CHAPTER FIVE

1.1K 23 0
                                    



   Yau neh ranar da Khairiyya zata shiga Jami'a, Ita da kanta ta tashi batare da Haule ta tashe ta a bacci ba, tun bakwai ta tashi tayi wanka, bayan ta fito a wanka ta zauna a dressing mirror tafara tsara kwalliya, kamar wacce zata fita gasar Mss World, ita bata gama kwalliyan ba sai karfe tara, bayan ta gama kwalliyar ta ta bud'e wardrobe nata dan duba kayan da zata saka, tace
"Gosh, this is ma 1st time I really must have to look gr8"
Duk wardrobe nata ta hargisa dan neman kayan da zata saka, duk shopping da tayi tana ganin yanxu ba kayan da ya mata, ta d'au wannan ta ajiye ta d'au wannan, a karshe dai tacire wata atamfa holand d'inkin doguwar riga, tayi rolling da gyalen ta had'adde, ta saka heel nata ta d'auka bag nata ViCin, tunanin motar da zata hau takeyi, da karshe dai tace tunda yau 1st day neh everything must be new....
        Khairiyya ta shiga University of Maiduguri da motar ta Ferari, tana parking Motar ta a parking space wata Mota Yaris ash tayi parking kusa da ita, wata yarinya fara kal ce tafita a motar wanda koh zata girme Khairiyya bazai fi da shekara d'aya ba,bata da tsayi sosai kuma baxa a kirata da gajeriya ba, tana da hanci tsit kamar pencil da bakinta karami brownish sai idon ta wanda ba manya ba, kanana amma bacan ba,  Khairiyya tace a zuciyar ta
"Wannan yarinyan her face looks familiar koh tana mini kama da wani wanda nasani" ni dai nana nace Khairiyya ke kullum face looks familiar
  Yarinyan tazo kusa da Khairiyya tace Assalamu Alaykum
"Wa'alaykis salaam" ta amsa tana murmushi, Yarinya tace amm dan Allah sis i'm new student a school d'inna inaso nayi clearance da registration neh please ina ne wajen
    Khairiyya tace "Wow nimafa new ce, Thank God na had'u dake, hope a faculty of science kike"
Yarinyan tace " Aa faculty of Art, Business Administration suka bani"
  "Ohhh shit, wajen mu ba d'aya ba, yanxu ya zamuyi" cewar Khairiyya

"Wani department kike I mean da suka baki"
Khairiyya tace"Computer Science"
"Don't tell me, ai kuwa kinyi sa'a cox akwai wata cousin sister na itama shi tasamu, tun last week ita tafara Registration" cewar yarinyan
  "Haba dan Allah call her now so that she can assist me please"
  "Sure I will, lemme call her" cewar yarinyan
Tacire wayar ta Samsung Galaxy S5 edge takira cousin sister ta, a loudspeaker ma tasaka
   Cousin sister'n ta tana picking call d'in tace
"Hello Rumaysa durlin"
Yarinyan tace"Teema kina ina, na had'u da wata itama ta samu admission guess what, you guys kuna same department"
Teema tace "And so what idan muna department d'aya, ke da tarikicen friends, kema fa kin sanni, bana harka da friends da basu had'uba", Rumaysa cirewa tayi a loudspeaker dan taji kunya abun da Teema tace, ta juya yaren daga Hausa zuwa Shuwa tace
"Kefa wlhy wannan ma ba class naki baneh tafi karfin duk abun da kikeji dashi, please kedai kizo ki samei mu a parking slot na Science complex please" ta katse wayan, ita a tunanin ta Khairiyya batajin Shuwa batasan tsab taji abun da tace ba
Murmushi Rumaysa ta kwakulo tace
"Sorry yanxu zatazo, by the way my name is Rumaysa" ta bata hanu, Khairiyya itama ta bata hanu tace
"Khairiyya by name"
"Wow nice name" cewar Rumaysa, Khairiyya tace ai naki ma yafi dad'i, haka suka fara hiran school har Teema tazo, Teema doguwace chocolate colour, tana da kyau daidai ba laifi, fuskan nan yasha makeup kamar wacce zata bikin aure
Teema suka gaisa da Rumaysa, Rumaysa tacewa Teema
"Wannan sunan ta Khairiyya, itama kuna department d'aya da ita, I hope zakiyi assisting nata wajen registration da clearance"
  Teema ba haka tayi zaton zataga Khairiyya ba, ita a tunanin ta wata local yarinya Rumaysa zata had'a ta da ita, sai taga Khairiyya tafita duk wani abun da take ji dashi, batasan lokacin da ta mikawa Khairiyya hannu tace
"Fatyma by name"
"I know" cewar Khairiyya tana basar wa
Teema tace "Hope kinzo da duk credentials naki"
Khairiyya tace "Yeah but lemme show you yana mota nah bara na d'auko" Khairiyya tana tafiya Teema ta juya wajen Rumaysa tace
"Wow ina kika samu wannan yarinyar"
Rumaysa ta Harare ta tace ai kuwa kin samu wacce tafiki mtsww
Ganin motar Khairiyya Teema ta kara rikicewa, tace "Wow babban yarinya daman ni bana son harka da small gurls"
Rumaysa ta harare ta tace "Gashi kuwa kin samu bigger gurl bama big gurl ba"
   Khairiyya ta fitar da papers nata ta nunawa Teema, Teema tace everything kin kawo yanxu firstly muje kifara kar6an admission letter ki sannan clearance da signing, sukayi bye bye da Rumaysa itama zata nema wajen su
   Khairiyya suka jera suna tafiya da Teema, Teema sai wani feeling kanta takeyi ita a dole tana tafiya da babbar yarinya
  Kafun su gama sai kusan karfe uku, Khairiyya tace please muje restaurant muci abinci ama damn hungry ahswear
" Ohk toh akwai wani restaurant anan kusa mushiga", suka shiga restaurant *_A~Z Classic_*, sukayi ordering Chips da egg sai drinks, tun kafun su gama ci Teema ta tambaya kud'in aka ce mata 2K atake ta cire ta biya, Khairiyya tace haba da kin bari ai na biya
   Teema tace "Haba dai besty 2K ai ba wani abu baneh", bayan sun gamaci sukayi exchanging numbers akan idan an fara lectures Teema zata kirata.....

KHAIREEYYAH(Completed ✔)Où les histoires vivent. Découvrez maintenant