page 9

170 13 3
                                        

*KOWA YA IYA ALLONSA*....

   *Na SadNaf*

        Page 9

4WEEKS REVERSE PCOS SYMPTOMS PROMO CHALLENGE wanda za’a fara on 1st January 2024.
Program ne da mukema mata masu CUTAN PCOS. Muna taimaka musu wurin magance wannan CUTAN ta hanyar
1. Basu magungunan cutan
2. PCOS CYSTERHOOD discussion group
3.PCOS and Hormonal imbalance reversal da
4.Fertility Treatment
CUTAN PCOS yanada alamomi kaman:
-Yin kiba ba bisa dalili ba
-Yawan Kasala
-Rashin Bacci
-Gashi a gemu,saman ciki,da saje.
-Kuraje a fuska, baya da kirji
-Rikicewar jinin al’ada:Daina zuwa,ko zuwa sau biyu a wata.
-Zubewan gashi
-Yawan kwadayi
-Yawan Kamuwa da infection akai akai
-Daukewar sha’awa
-Rashin sha’awa
-Motsi a ciki
Dama dai sauran alamonin shi.
Zaki iya tuntuban mu ta WhatsApp a wannan number 08109388227 domin yin register,Ko kuma a shafukan mu na yanan gizo a TIKTOK,YOUTUBE da INSTAGRAM me suna “LafiyarMataTv”

*Page 9*

    Nimrah

Kamar mahaukaciya haka ta ringa surutu ita kadai hararo wata da Jameel kawai zai iya sawa zuciyarta ta buga,duk maganar da Hindu ta mata ya zauna daram a zuciyarta ta san ba yadda za'ayi Jameel wai iya shareta idan ba wata ce ta fara d'auke masa hankali ba.

Jiya ko runtsawa ba tayi ba dan har magani ta Sha haka ta ringa juyi ga tsoro da ya isheta.

Sanin da ta masa na kaunar da yake mata ba zai tab'a iya juya mata baya idan ta neme shi ba.

Tasan Yana da zuciya amma idan har ta dan yi amfani da kirsa Yana saukowa akan Basira ne ma taga Yana dogon fushi da ita.

Idan har ta dan kwana biyu bai kwanta da ita ba,a duk ranar da zai samu din tamkar amarya haka take komawa a wajensa saboda tattali

Dan jiya rashin bacci yasa ta hau bin irin messages din da yake tura mata idan suka samu nutsuwa da juna

Kalmar I love you kam ba zata iya kirgawa ba dan irin yadda yake Nuna Jin dadinsa idan ya kusanceta.

Inda abin kam mata Dadi kwarai har ta Kai ga duk tana nunawa Hindu irin yadda yake mata kalamai da yadda baya gajiya da ita.

Daga nan Hindu ta fara bata shawarar ta ringa wajiga shi ta Daina sakar masa jiki da yawa yazo ya tsufar da ita ta rage taste

A Karatun Hindu tace mata idan har baki fiye bawa ma namiji jikinki ba sai yafi binki a wanan dan bashi space din zai na Jin  ya zaku idan zai nemeta.

Kuma ko da ta gwada din sai taga Jameel na kusa haukacewa a duk ranar da suka samu nutsuwar dan yi yake kamar bai tab'a saninta ba.

Kulawar Kuma da zai bata a irin wanan lokacin daban yake da na kowane.

Sai ta rike karatun gam a kanta.

Bata kawo wai har a irin texes din da ta Tura masa jiya komai yake ba zai ajiye ya dawo gida ba.

Mutum ne shi da ba abinda yake so ma sama da sex wai har ace jiya ta ringa masa text din tanadin da ta masa yayi biris da ita yace mata Yana night har da kashe wayarsa.

Dole akwai wacce ta fara d'auke masa hankali kila ma kwana biyun da yayi basu hadu ba yaje ya nemi wata.

Kanta har wani sara mata yake da mai gadi yace mata jiya tun hudu ya bar office

Hararo Jameel kawai take tare da wata kila a hotel.

Idan har taje gidansu aka ce bai je ba ba abinda zai fada mata ta yarda dashi tasan a hotel din ya kwana da wata tunda shi mutum ne da bai fiye abokai ba.

Kafin ta karasa gidansu Jameel din Hindu ta kirata a waya dan taji ko ta same shi.

Cikin hucci tace mata tun jiya Rabonsa da office yanzu tana hanya zata je gidansu

KOWA YA IYA ALLONSA Where stories live. Discover now