta ta shiga map to guide her,ta dade tana tafiya sannan taga wani karamin café,without twice thought tashiga taxauna tana duba menu din,xuwa lokacin jikinta har rawa yakeyi saboda tsananin yunwa,indian chai tafara order sannan suka kawo mata shepherd's pie da bologonese,saida ta cinye taliyar tass even though pasta is her least favourite,lasagna ta sake order sannan akayi mata packing dinshi da shepherd's pie tafito tana jin komai yana dawo mata daidai alokacin, yar tafiya tayi kadan sai kuma ta juyo ta koma cafe din,waiter din ya kalleta yace"how May I help you young lady?"saida tayi faking smile sannan tace "actually I'm new here,pls where can i get a sim pack?"yace mata"ohh it's that simple,you just have to get your international passport,visa,your resident permit then passport ready I'll help you get it"gyada mishi kai tayi asanyaye tace"alright,I'll bring them with me tomorrow,thank you "yace"you're welcome "....da ƙafa ta koma gida kamar yadda taxo,tana ta kalle-kallenta kamar wacce ta shekara daya agarin,ga mamakinta tana shiga taga motar alameen,hakan yasa gabanta faɗuwa amma ta dake tashiga ciki,a parlour ta tarar dashi ya miƙe ƙafafu kan centre table,latest MacBook ce akan laps dinshi yana dannawa,motsin daya ji ne yasa ya juyo ahankali yana kallon kofa,baxaiyi karya ba yayi mamakin emaan kwarai da gaske,wuce shi tayi ko kallon gefen datake baiyi ba takarasa dining ta ajiye abincin,sama ta hau abinta shikuma ya cigaba da aikin dayakeyi..................Kallo daya xaka ma fauxa kasan love is a complicated beast that can make one feel all sorts of emotions,it makes you love someone with intense fervor,because sometimes love can be messy and that's okay...idan ba haka ba babu yadda xa'ayi fauxa ta daura laifin gabadaya akanta,tana jin she's the cause of everything,da ace tayi acting rightly da tuni tana xaune da mijinta da ƴaƴanta lafiya,she went through alot arayuwa amma still takasa fahimtar Sadeeq alokacin daya xo mata da maganar yana ƙaunar wata,amma still ta mishi hauka even though tasan hakan halass dinshi ne idan muka koma back to Suratul nisa'i,inda Allah mai girma da ɗaukaka yabashi damar yin hakan matukar xai iya adalci atsakanin su,gashi yanxu yana verge of dying yet she can't do anything about it,aranar tayi kukan da babu hawaye acikinsa,har idaniya ta daina zubar da hawayen,tana xaune rike da hannunshi pouring her heart out kamar kullum.Tabbas Allahu sami'un dua ne,sannan me jiɓantar lamarin bayinsa ne, alokacin da bakayi xato da tsammani ba yake warware maka matsalolinka,ya sanya farin ciki acikin xuciya mafi ƙuna,adaidai wannan lokacin Allah ya yanke ma Sadeeq wahala....hannunshi dake cikin nata ne ya fara motsi,lamarin daya sa fauxa ta xaro ido da sauri tana sake kallon hannun nashi dake motsawa Sosai da Sosai,fuskar shi ta kalla taga eyelashes dinshi na motsi kamar yadda hannunshi ke motsawa cikin rashin kakkautawa,saide har lokacin bai bude ido ba amma gabadaya jikinshi is shaking da karfin gaske,with a throbbing heart Fauxa tayi alerting doctors akaxo to sadeeqs aid,asanyaye Sadeeq ke lifting eyelashes nashi yana bud'e idanu yayinda kanshi ke juyawa a 360,maida idanun yayi ya rufe yana sauke ajiyar xuciya kafin daga bisani ya bude idanun nashi at once yana kallon dakin gabadaya,yafi 5 minutes yana kallon wurin kafin ahankali incident dinda ya faru last dashi yana dawo mishi ahankali,yana tuno yadda aka daura auren emaan da alameen acikin masallaci sannan kuma ahankali abubuwa suka fara dawo mishi,xafafan hawaye ne suka fara xubo mishi wanda yake jin xafinsu har acikin ranshi,fauxa dake gefe ce ta kasa motsi saboda tsantsar farin ciki,haka hajiyar Sadeeq da alhaji kabeer hawayen farin ciki ne ke xubo musu,bakin shi dake rawa ne ya furta"emaaan"dashi beneath his breath,sunan emaan shine kalma ta farko daya fara furtawa,haka zalika tunanin ta shine abu na farko da xuciyar shi ta farayi,she's the reason he's still breathing sannan saboda ita ne he'll close his eyes forever......-yau din sai ahankali ayi manage da wannan🥹🙏
Zaynabyusuf✍🏼💕
09037909996
YOU ARE READING
EMAAN
Romancedelve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.