💦💦 *ZABIN ALLAH*💦💦
~nake nema~*True life story*
*💦Talented writers forum*💦
*{T.W.F}*
*Written by husnah mb**🙏🏻Dedicated to Teemah jalo*🙏🏻
Thanks for ur support All the tym...*3⃣9⃣-4⃣0⃣*
_To get acces to Talented writer's novel_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
_Dole nayi Godiya ga wanga kawa Allah ya qara basira hazaqa da karfin ido Rukayyat ce"_
More grace to ur shining elbow dear🔥Gaba tayi ya bita a baya zaune suka tarar da Nabeela da Amnarh cikin barrender dan harsun gaji da tsayuwa sunje sun zauna.
"Tunda Amnarh ta hangosu nasreen ta fara wani shan kamshi dan ba karamun kuluwa tayi ba" ita a cewarta da gangan suka shanyasu kaman wasu yaransu duk da kuwa tasan wannan ba shirin nasreen bane saidai na affan.Koda affan ya iso kusa da inda suke zaune babu wacce ya kula dan yanayin yanda yaga reaction din Amnarh inbai tsume ba zata iya mishi rashin kunya dan yasan ba karamin aikinta bane"
Nabeela ne tace yaya affan harka fito murmushi yayi tare da cewa sorry sis mun shanyaki koh wlh wannan kawar takin ne taje ta cikani da surutu" murmushin itama nabeela tayi tace ai zata aikata inda nasreen ne bro babu mai iyawa wannan surutun natan saikai kadai" Aiko kafun nabeela ta karisa rufe baki har nasreen takai mata duka"
Ita dai Amnarh babu abunda takeyi banda hararan affan watoma nabeela kadai ya shanya ba ita ba koh lalle wannan guy din ya rainawa kanshi wayo ta fada acikin zuciyanta.
Parking space affan ya wuce direct motan ya fito da ita Nasreen ne ta shiga gaba nabeela da Amnarh kuma suka shiga baya.."Tunda suka shiga motan nasreen, nabeela da affan ne kawai suketa tadi itadai Amnarh ko kala batace musu bah saidai duk wanda yayi magana acikinsu ta kalleshi cike da haushi" Haka har suka isa wonder land.
Tsawon 3hour's suka dauka suna shakatawa a wonder land Affan, nabeela da nasreen haka suka dunga zagaye wajen babu inda basu shiga bah" ita dai amnarh waje ta samu ta zauna tana chart dan har yanzu bawai ta sauko bane haushin affan takeji"
" Daga nan Chinees restaurant suka nufa bayan sunci abinci suka nufi" Grand square, supermarket ne babba kusan babu abunda ba'a saidawa a wajen chocolate da Mint Nasreen tayita dauka'' wani plate shoe affan ya gani mai shegen kyau black colour guda uku ya dauka" nabeela da Amnarh mah chocolate din kawai suka dauka dan duk jirgi dayane ya kwasosu da nasreen.
"Ataikaice dai basu suka dawo gida ba sai around 5:00pm gabaki daya a gajiye nasreen ta dawo hakan yasa tana fitowa daga mota bata tsaya ko inaba sai badroom kwanciya tayi har bacci yayi awun gaba da ita._After isha'i_ affan ne ya shigo parlour Amnarh ya samu zaune tana chart waje ya samu ya zauna tana kallonshi ta'kau dakai tamkar wanda bata ganshi bah murmushin takaici yayi a ranshi yana fadin wato wannan yarinyar tafi karfin ta daga mishi gaisuwa kenam" tsumewa yayi kawai cikin voice dinshi mai dadi yace Amnarh ina Hajiya murmushi tayi dan duk da yanda yaya affan ya bata haushi dazu" jin yanayin yanda ya kira sunanta yasa taji wani sanyi a aranta' matsewa kawai tayi sannan tace tana parlourn Upstairs owk kawai yace tare da tashi ya haura upstairs hajiya ya samu zaune itada Alh suna kallo tsugunawa yayi ya gaishesu daga nan sukayita hira da Alh Yusuf dan dama shi mutum ne maison hira ga kuma son dana miji duk da kuwa Allah bai bashi ba yaranshi matane duka 3 uku" Amnarh ce first born sai nabeela da kanwarsu yar karama fadeela.
Around 8:30am affan yayiwa alh saida safe. downstairs ya nufa koda ya sauka parlour nabeela ya tarar tana buga game a tablet din nasreen" murmushi yayi yace baby fadeela sarkin son game ina kawar takin ta shiga murmushin itama tayi tace tana daki taje tasha chocolate da yawa wai cikinta yana mata ciwo gwalo ido affan yayi yace nasreen din daga masa kai tayi alaman eh"Acikin shoes din'daya sayo red din ya dauka ya mikawa nabeela karba tayi tana murmushi godiya sosai yayi mata sannan ya nufi dakinsu Amnarh' kwance ya hango nasreen saman gado sai juye juye takeyi amnarh tana mata sannu a gigice ya karisa inda take shoes din da suke hannunsa ya ajiye kan bedside din gado.
Kusa da ita ya zauna yana fadin meya sameta cikinta ne yake ciwo Amnarh ta bashi amsa tana kallon nasreen yanda take juyi" affan ne yace lil sis meye kikaci murya cike da abun tausayi nasreen tace Chocolate da mintin daka sayamun a supermarket" kallonta yayi cike da tausayi yace haba lil sis kinsan kina _Menstruation_ kikasha minti" Amnarh dake zaune a kusa da nasreen da wuri ta mike dan kalman affan ba karamin kunya ya bata bah sanda taji kaman ta nitse" gashi shi kuma ya fada ya dake kaman ba bakinshi bane ya furta wannan kalman.Ganin da affan yayi Amnarh ta tashine yasa ya dauki Takalmi ya mika mata hannu tasa ta karba" na wayene yaya affan nakine manah ok _Thank You_ ta fada tana dariya harta juya zata fita sai affan yace bakuda bladderness ne ki bata tasha murmushi Amnarh tayi wanda bata bari affan yagani ba tace a,a wlh babu saidai in zatasha hulba zata samu sauki dan bladderness yanada side effect" ok ki kawo mata to' tace kawai ta fice abunta.
Dawo da kallonshi yayi kan nasreen yace lil sis dama kina ciwon cikine har haka in kinayi kaman nasreen bazata ce komai bah sai kuma kawai ta daure tace eh inayi manah bro but akwai maganin da ummy take bani innasha baya dadewa yake dainawa" da sauri affan yace yawwa kinsan sunan maganin ne ki fadamun naje na sayo miki yanxu" girgiza masa kai tayi alaman a'a dan kwata kwata batason magana yanda cikinta yake mata ciwo" to shikenam bari ta kawo miki hulban sorry sis" ganin yanda nasreen taketa juya kaine ta bawa affan tausayi jawota yayi ya daura kanta akan cinyansa" bayanta yahau bubbugawa a hankali yanace mata sannu......."
_Husnerth mb ce✍🏻_
YOU ARE READING
ZABIN ALLAH
RomanceWannan labari ne akan wata yarinya data fada tarkon soyayya wanda ya kunshi abubuwan da suke faruwa da dama a duniya musamman mah" ga ma'abota soyayya