Zaynab ta basa address na inda suke zaune a India, Suraj da Munay suka ringa zuba godiya, zasu fita a gate kenan sai ga Zil shima yashigo gidan, gaisawa kawai sukayi Suraj suka fita a gate d'in Zil kuma yashigo cikin gidan, Ummi ya samu a falo bayan sun gaisa da Ummi yata rok'on Ummi akan ta gaya masa inda Khairiyya take, Ummi tace
"Saidai kayi hakuri Zil dan mahaifin ta yace kar a fad'a wa kowa inda yarsa take", haka yagaji da magiya ya tashi ya tafi, yana tafiya Ummi ta kwala wa zaynab kira, Zaynab ta amsa ta fito a d'akinta ta durkusa, Ummi tace
"Karki kuskura ki fad'a musu inda Khairiyya take komai rintsi kinji", Zaynab taji zuciyan ta ya tsinke cos already ta fad'a wa Suraj, tace Toh Ummi In Shaa AllahBayan kwana hud'u a India
Khairiyya ce zaune a gaban Tv tana kallon Indian Film as usual Dilwale, bata da aiki daman kullum daga Ammar yana koya mata karatun Al Qur'an sai kuma kallo, Ammar ya ajiye duk wasu aikin shi yana kula da ita, tun ana aiko mishi yazo har suka gaji aka tura masa sunyi firing nasa, Yana aiki a wani company dake Russia, Knock da Khairiyya taji da gudu ta tashi tana Ihu
"Yehhhh Zaynab ta dawo", da shike sunyi waya da Zaynab tana mata wasa tana hanya, Ammar shi kuwa kallon ta yakeyi kawai, bud'e kofan da zatayi yayi ido hud'u da Suraj, da sauri ta koma baya, dafe kanta tayi dan yana tsara mata sosai, zata fad'i kenan Suraj ya cafko ta, dai dai nan Ammar yazo wajen, ganin Suraj rik'e da KIM ransa ya 6aci sosai, da sauri ya raba Khairiyya s jikin Suraj, yace
"How dare you touch her", Suraj yace
"Sorry bro naga zata fad'i neh", Ammar ya masa tsawa yace
"And so bloody what idan zata fad'i, don't you ever think of touching her with your filthy phalanges" cak Ammar ya d'auke ta sai d'aki, bayan ya dirata akan gado ya koma parlour yaga Suraj a tsaye, Ammar yace masa
"Please dan Allah kabar mini gida, har yanxu batayi recovering memory ta ba", Suraj yace
"Karka damu, ba abun da zan fad'a mata or anything kawai inaso na ganta and kuma ta saba da ni neh please", Ammar yace shi fa sam bai yadda ba, dole Suraj ya bar masa gida, bayan ya kore Suraj ya koma d'akin Khairiyya, yazo bakin gadon yace
"KIM are you ok", ta d'aga kanta, tace
"Ammar waye wancan, seems like I know him", Ammar yace
"KIM kar kiyi stressing brain naki baki sanshi ba, he's my friend and kuma wannan shine karon farko da yazo gidan nan", Khairiyya tace
"No nasanshi koh a dreams nah", Ammar yace shhh KIM kwanta kiyi bacci, tace Ammar film d'in fa, Ammar yace Film sai gobe na yau ya isa, Khairiyya ta tura baki tace but yanxu fa safe neh, Ammar yace
"I know nace sai gobe koh", Khairiyya ta tura bakin ta tace toh mei kama da MonsterKusan sati d'aya kullum Suraj a bakin gate yake yini, idan yazo da safe Toh har dare yana bakin gate dan Ammar ya hana masu gadi barin sa ya shiga cikin gidan, da wasa wasa har yakai wata biyu, Khairiyya zasu fita asibiti da Ammar taga Suraj a bakin gate tace
"Laa Ammar ga abokin ka", Ammar ya juya ya kalle sa ya 6ata rai yace
"nagansa laifi yamun shiyasa yanxu ban kula sa, Khairiyya tace
"Learn to forgive and forget Ammar", Ammar yace naji Mss KIM, tace why not Mrs, Ammar ya juya ya kalle ta yace
"Sai randa kikayi aure zaki zama Mrs", Khairiyya ta kalle sa tace
"Toh Yaushe zanyi Ammar", Ammar yayi shuru bai kulata ba yana driving kayan sa, KIM ta kara cewa
"Ammar does anyone get married"
"Eh KIM, and you will too, kema zakiyi"
"What is love Ammar", Ammar ya juya ya kalleta yayi banza da ita, Khairiyya ta kara cewa please answer me, Ammar ya harare ta yace
"Duk kallon Indian films da kike a banza, duk siran da Suraj yake miki da wasu littafai a banza", Khairiyya ta tura bakin ta tace
"Matsala ta dakai Ammar, nifa tambayan ka nayi bance kuma ka gaya mini wata magana ba", (tab KIM haka yan 9ja suke na mata whispering)
Ya juya ya kalleta ya yace
"When to people touch each other's soul.. Meaning the Inner person... Then that's love", Khairiyya ta zare idon ta tace
"Confusing, soo weird, ban ganeh ba I still dnt gerrit, kai you won't be a good teacher""When you fall in love KIM, Everything will change, Even this black clouds will seem colourful, ", Khairiyya ta d'aga kai ta kalle sama, Ammar ya kara cewa
"loves grows like a sapling in the rain KIM"
Khairiyya tace
"Gosh, hhhh sai kace Indian Movie Ammar. Tell me something Ammar, How will I know that i'm in love", da sauri Ammar ya kalleta ya numfasa kan yace
"Your heart will tell you, a kowani lokaci idan kun had'u your heart, zuciyar ki zai fara beating fast/loudly", Khairiyya ta ta6a kirjin ta da hannu tace
"That means I'm in love with you, zuciya nah yana beating Ammar, stop the car ta ta6a heart nah", wani dogon tsoki yaja yayi banza da ita, ita kuma sai dariya take
BINABASA MO ANG
KHAIREEYYAH(Completed ✔)
Teen FictionKhaireeyyah is a story of a beautiful, charismatic, rich,stubborn gurl... she got everything she ever want in this world, everything she desires.... But there is one thing that makes her life miserable.....LONELINESS!!!!! And this Loneliness turned...