💫🥀 HASKE BIYU 🥀💫
( YAR JARIDA )
🕊❤( A heart touching love story & destiny ) ❤🕊
STORY & WRITTEN BY : MEERAH 👑🌸
【THE ROYALTY LOVE 🕊🌸💕】
Marubuciyar littafin
TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺 :FREE BOOK
❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤ : PAID BOOK
DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK
👇👇👇👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i
TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP POSTING ROOM
👇👇👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054
DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybiteBISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
______________________________________
LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 400 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN
GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN ❤⚘EXILED PRINCE ⚘❤
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
👇👇👇👇
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bankIDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
👇👇👇👇👇
Zain (Airtel)
08081129487sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753_____________________________________
{ PAGE 42 🥀 ❤ }
ya na fidda mata rigar boobs din ta su ka yi tsatsaye har sai da ya lumshe idanunshi da sauri ya na kauda kai gefe , ita ba ta ma san abun da ya ke ba , dan kuka kadai kawai ta ke idanu a rufe , har yanzu ji ta ke kamar gaban ta ya kama da wuta
ta yi nisa duniyar kukan ta kawai ta ji saukar hannunshi saman breakfast din ta
a dubu dari ta ware idanunta , ta kai hannu ta buge hannunshi ta na kuka ta kauda kai gefecikin sanyin murya ya ce mata " lafiya ki ka buge hannu na ? "
a hankali ta juyo ta wurga mishi harara kafin ta ce " ban sani ba , ka na jin kukan da na ke maka saboda zafin da na ke ji amma ka shanye ka kyale ni , ba ka ji irin zafin da na ke ji yanzu , wlh ba ka da kirki , ni ka kyale ni , part di na zan koma "
a hankali ya kai hannu , ya zare pin da Fatma ta daure mata golden hair din ta a baya , nan take jelar gashinta ta baje ta zubo mata har saman shoulder
hannu ya kai ya tattare gashin da ya zubo mata saman shoulder , ya matso ya manna mata kiss saman shoulder
murya cen kassan makoshi ya ce mata " tun da ki ka shigo , mutuwa ce kadai za ta fitar da ke da ga cikin part din nan "" ni ka kyale ni , wlh ba ka da kirki, ni ka kyale ni ba zan sake yi maka magana ba " ta fada ta na kai hannu ta debo ruwa ta wanke face din ta
bai ce mata komai , ya mike tsaye ya fidda kayan barcinshi baki daya ya bar short kadai , ya tilla cikin basket din laundry , sannan ya daga kafa ya shiga bath din shi ma
dan zaro idanu ta yi da karfi ta na fadin " me me ka ke yi a nan ? ni fice min da ga nan " ta kai karshen ta na turo dan bakin nan nata
a hankali ya matso kussan ta , sannan ya zagayo da hannayanshi a kugunta , ya juyo ta , ta dawo saman shi
wata yar karamar kara ta saki dan fa har yanzu wajen na yi mata zafi
VOUS LISEZ
HASKE BIYU ( YAR JARIDA )
RomanceLABARIN WATA YARINYA MAI SUNAN SAFA KE DA MUGUN SHA'AWAR AIKIN JARIDA , WATA RANA A KA SAKA TA REPORTING A KAN WANI DOCTOR MAI SUNAN DOCTOR AMAR MUSADEEQ , SANNU SANNU BAYAN HADUWAR SU KA FADA SOYAYYAR JUNA AMMA WANI MUGUN ABU YA FARU WANDA YA RABA...