PAGE 41 🥂🕊

31 1 0
                                    


💫🥀 HASKE BIYU 🥀💫

      ( YAR JARIDA )






🕊❤( A heart touching love story & destiny ) ❤🕊







STORY & WRITTEN BY : MEERAH 👑🌸

【THE ROYALTY LOVE 🕊🌸💕】




Marubuciyar littafin

TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺 :FREE BOOK

❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤ : PAID BOOK




DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK

👇👇👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i




TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP POSTING ROOM

👇👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054

DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybite



BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM


______________________________________



LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 400 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN


GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN ❤⚘EXILED PRINCE ⚘❤
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
👇👇👇👇
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank


IDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
👇👇👇👇👇
Zain (Airtel)
08081129487


sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753



_____________________________________






{ PAGE 41 🥀 ❤ }







cike da shagwaba ta ce mishi " ni ai wassa na ke maka , ta ya zan rasa gane Aryan di na ? ka san irin kewar ka da na yi ? , duk tsawon shekarun nan sai yanzu ka tuno da ni ? "
murmushi mai dan sauti ya yi kafin ya ce " I'm sorry my Puppy , dan ba ki san wajen da na ke ba tsawan shekarun nan ba , amma ko wace rana cikin tunanin ki na ke "

" da gaske ?  kullum ka na tunani na ? " ta fada kamar za ta yi kuka

har ya bude zai yi magana ya jiyo takun Sami ya fito da ga kitchen , a hankali ya ce mata " Puppy , zan yi kiran ki an jima " ya na gama fadar haka ya sauko wayar ko jiran amsar ta bai yi ba ya katse kiran
dai'dai lokacin da Sami ya karaso cikin parlourn ya na rike da tray dauke da plate da glass biyu guda na juice guda na ruwa

kai tsaye saman table ya ajiye tray din sannan ya janyo ta gaban Marwan , ya zauna geffen shi ya na fadin " Oya , wlh in ka ce bai yi dadi ba sai na shake ka a wajen nan "

wata yar karamar dariya Marwan ya yi kafin ya kai hannu ya dauki spoon ya fara ci , sai da ya yi spoon uku sannan ya kalli Sami ya ce " Sam , gaskiya ya yi dadi , ashe haka ka iya girki ?  ka ce my sister-in-low za ta sha dadin ta ? "

hararrar shi Sami ya yi ya na fadin " wace sister-in-low ?  "

" ka fi ni sani " Marwan ya fada ya na kai spoon a baki

wani dan karamin murmushi Sami ya saki kafin ya ce " no , ka bar ma wannan maganar gaskiya , ban shirya yin aure ba yanzu "

" why ? kai fa ba yaro ba ne , ko ka fi son ka ci gaba da rungumar pillow da shan lemun tsami ? na ga jiyaa sai da ka sha , ya kamata a ce yanzu akwai wadda za ta dinga dinga kontar maka da hankali , wadda  za ta dinga yi maka wassa da wannan abun "

HASKE BIYU ( YAR JARIDA ) Où les histoires vivent. Découvrez maintenant