NOTE: I ain't perfect, so please don't mind if kunga some errors.......This is my first time friends!!!!!!! Take noteEnjoy
🏻 KHAIREEYA
Written by Nana fa'ad
Page 1~5
Tafiya take a buge akan titi kamar zata fad'i kasa, ga kwal6an(bottle) hernesy a hannun ta na dama, bottle na champagne a hannun ta na hagu, idan ta kurba Hernesy ta kurba champagne(giya/wine),da dare misalin karfe sha d'ayan dare a garin maiduguri, ko ina tsit sai motoci d'addaya da suke wucewa da yake garin ba kamar da ba kowa na shiga gida da wuri sabida condition na garin,wani mota neh ya zo da gudu yana mata horn amma inaa hankalin ta baya jikinta ta, kwasss motar ya kwashe ta tafad'i a kasa...
_Few years back_
('''shekarun baya''')
"Imrann, Imrann" wata yarinya ce wacce bazata wuce shekaru goma sha bakwai (17yrs) ba ita take ihun kiran sunan Imrann(tsaban ihun ta ni kaina sanda na firgita, ni nana kallo nabita dashi baki bud'e)
Uniform na makaranta neh ajikin ta, riga fari da wani dan mini skirt light brown wanda bai kai gwiwa ba ahaka kuma wai sch uniform, wani shegiyar high heel neh a kafar ta bak'i da white socks d'inshi. Gashin kanta nan abude ta kama da ribons pink da blue had'addu, ta sha make up kamar ba makaranta zata ba, wayan ta tacire acikin jakar ta kirar Samsung Galaxy S7 ta daga sama ta tura baki(Eesha ta cemi selphie zata dauka)bayan ta gama d'aukar hoto ta maida wayar a wani tsadadden jakar ta pink colour, sai waige waige take, wani ta hango yana wanke mota a gefe, wani dogon tsoki taja taceKai Garba (wani tsoho takira wanda a haifa yayi jika da ita) wai ina shegen driver nah Imraan neh baisan nayi latti din makaranta ba'
Tsohon nan wanda takira sa da Garba yace ''hajiya wlhy da kyar mukayi bacci jiya baya jin dadin jikinsa neh d'an nawa'"
Kallon uku saura kwabo ta watsa masa kan taja tsoki tace
" Garba da kai da yaron ka kullum sai kawo excuses mtsewwww, idan baza ku iya aikin ba basai mu nema wasu ba, ai duk Abba neh yake raga muku da zai bi shawara ta da tuni nayi outttt daku, Nonsense"..Codein tazuba acikin coke tafara shaa tana had'awa da Roci agaban Garban ba kunya (nayi salati nagode wa Allah, yara kanana da shayeshaye duniya ta 6aci Allah ka bamu yaya nagari)
Shiga mota tayi ta tada ta danna horn da karfi mei gadi ya bud'e mata gate, fisgan motar tayi ta bar haraban dankareran gidan su, gudu take sharawa akan titi kamar na uban ta har takai wani Babban makaranta da aka rubuta CARE BAZE PRIVATE SCH, tashiga tayi parking d'in motar ta, tafita a motar tana taku kamar hawainiya da hankali, ta wuce class direct
Tana shiga class aka fara ihun "rude gurl, rude gurl" koh kulasu batayi ba ta zauna a seat dinta, ta cire wayar ta ajakar ta tayi posting hoton d'azu da ta d'auka a Instagram da Snap chat nan da nan tasamu kusan 2K likes, tana chating tana shan coke dinta..
Ba'afi minti biyu ba malamin physics yashigo, aji yayi tsit kowa ya kama kansa, ya fara lecture yaji kas kas karan cingam (chewing gum), juyawa yayi yana kallon su d'aya bayan d'aya yace
"Who the hell is chewing gum in my class"
Daidai nan ta kara kakas da chewgum nata, kallo ya watsa mata ranshi yayi bala'in 6aciwa daman ya ki jinin yarinyan dan bata da tarbiya koh kad'an yace" *Khairiya* getout of my class"
Cigaba da cin cingum nata tayi kamar bata ji shiba
Tsawa ya kara daka mata yace "I said get outtt of my class you Moron"
YOU ARE READING
KHAIREEYYAH(Completed ✔)
Teen FictionKhaireeyyah is a story of a beautiful, charismatic, rich,stubborn gurl... she got everything she ever want in this world, everything she desires.... But there is one thing that makes her life miserable.....LONELINESS!!!!! And this Loneliness turned...