Doctor Umar ya kasa furta komai sai gumin da yake saukowa a fuskan shi duk sanyin AC. Zaynab da Suraj sun kasa fahimtar komai, Suraj yace
"Umar mei yake faruwa neh, kasanta neh ", Umar kawai girgiza kai yake, Suraj ya jijjiga shi yace "talk to me please mei yake faruwa neh", Umar baice uffan ba kawai ya d'auka key na motar sa da yake kan glass table yafita a guest room din, motar sa direct yashiga ya fisga motar da karfi yabar haraban gidan... Suraj kuma was speechless, duk hankalin sa a tashe yace
"Yaa Rabbi", atake ya d'au wayar sa ya danna number KIM, yayi ringing har ya katse, ya kara dialing stil bata d'auka ba, Zaynab ce tace mishi
"Calm down yaya Suraj, lemme go en talk to her", Suraj wanda har ya manta tana d'akin yace
"Yawwa zaynab thanks alot", Zaynab ta masa murmushi tace
"Anything for you"
Zaynab tafita taje d'akin Khairiyya, to her suprise taga d'akin a rufe, bubbuga wa take amma ba alaman zata bud'e kofan, haka Zaynab tagaji ta koma guest room, lokacin Suraj yayi tagumi ya zurfu cikin tunani, Zaynab tace masa
"Yaya Suraj taki ta bud'e kofan fa, kaje gida zuwa anjima zan lallame ta naji mei dalilin tsorata da tayi da taga abokin ka", Suraj duk idon sa yayi jaa zur yace
"Ba komai Zaynab, ngd sosai", tace don't mention I can do anything for you.. shuru yayi yana kallon ta, a zaton sa koh mutuncin da ke tsakanin su neh, kallon da yaga take masa ba kifta ido ga hawaye yana sauka da sauri yazo gaban ta yace
"Zaynab lafia kuwa", har yanxu idon ta kyarrr akansa bata koh kiftawa sai hawaye, ya jijjiga ta yace
"Zaynab please talk to me lafia, koh wani abu neh ya samei Khairiyya", Zaynab ta dawo daga duniyan tunanin da ta fad'a tace
"ammm sorry please, karka ji komai ba abunda yasamu Khairiyya, I was just thinking of something", Suraj yace
"Ohhshh Haba Zaynab, at this your age har kina sawa kanki damuwa, thinking is not good for your health kinji, kita addu'a", Zaynab ta share hawayen ta tace aiit thanks alot, yace no thanks please, ni zan tafi, please call me in case of anything, zanje nasamei Doc Umar yanxu, Zaynab tace ohk toh hakan yayi bye, shima yace mata bye yafita a guest room d'inDirect University Teaching Hospital Maiduguri yawuce, office nasa ya dubashi amma a rufe, ya kara fusgar motar shi zuwa gidan sa, da sa'an shi kuma yana gida, Suraj yace
"Haba Umar ya zaka mini haka, tell me meke faruwa", Umar ya fusgar da iska mai zafi yace
"Suraj wannan itace matar da zaka aura", Suraj yace Eh itace
Umar yace "KHAIREEYYAH Ibrahim Muhammad fu'ad koh", Suraj baiyi mamakin sanin full name nata da Umar yayi ba, ko ba komai gidan is popular dan ana kwatance da gidan ma a gari, Suraj yace
"Tabbas sunan ta kenan, ka santa neh, idan kasanta ma a ina, meisa you look shocked daka ganta, please answer me", Umar yace
"Zan amsa tambayoyin ka but first ina so ka mini listing halin ta, masu kyau da mara kyau", Suraj yayi tsoki yace
"Badai zaka ce mini she's a drunkard ba, ai nasani kuma zan aure ta a hakan", Umar yace apart from ita drunkard yar maye, mei kasani gamei da ita
Suraj yace tana kwana da masu aiki shikenan, Umar ya girgiza kansa yace
"Suraj abokina, bazan iya fad'a maka ba, but ba abunda zance illa kaje kayi bincike akan ta mei kyau, but before kaje kayi bincike kasani KHAIREEYYAH patient nawa neh a asibiti, try and know ya tayi tazama patient nah, kayi bincike mei yake damun ta", Suraj atake ya fara gumi yace "please tell me meye ke faruwa", Umar ya girgiza kansa yace I can't kaidai kaje kayi bincike sosai
Haka Suraj yabar gidan sa duk jikinsa yayi sanyi, da kyar ya iya driving zuwa gida, ya shiga d'akin sa ya kulle kofa, sai kiran Khairiyya yake a waya bata d'auka waKhairiyya bata bud'e d'akin ta ba sai bayan isha'i, time d'in ma Zaynab ce ta damei ta da knocking, tana bud'e kofan taja Zaynab cikin d'akin ta kara rufe kofa, tace a tsorace
"Zee wannan ba doctor umar ba, ya akayi yazama abokin Suraj, yanxu suna nan koh sun tafi ", duk wannan tambayoyin tana yinsu neh lokaci guda, Zaynab tace
"Haba mana calm down, calm down Khairiyya", Khairiyya sai juye juye takeyi Zaynab ta rungume ta tace
"Just calm down Khairiyya sun tafi tun d'axu", Khairiyya tace
"Are you sure", eh KIM sun tafi, da kyar dai Khairiyya taci abinci, bayan hankalin ta ya d'an kwanta Zaynab tace
"Khairiyya ina kika sanshi, kuma mei ya ta6a had'a ku", Khairiyya ta wani sauke numfashi tace
"Zaynab mu mantar da maganan nan please, ya wuce"
A ranar Suraj ya kasa bacci, sai tunanin maganan Doc Umar yake _Khairiyya patient nawa neh a asibiti, try en know ya akayi tazama patient nawa_, sai tunanin maganar yake zuciyan sa yana bugawa, gashi ya kirata bata picking na calls nashi, da kyar bacci yayi gaba dashi bayan yayi nafiloli
YOU ARE READING
KHAIREEYYAH(Completed ✔)
Teen FictionKhaireeyyah is a story of a beautiful, charismatic, rich,stubborn gurl... she got everything she ever want in this world, everything she desires.... But there is one thing that makes her life miserable.....LONELINESS!!!!! And this Loneliness turned...