ZABIN ALLAH

447 23 0
                                    

💦💦 *ZABIN ALLAH*💦💦
              ~nake nema~

*True life story*

*💦Talented writers forum*💦

          *{T.W.F}*
    
    
*Written by husnah mb*

*🙏🏻Dedicated to Teemah jalo*🙏🏻
   Thanks for ur support All the tym...

*1⃣5⃣-1⃣6⃣*

http://husnahmb.blogspot.com

A barander suka tarar da nasreen sai sheka dariya takeyi abdul ne yace our kanwa mu tafi koh inkin gama surutun murmushi Naseer yayi sannan sukayi sallama dasu abdul, nasreen ba,a son ranta ta tashi suka tafi bah don bata gajiya da labaran Nasir kwata kwata inyana bata kullum ji takeyi kaman karsu kare ta bangarenshi shima nasir din haka.

*The next day*

_A kwana a tashi asaran mai rai yau hutun su nasreen na islamiyya ya kare yau zasuyu resuming*_

Yau nasreen murna takeyi zataje islamiyya dan dama gabaki daya zaman gida ya fara isanta

Around 9:30 ta shirya tsaf cikin uniform dinta hijab da riga milk wando kuma brown ba karamin kyau suka mata ba kasancewa yanzu an canza musu uniform da blue ne, amma milk din sunfi karbanta.

Dakin abba tashiga tayi masa sallama sannan tashiga dakin ummy da anty amarya suma tayi musu sallama har zata tafi sai ta tuno bataje gun abdul ba kofan dakinshi tayita bugawa amma sai taji shiru alaman yana bacci haushi taji kawai tayi tafiyarta.

Clock din hannunta ta duba sai taga batayi latti ba dan 9:40 ne gidansu ashfat ta biya mata sannan suka tafi,

Suna tafiya suna surutu 'a hanya suka hadu da naela' nasreen kin kulata tayi dan har yanzu haushin yarinyar takeji, naela ce tafarayiwa nasreen magana amsawa tayi kaman wanda bazata amsa ba,
     Hakuri naela ta bata akan abunda ya faru Shiru nasreen tayi sannan ta kama hannun naela tare da cewa babu komai ya wuce naela ne tace nasreen dan Alalh inbazaki damu ba inaso mu zama friend's, murmushi nasreen tayi sannan tace to shikenam babu damuwa daga yau mun zama friend's tight mah dariya Naela tayi sannan tace
_Thank You a friend like no other_ .

"Itadai ashfat tsayawa tayi tana kallon ikon Allah' ace duk uban girman kan da Naela take dashi har cewa Nasreen tayi tanaso su zama friends, koda yake halin rigiman nasun iri daya ne ashfat ta fada a zuciyarta tana dariya"
Haka suka tafi suna hira duka su ukun har suka shiga aji a class mah kuwa benchi daya suka xauna kowa ya gansu sai yayi mamaki yara kuwa sai tsaigumi sukeyi kowa yana mamakin yaya akayi suka zama kawaye amma babu wanda ya isa yayi magana kowa yana tsoron naela uwa uba kuma nasreen da yanzu sun gane babu wanda ta kaita karfi duk class dinsu, haka har aka tashi kowa ya watse..."

Lokaci nata tafiya wata shakuwa ce ke kara shiga tsakanin nasreen da naseer a' sati 1 sau 3 suke lesson babu abunda yake kara burgeshi da nasreen kaman yanda kana koya mata abu sau1' ta iya basai kasha wahala kanata maimaitawa ba.

Rayuwa tana yiwa nasreen dadi musamman mah yanda shakuwa ke kara shiga tsakaninta itada friend's dinta Ashfa da naela.

_Yau murna a gurin Nasreen baya misaltuwa dan yau sukayi resurming school tun asuba ta tashi ta gama aikinta daga nan ta shiga bedroom danyin wanka_

7:00am ta gama shiryawa cikin uniform dinta riga da skirt rigan white skirt din kuma blue sai faran socks data saka har gwiwanta taje kanta tayi sannan tayi parking dinshi da riboms' ya sauka har gadon bayanta saita saka white hijab dinta dan karami wanda ko hannunta baya rufewa black shoe tasaka saita rataya school bag dinta.

