PAGE 39 🔥❤

26 1 0
                                    

💫🥀 HASKE BIYU 🥀💫

( YAR JARIDA )





🕊❤( A heart touching love story & destiny ) ❤🕊





STORY & WRITTEN BY : MEERAH 👑🌸


【THE ROYALTY LOVE 🕊🌸💕】



Marubuciyar littafin

TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺 :FREE BOOK

❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤ : PAID BOOK




TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP POSTING ROOM

👇👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054


DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK

👇👇👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i



DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybite


BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM


______________________________________

LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 200 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN , COMPLETE KUMA 400

GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN ❤⚘EXILED PRINCE ⚘❤
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
👇👇👇👇
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank

IDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
👇👇👇👇👇
Zain (Airtel)
08081129487

sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753

_____________________________________






{ PAGE 39 🥀 ❤ }








da kallo Musadeeq ya raka shi har sai da ya fice sannan ya saki wani cool murmushi
bari dai mu leko mutanan Nigeria kafin ya dawo

        ▪NIGERIA ( ABUJA )

         ▪MARWAN

zaune ya ke saman sofa three seaters ya daura kafa guda bisa guda ya na faman latsa wayar shi
ya na haka su Farida su ka fara sauko stair a tare su na sanye da uniforme din su

slowly ya dago kai ya kalle su sannan ya saki wani dan karamin murmushi , sai da ya bari sun Kamala sauko stair din sannan ya ce " kai , ku zo nan ! "

kallon juna su ka yi kafin su juya su shigo cikin parlourn sannan su ka ce mishi " Good morning Yah Aryan "

da murmushi a face din shi ya amsa musu , ya na gama rufe bakin shi Noor ta fara sauko stair din ta na sanye da uniforme din ta ita ma 
da gudu ta karaso cikin parlourn ta nufi Marwan ta rungume shi ta na cewa " Good morning Big bro "

murmushi mai dan sauti ya yi kafin ya kai lips din shi saman forehead din ta ya manna mata kiss ya na fadin " good morning my Noor , na dauka har yanzu ki na barci na je na tashe ki "

a hankali ta dago da ga jikin shi sannan ta mike tsaye ta na fadin " na jima da na tashi "

" shikenan " ya fada kafin ya juya ya kalli su Farida ya ce " kun yi breakfast ? "
a tare su ka girgiza mishi kai har da Noor 
a hankali ya dago hannun shi ya duba watch din shi ya ga karfe 7 duk da minti goma
dagowa ya yi ya kalle su ya ce " da sauran lokacin , ku je momy ta shirya muku breakfast , ku fara yi kafin ku tafi "

HASKE BIYU ( YAR JARIDA ) Où les histoires vivent. Découvrez maintenant