Chapter 71-72

187 10 0
                                    

💝💝 *MAHMOUD*
  💝

Written by F k Ahmad

*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*

*_We don't just entertain and educate we touch the hearts of the reader's_*

*_Follow me on Wattpad @ Fkahmad_

WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
IG PML WRITERS
https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
http://maryamsbello.blogspot.com

71 - 72

      Can bayan su Mahsin sun koma b'angaren su Mufeedah ta tashi ta shiga d'akin Mahmoud, zaune ta same sa ya sa system agaba. Takowa tayi ahankali ta zauna kusa dashi, magana takeson yi amma ta kasa bud'e bakin ta shiko Mahmoud yayi kaman baisan da zaman ta wajen ba yaci gaba da aikin sa.

      Da kyar ta tattaro confidence na masa magana ahankali tace "ya Mahmoud dan Allah kayi hak'uri bazan sake abunda baka so ba kaji", sai da ya d'auki wasu seconds sannan batare da yajuya ba yace " its OK you can leave". Mufeedah taji dad'in cooling d'insa by now amma kuma me yasa zai kore ta. Instead ta tashi matso wa tayi kusa dashi tace "alright zan tafi but promise me one thing", sai a yanzu ne ya bar abunda yake ya juya kallon ta yace " and what's that?"

      Shiru tayi yana kallon ta yace "kiyi magana mana", nan ta sauke ajiyar zuciya tace "please daga yau inaso kayi dropping duk wani kayan maye da kake sha", in disbelieve yake kallon ta babu sassauci sai itada taji kunya ta sauke idon ta", shi kuma yace "me kike nufi da hakan kuma ina ruwan ki da rayuwa ta, do you even care for me?".

      D'ago idanun da zatayi hawaye ne suka gangaro mata jikin Mahmoud saida yayi sanyi, bud'an bakin ta tace " you are my husband why shouldn't i care after all saboda wannan ka auro ni". Mahmoud yaji dad'i kwarai da gaske amma bai wani nuna mata ba ya d'aure fuska yace "hmm Mufeedah ke kika zab'i yadda zakiyi rayuwar ki cikin gidan nan ni ban ta kura ki ba dan haka yi yadda kike so and now excuse me please".

       Mufeedah tace " ya Mahmoud bazan bar nan wajen ba har sai ka fad'a mun ka daina sha baza ka k'ara ba", "is that all you want? Na daina shan kayan maye ko" kai ta gyad'a masa da wuri sannan yace "then ki maida hankalin ki and play your role as a wife, OK?" Kai ta sunkuyar k'asa sannan tace "insha Allah I promise you this". Baki ya tab'e yace " well as for now ina aiki so leave please", marairaice wa tayi zatayi magana Mahmoud yayi saurin d'aga mata hannu yana yamusta fuska yace "I shouldn't repeat my self I need privacy ki tafi". Jiki sanyaye ta tashi hawaye pal a idonta ta nufi d'akin ta dagu tafad'a kan gado ta rusa kuka.

      "Why ya Mahmoud why? Me yasa zakayi punishing d'ina in this way, even though bansan ya akayi nake feeling some emotions towards you ba two days sai yanzu nasamu courage na maka maka and you threw me out of your room, why did I care for you now", duk cikin muryan kukan ta fad'i hakan ta ci gaba da yi kuma.

     Can da yamma Mahmoud ganin Mufeedah shiru tun dazu baisan ina taje ba dan tun da tabar d'akin sa bai sake jin alamar mutum ba cikin gidan nan yaje dakin ta duba ta. K'ofar ya bud'e ahankali ya kalle ta jingine akan gado ta d'aga idanu sama kamar mai tunani, k'araso wa yayi ciki ya zauna bakin gadon yana kallan ta sai yaji ba dad'i abunda ya mata d'azu da bai aikata hakan ba.

     Mufeedah sam bata sauke idanu ta kalle sa ba sai shine dai ya k'ira sunan ta amma bata amsa sa ba, hannu yakai ya kamo d'ayan hannun ta ya fara wasa da yatsun ta tare da cewa " am really sorry Mufeedah I don't really mean to hurt you, nayi hakan ne saboda tuna b'acin rai da kika saka ni a baya amma karki damu idan shan giya ne na daina daga yau tunda mata ta ce ta hanani kinji ko and that's a promise I've made by the way naji dad'in sauya ra'ayin ki da kika yi".

     Da sauri Mufeedah ta kalle sa tace "dagaske ka daina ya Mahmoud?" "Everything I'll do to keep my wife happy so why can't I sacrifice this small thing", cewar Mahmoud, Mufeedah ta washe baki tace " wow what a great sacrifice thank you" tare da zuwa jikin sa tayi hugging d'insa so tightly saban murna.

      Surprisedly Mahmoud ya kalle ta dan baiyi expecting hakan ba, kunya taji ta sauke idanun ta da sauri ta d'ago daga jikin sa dan bata san lokacin da tayi hakan ba she was so emotional ne. Mahmoud murmushi ya sakar mata yace " that's good my wife shall we start now?"

       Da sauri ta d'ago with confusion a fuskar ta tace "start what ya Mahmoud?" Dariya yayi yace "oh ki kwantar da hankalin ki, I mean you should start your duty as my wife, I need a coffee right now", " yes my husband" ta mik'e ta fita murmushi d'auke a fuskar ta.

      Mahmoud ya bita da kallo shima murmushi ne d'auke a fuskar tasa hannayen sa yasa a bayan kansa ya kwanta kan gado tare da cewa "Allah na gode maka".

       Mufeedah bata wani b'ata lokaci ba ta had'a coffee ta dawo ta same sa ta zauna bakin gadon tace " ya Mahmoud ka taso gashi na kawo maka", idonsa a rufe yake shi yasa baisan da shigo war ta ba amma daga jin muryan ta ya mik'e yace "fantastic thank you" yakai hannu zai karb'a immediately tace "no ni zanyi feeding naka and no rejection please", murmushi yayi yace " why do I feel like a king suddenly, Mufeedah nifa ba'a pampering d'ina kuma a daina after sometimes ko kuma gajiya tashigo harkar so kawai ki k'yale ni nasha", murmushi tayi tana kallon cikin idanun sa tace "worry not miji na I take an oat zanbaka duk wani kula wa da kake bukata agare ni".

      Dad'i sosai yaji a ransa nan ya d'ago kai ya kai bakin sa kan goshin ta yayi pecking d'inta ita kuma takai cup d'in bakinsa yayi having one sip sai ya karb'i cup d'in ya ajiye kan drawer ya kalle ta ahankali yakai bakin sa cikin nata ya fara aika mata sakkonni daban daban daga nan najuya na bar musu d'akin.




Urs Fannah😘

MAHMOUDWhere stories live. Discover now