Dakin ummy ta nufa direct ta gaidata anan ta dauki launching box dinta. Sannan ta nufi dakin abba gaisheshi tayi ya dauki 2hundreed ya bata ta fito tana dariya sanda ta shiga dakin anty amarya ta gaidata itama sannan ta nufi hanyan waje.

A bakin kofa sukayi karo da abdul da yaya affan sun fito affan ne yace
_Wow_ sisi kin ganki kuwa wlh ba karamin kyau kikayi ba murmushi tayi sannan tace bro da gaske girgiza mata kai tayi alaman eh wani murmushi ta sake wanda ya kara fiddo da kyawunta sannan tace Thank You sai yanzu abdul yace lil sis ni baza,a kulani bane sosa kai nasreen tayi tare da cewa sorry bro ai ban lura dakai ba dukkansu dariya sukayi sannan ta wuce waje ta barsu agun,

A kofar gida ta zauna bata dade ba kuwa saiga bus din school dinsu tazo shiga tayi suka tafi.
Suna isa suka tarar' ana _Assembly_ shiga sukayi tsawon 20minutes aka dauka anayi daga nan su Nasreen suka wuce class dinsu.

Da yake sabon class yanzu su nasreen sun shiga jss2 seat din gaba suka zauna itada ashfat hana kowa zama sukayi a seat din duk da kuwa 3per seat ake zama, suna jiran naela dan tace musu yau zata fara zuwa kuma class dinsu daya ne itama a jss2A aka sakata

Naela na shigowa class ta hangi su nasreen a seat din gaba wurinsu ta nufa direct matsa mata sukayi ta zauna suna dariya.

   _"Head master_ dinsu ne yashigo introducing Naela yayi ga sauran student kallonta yayi yace" _what is ur name_ hankalinta ta bada gun headmaster din tace _my name is Naela Auwwal_  uncle din ne yace _how old are You_ tace _i'm 13yrs old_  _Ok back to ur seat_ cikin comfidence ta koma seat dinsu ta zauna.

Three period akayi around 10 'oclock suka fito break abincin Nasreen sukaci daganan suka wuce shop din cikin school Minti nasreen ta sayo Naela da Ashfat kuma suka sayi biscuit bayan class dinsu sukaje suka zauna sai surutu sukeyi nasreen ne tace my frnds yau ne fah bros Affan zai kaimu shopping dan Allah kuzo da wuri Naela ne tace ai nikam harna fadawa yaya ibraheem kuma yace zai kawoni gidanka Nasreen ne tace yawwa plss ku taho da wuri dan bros baya jira murmushi ashfat tayi tare da cewa ni nasan hakan" haka sukacigaba da surutu har break din ya kare.
  "Around 1:30 aka tashesu daga school bus ne ta maida kowa gidansu."

Around 3:30pm Nasreen ne zaune a gaban mirrow sai tsantsara kwalliya takeyi inka ganta kace wata makeup artist ce Neala ne a gefenta tana jiran zuwan ashfat shiryawa nasreen tayi cikin wani swiss lace pink nd brown riga da skirt tayu bala'in yin kyau Naela kuma black jallabiya ta saka sai tayi rolling wani arnen shoe nasreen ta dauko pink ta saka mai igiya ba karamin karban kafarta tayi ba harta gama shiryawa shiru ashfat batazo bah.

   "Zama sukayi suna buga game around 4 ashfat ta iso nasreen ne ta runga balbaleta da masifa waita bata musu lokaci futowa sukayi su dukkansu inka ganzu kai kace wasu manyan yan matane yanda suke taku da rangwada dakin ummy suka fara zuwa suka mata sallama kafun suka shiga gun anty amarya.

Futowa sukayi nasreen na tayi tana wani rangwda da juyi dakin affan suka shiga zaune suka sameshi yana danne danne a laptop dinshi mai kiran apple.

  Nasreen ne tace bros yaka ganni nayi kyau ta fada tare da kashe masa ido dariya yayi sannan yace wow sosai mah sis kin ganki kula tamkar wata cele Queen murmushi tayi sannan tace _Thank You......_

ZABIN ALLAHWhere stories live. Discover now